*AUREN DOLE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻
*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
_________,,,,,,,,✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
____*((A.Y.T.W.A.))*___🖊️🔍📖
*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da Sanin ya kamata*.
______________,,*Ina mik'a sak'on gaisuwa y'an uwa da abokan arzik'i Baki d'aya inayiwa kowa barka da Sallah dafatan kowa yayi Sallah lafiya,dafatan matan Aure ba'azauna kaca kaca ba anyiwa megida make up maikyau*.💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻🥰
_____________,,,,,,,,
*Bismillahir_Rahmanir_Rahim.*
*Page🟧16&🟩17*
_________,➡️"Hajiyarsu Haris kuwa harta shedawa Dadynsu "Haris cewa tayiwa " Bashir Mata don taga idan bahaka tayi maiba bazaiyi Aure ba."Dady kuwa yayi A'Manna kuma Tayi Na'am dajin tarbiyyar yarinyar,don' yason "Hajiya baza tayiwa d'anta zab'en tumun dare ba.Sannan yace zasuje su tanbayar Auren.
" To haka kuwa akayi sunje Neman Auren"Dijaa inda suka k'arewa idansu kallo "Dijaa ta task gidan tarbiyya.Sunyi da" Malam Abubakar Akan cewa zasu kawo kud'in Sa Rana da sadaki da lafe gaba kid'aya.inda suka Ajiyewa"Malam dubu Hamsin Na nagani In a so,"Malam yace was"Dadynsu Haris Kud'in yayi yawa Yace"A'ah babu komai Allah yanuna mana Ranar.Donshi "Dadynsu Haris ba ya k'in talakawa shiyyasa unguwar dasuke suke sonshi sosai don halinsu d'aya Da Matarshi " Hajiya.
"Duk Wannan abinda Suke babu sanin Amarya da Ango.Don" Malam yace yajawa Matanshi Kunne karwanda yagaya "Dijaa Rigima don yanzu " Dijaa tana shan gata Awaken Mahaifiyarta"Indo.to Wannan kenan.
*** *** ***
Shikuwa "Bashir ayanzu Anyi maganar Aure da iyayen " Zahrah yasamu Abokanshi sunje don nemar mishi Auren Masoyiyarshi"Zahrah inda suka bada "Kud'i mai kauri donyin Al'adarsu ta k'asar" Inda aka d'aura Auren"Doctor Bashir Da Amaryarsa Doctor Zahrah Abinda yayi Sosai Sai wanda yagani.Ya sanar da iyayen "Zahrah zai tafi ganin gida da" Matarsa "Zahrah inda suka Aminta don sun San Halin " Bashir ba Mayaudari bane ga Hankali.Gashi sunga y'arsu kamar zata mutu akan haukar sonshi don su huta kafin takashe kanta.don kawai wata k'awar "Zahrah da akayi Mata Auren dole kashe kanta tayi." Yau take kuma Ranar d'aurin Auren" Amarya Dijaa da Doctor Bashir. hmm nace wai Akwai Rigima Tab'.
Inda Bayan And'aura Auren"Haris ya dawo daga tafiyar da yayi wani d'an yak'i Wanda saida sukayi wata uku cur.Don KO waya ba'abari su d'auka sai yak'i ake gabzawa.Adai dai lokacinda"Dadynsu suka dawo daga d'aurin Auren tareda k'annan Dadynsu da Abokanshi.Inda kusan sukayi parking Alokaci d'aya suka fito fuskokinsu d'auke da murmushi.
"Haris kuwa yayi wani Rama da d'an bak'i,Dady yasha babbar Riga Fara tas.Dady kuwa tana hango d'an nashi yasaki Murmushi'Yace Our wlcme My son saukar yaushe'Haris ma dariyar yakeyi dajin dad'in ganin Dadyn ,Saidai yaji jikinshi yayi sanyi Kamar zai Rasa wani babban Abu Arayuwarshi.Jikinshi Asanyaye Suka gaisa da" Dadynsu da k'annan Mahaifinshi da Abokan shi.
"Haris Kuwa yakasa tambayar" Dadynsu abinda yake faruwa,Saidai tasan"Dadynsu kawai hidima yanzu haka yace maka wani ya d'aurawa Aure shine waliyyin Ango.Dan KO a Unguwarsu yasha d'aurawa mutane Aure,Masu kud'i da talakawa to Wannan kenan.
"A daya b'angaren kuwa" Hajiyarsu 'Haris ta Tara jama'ah k'awayenta da y'an uwa Wanda Sukazo daga yola.Hajiyarsu Haris ce Zaune akan stool tana shek'a kwalliya da wata At and a Super'Dank'areriya maikyau Blue Mail Ratsin Brown colour&Red tayi kyau cikin shigarta mekyau.Inda tad'auko wayarta takirawo"Malam inda adai dai wannan lokacin Anfad'awa "Dijaa cewa an d'aura mata Aure'Wai zokaga Rigima duk da batasan Aurenba Amma taga k'awayenta in sun haihu babu dad'ewa idan takai musu ziyara sai tagansu da wani tulelen Abu kamar tulu suna Nishi su zauna dakyar kaga duk sunyi muni sosai.Sai kuna kaga sun haihu.To ita "Dijaa ba komai take tunawa A'auren ba sai wannan k'aton abun kuna suna gayamata Kuna idan akakaisu gidan Auren suna gayamata Angon zaiyi wa Amaryarshi sabuwar kaciya." Dijaa kuwa idan tatuno sai ta Rushe da kuka harda Shure Shure tana tuna azaba.Don ita "Dijaa batason taga KO kwaro yazu jikinta don kada yatab'a Mata lafiyar jikinta To Wannan kenan.KO cinnaka idan yacije ta to ranar babu bacci taringa ihu kenan har safiya.
" Hajiya suna wata da 'Malam Take tambayarshi ya Amarya kuwa .Malam yace lafiyarta klau Amma gata Ku gaisa Baysn ta amsa cikin shesheshek'ar kuna take cewa "Mamana wai gidanki za'ah kawoni KO " Tace eh bakison kizone tace in a so mana idan nazo zaki ringa kaini gidan"Barkindo tace'rh mana har kayan kwalliya Zan siya mini.Tace to zaki runga kawoni wajen"Malam'Tace eh "Dijaa Zan rings kawoki kinji," Dijaa ta share hawayenta"Hajiya tace keda zankawoki birni insiya miki waya KO bakiso" Tashare hawayenta tana dariya tace zanzo."Babu fake gefanta tayi mishi gwalo tace kaga nima za'ah bani waya "Habu Tayi dariya harda rik'e cikinshi yace yarinta dake wazai Baki waya.tasa ke yimai gwalo tace oho?Nandai" Hajiya ta Rarrasheta akan gobe zasuzo su d'auketa da D'anta Ango dayake sunyi waya"Da Bashir yace yau zaidawo. sukayi sallama da"Dijaa 'Hajiya ta'ajje wayr tanayiwa"Allah godiya.
"Turo k'ofar d'akinta yaji anyi tawai waya taga waye.Ai tashi tayi dasauri kamar zata fad'i k'asa tana cewa oyoyo my son saukar yaushe " soja"Yace wallahi 'Momi yanzu nasauka'Hajiya Tace shine baka Fara biyawa gidankaba "Haris munanan kullum munata Addu'ah Allah ya amsa yadawo min dakai lafiya.Saura" Bashir ango Dam gaban"Haris yaji mummunar fad'uwa "Yace Hajiya Ango kuma yaushe Tayi Aure bansaniba,Tace Bayan tafiyarkane son" Malam Abubakar ma tana ta tambayarka.Koda mujaje Kai kud'in y'arshi"Dijaa Amaryar "Bashir saida akayi hirarka my son kai naji kewarka my son sosai.
Ai " Haris baisan sanda yafara fad'in *Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un* Tim yafad'i k'asa A Sume.
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
🔴🟠🟡🟣⚪*Ummu Maher ce.*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻