*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*
🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚*Page 51&52*
Aka kirawo likita ya dubani"Yace komai Normal yarana ma Normal.
Nanfa gida ya kaure da samun labarin haihuwata,"Haris kuwa yana mak'ale da Yara yana godiya ga Allah"Koda baiga Nashi ba tunda yaga na d'an Broz d'inshi.
"Baby fa tayi saurin d'aukar wayarta ta turawa" Bashir hotunan yaranshi sunyi kyau sosai ahoton.
"Bashir yana cikin" Aiki A'office"Gaba d'aya tunaninshi yana kan"Dijer ne yau yagaji dolene yakirawo matarshi"Dijer abarsonshi koma me"Hajiya zatace saidai tace.
Gashi kuma wani irin son cikin"Dijer yakeyi ayanzun.
Ya shirya komawa gida don ya had'u da masoyiyarshi"Abarsonshi"Dijer.
Yana cikin wannan tunaninne yaji shigowar sak'o ta whatsapp yana dubawa"Yaga Sunan Baby"Ya ambata afili my sister.
Yaga ta Dora hotunan wasu yara kyawawa masu Kama dashi akan dp,Jikinshi yana rawa yafara dubawa.
_SLM_
My Broz ayau Allah yasauki"Aunty Dijer lafiya ta Haifi twin's.Ai dasauri ya kalli hotunan yaran cikin murna sosai atake yafara hawayen murna yanzu da yayi Sanadiyyar yaranshifa da me zaicewa Allah lallai lamarin Allah da girma yake.
Yakai kusan awa d'aya Yana kallon hotunan yaran cikin happy tare da yimusu kiss.
Yazama dole yaje ga y'ay'anshi da Matarshi.
Zahrah tadad'e atsaye tana mamakin"Me Bashir yake Kalla haka daya d'auke Mishi hankali haka take wani kishi ya turniketa kardai wata yake kalla ta matso sosai don taga abunda yake kalla ya shagala haka.
tana zuwa"Tace wow"Gaskiya twince d'innan sunyimunfa sosai"Sai asananne yadago ya kalleta yaci gaba da kallon yaran.
Tace yaran waye wannan haka masu kyau"Kai tsaye yace yara nane
idan kundad'a Comment Na k'ara yawan Tyiping.
*Ummu Maher ce*
*Vote*
*Share*
and
*Comment*
[11/10 12:11] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰