29&30

65 3 0
                                    

11/10 11:47] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰
   *AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰

*NA*
*Rabee'atu Bashir Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

  _My_   *_Whattpad_* *_Rabi'atu333_*

   *Page🟠29&30*

   "Bashir fa hankalinshi yatashi akan maganar " Dady tayaya zaitafi da wancen kwailar matar yahadata da matarshi abar sonshi "Zarah kawai sai ace ya hadata da" i'ta wayayyiya ba wannan parrot d'in ba y'ar kauye'Yana cikin wannan tunaninne "Dady yace 'Bashir dakaifa nake'Yace " Dady babu komai Nagode yayi saurin fita waje don haushi'don idan yazauna awajen zai iyayin kuka.

        "Yana tashi " Hajiya tace Amman Dady kana ganin hakan shine daidai wannan yarinyarfa yarinya ce karama dudu shekarta sha ta hudu ta ke fa kana ganin hakan zai yiyu ni da abarta ta k'ara kwari mana.Dady yace A'ah A'i matarshi babu komai hakan shine daidai A'i yanzu gobe zai koma ko ki gaya Mata ta shirya'Tace toh jikinta a sanyaye tana tausayawa"Dijaa yarinya karama.
  tana tashi ta shiga d'akin "Dijaa tana shirin kwanciya barci tace" Dijaa kwanciya za'ayine"Tace eh wallahi"Hajiya tace toh daman i'nason yin magana dake y'ata "Dijaa ta Kara kallon Hajiya Tace toh inajinki" Hajiya Nanfa"Hajiya ta gayawa"Dijaa komai akan tafiyarsu"Dijaa tayi murna sosai don zataje garin turawa'Saidai batason rabuwa da"Hajiya tana sonta sosai'Kawai sai ta fashe da kuka mai k'arfi ta rungume'Hajiya tana cewa yanzu shikkenan zanbi wannan mai cin zalina Gaskiya "Hajiya Ina tsoron shi" Hajiya tace Kinga"Dijaa banason duk abunda Mjinki yayi miki kiringa gayawa kowa'kinji kidaina'Nanfa Hajiya taringa yimata nasiha akan Aure'Saida ta tabbatar'Ta ganar da'ita Sannan tafito daga d'akin.

 

    *Washe gari*

'Tunda wuri"Baby ta hadawa'Dijaa kayanta acikin wata akwati mai kyau tayiwa"Dijaa kwalliya mai kyau kamar zataje party.

        "Dijaa na sanye cikin  wata arabian gown dark blue tayi kyau takalminta 'toms' fari  tarik'e y'ar fos d'intama Fara tayi kyau,  d'an kunnenta ma fari gashinnan yasha gyara'kai abundai sai Wanda yagani.

       " Suna fitowa "Hajiya tace Masha" Allah'Dijaa kinganki kuwa Dan Allah kiringa kwalliya kinji A'i kwalliya i'tace mace.
"Bashir yana ta faman Dan Danna wayarshi KO kallon" Inda suke baiyiba yanata faman Danna wayarshi daga karshe ma yatashi ya fita.

      "Hajiya ta rik'o hannun 'Dijaa ta kaita d'akinta nanfa ta dauko turaruka masu kyau da kanshi mai sanyi mai had'e da sirrika kala Kala.ta dauko Mata wasu sleeping dress masu kyau kamar an gwadasu da" Dijaa ta bawa Dijaa tace Kinga ki kula da kanki kinji idan zaki kwanta kiringa sakasu ki shafa wannan turaren kinji,tace toh.
  

        "Har bakin mota " Hajiya ta rakasu tana daga musu hannu.Dijaa fa an nausa loooooooooooooo😨🤪🤣


*Kuyi hak'uri nayi tyiping kad'an banida lafiyane*
*Kuma Dan Allah kwana biyu bazan hau online ba kuyi hak'uri.please,*🙏🏻🙏🏻

uzirine


*Vote*

     *Share*

And

      *Comment*📨💌📧🗳️
[11/10 11:47] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now