9&10

93 4 0
                                    


*AUREN'DOLE*

👰👰👰👰👰👰

   *Written by*
Rabee'atu Ummu Maher.🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

   *Page🟧9&10*

"Haris yayi shiru Yace to Allah yasanya Alkhairi sukayi Sallama,Kaltum kuwa cewa tayi hmm" Bashir yayimun daidai Wallahi haka yafimai Wallahi.

KO kallonta"Haris baiyiba yayi fitarshi waje.

Yadad'e yanajin wani Abu agameda "Dijer Sosai don zaman hak'uri kawai yakeyi da" Kaltume i'ta gaba d'aya ma bata iya magana ba"Gashi babu jituwa"Tsakaninta da Mahaifiyarshi.

to meye amfanin zamada Irin wannan matar kwata kwata daman bason"Kaltum yakeyi ba "AUREN'DOLE akayi mishi,donshi Haris mutunne mai zurfin ciki,sab'anin k'aninshi" Bashir Akwai shi da fad'a saikace ma shine Sojan don shi"Shikuma Haris likita.

    *******

yanason"Dijer sosai saidai yarasa yadda zaiyi da rayuwarshi na farko dai yarinyar k'arama ce bata wani da shekaru sosai balle harya furta Mata Kalmar so.

Gefe d'aya na azuciyarshi Yace kawai kafad'awa mahaifinta"Kada aje Amata Aure don yasan su"Fulani Akwai yiwa y'ay'ansu Aure da wuri.

Bayan"Haris yadawo daga Aiki ne yawuce wajen Mahaifansa don kullum yadawo daga Aiki sai yabiya Wajen iyayenshi Ya gaishesu.

Hajiya tace"Haris inason karakani Adamawa wajen Malamin nan naka inason amsar maganine.

Haris yace to"Hajiya yaushe zamuje'Hajiya tace kamar Ranar da baka da Aiki dayawa KO,KO kuma Weekend,"Haris yace to shikkenan babu matsala Allah yakaimu Hajiya ta amsa da Amin.



      ******

Ranar asabar kuwa da Auri"Hajiya ta shirya"Haris yazo suka tafi da wuri suka isa tunda jirgi suka hau.

Suna zuwa Suka Nufi hanyar gidan Malam Abubakar"yafito daga Sallah kenan Suka fito daga Mota.

Dijer kuwa tana ganin bak'i ta washe bakinta kamar gonar Auduga"Koda ta fuskanci"Malam baigansu ta k'arasa Ta kirawo"Malam Alokacin yana fitowa daga Masallaci tanunomai bak'in dasauri yak'araso Suka Fara gaisawa.

Dijer kuwa tagaida Hajiya ta amsa cikin fara'ah tagaida"Haris ma Ya amsa yana mai k'are Mata kallo,Gaskiya Dijer tayimai yarinta A soyayya Amman yazaiyi tunda yana sonta.

Hajiya kuwa sai kallon"Dijer takeyi yarinyar ta shiga ranta sosai,Hajiya tace Yaya "Tace Dijer Hajiya kuwa i'ta tasan abinda ta Ajje azuciyarta a game da" Dijer yarinyar tayi Mata gashi"Haris yana bata labarin Mahaifinta mutimin kirkine,Allah na taimakon"Haris Amman Malam yana taima kamishi da Addu'o'i da tofi da turare duka.

Haris kuwa sai satar kallon"Dijer yakeyi yana murmushi bak'in shi kamar gonar Auduga,Dijer ta zauna Rana shan Lemon b'awo kusada Malam.




*Ummu Maher ce*

*Share&Comment*✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻💖✍🏻
[10/10 16:14] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now