*AUREN'DOLE*
👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰*NA*
*_Rabee'atu_ .B. __ _Abdullahi_*
( _Ummu_ _Maher_ )🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇*Page🟨33&34*
"Ni kuwa dariya ma suka bani daga shi har wannan y'ar tsanar da suka taho'a ta ke na tuno da labarin da 'Hajiya ta bani Nacewar yayi Aure kuma baturiya'Nace Kai Amman kuwa i'ndai wannan ce matar mai gwala-gwalan idanuwa kamar Aljana'gaskiya baiyi sa'ah ba Ina cikin wannan tunanin Naji tana yimun Wani yare da ban sanshiba'Kawai sai na bud'a baki Ina kallonta.
Na ce toh i'ta kuma wannan haka yaren Nata yake kamar wata'bagwariya tab' nace ikon Allah'Na Kara sakin'Baki na Ina kallonta" Daidai nan Bashir ya kalleni ya kalleta'ko tambaya tayi ni wacece sai yace Mata waini kanwarsa ce'da yaren nasu'ya juyo ya kalleni da nayi wurk'i-wurk'i da i'danuwa Ina kallonsu'Yace to Kibude kunnuwanki kijini Nagaya Mata ke kanwata ce na daukoki a kauye don kiringa ta yamu Aikin gida idan muntafi Aiki.
"Kuma wannan da kike gani matata ce'Sunanta Zahra'don haka kibita lafiya kuzauna lafiya kina jina ko'don haka kada ki sake kiyi abinda zai b'ata mata rai'Kina jina ko'Na kalleshi kamar zanyi magana sai kuma nayi shiru'Yace min yanzu tashi in nuna miki dakinki na tashi na bishi wani d'aki ya kaini plat ne shima yayi kyau da gadonshi D'an madai-daici mai kyau.
" Na zauna Ina bin ko'ina da kallo na tashi na shiga bandaki nayo wanka nayi Alwala nayi sallah,na bud'e kayana na shiryasu cikin drawer na fito da wata doguwar rigata ta Bacci na shafe jikina da turarenda "Hajiya ta bani Ina cikin shafawa naji Ana bugamin k'ofata nayi sauri nasaka'dogon hijabina harkasa Sannan nazo na bud'e, Ina bud'ewa naga" Bashir ya canza kayanshi zuwa jallabiya yayi kyau sosai ga sajanshi ya kwanta luf,na shagala da kallon shi sai naji yana cewa'Keh me kike kallo Ina miki magana ga abincin kinan'Na kalli abincin ba irin Wanda na Saba ci bane Anya kuwa zanyi i'ya ci kuwa'ina cikin tunanin naji yana cewa yauwa daga yau kinsan"Kuma kece zaki ringa yimana komai a gidannan don na kori duk wasu masuyi mana aiki don haka kece zaki d'auki komai kina jina na bishi da kallo'kamar sokuwa'Nace a zuciyata daman haka Auren yake indai haka Auren yake gaskiya bana sonshi Sam gwarama yasakeni inzama y'ar Aikin.
"Wani turare yaji mai dad'in kamshi ga wani kyau da yaga"Dijer ta sakeyi mai na daban.Shima ya shagala yana kallonta cike da wani Abu da yaji yana fisgarsa,A take yayi saurin dauke kanshi daman haka yarinyar nan take yayi saurin wucewa daga wajen.
" Bayan na amshi abincin na zauna i'nacinshi yayi dad'i sosai Amman ban tab'a cin irinshi KO agidan"Hajiya ba KO agidan Hajiya na koyi abinci Kala Kala Amman banda irin wannan."Da sassafe na tashi nayo wanka nayi Alwala nayi sallah na dauko Al'Qur'ani mai girma na karanta, Sannan na karanta Azkar don wannan dabi'ar " Malam ce duk yayanshi zai Tara bayan anyi Sallar asubah sai kuma ayi karatu.
"Bayan nagama Azkhar na bud'e dakina NA fito parlon babu kowa shiru don haka na shiga" kitchen na duba abinda suke dashi,na kwana filawa na dauko kifi nayi fish roll'bayan nagama na feraye dankalin turawa na hadashi da kwai na soyashi bayan nagama na Kai dining table na jerasu Sannan na koma na had'a tea da yasha kayan k'amshi Bayan nagama na zubashi"acikin plask,na ajje akan dining bayan nagama naje na gyara kitchen d'in tsaf.
"Har nafito basu tashi ba na koma dakina na Kara shiga wanka na dauko doguwar Riga ta atamfa mai colour yellow&brown tayi kyau anyi Mata dinkin zamani hannun ribom nayi daurina mai hawa hawa nasake fesa turare na koma parlon tsaf dashi Amman basu fitoba haryanzu nazauna nayi shiru har Bacci ya daukeni." Bashir kuwa Tunda ya dauko daga kan step ya hango"Dijer tayi tsaf cikin Doguwar rigarta mai kyau ga parlon sai k'amshi yakeyi gashi tsaf dashi.
"Karo na farko da yaji yarinyar ta burgeshi don yanason Mace mai tsafta, saidai kash bata cikin Matan da yakeso don yanason mace y'ar boko wayayyi ya.
*Ummu Maher ce**Vote*
*Share*
And*Comment*
[11/10 11:48] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰🏻👰👰🏻👰👰🏻