39&40

68 3 0
                                    

*_AUREN'DOLE_*

👰👰👰👰👰👰

*_Written_ by*

*Rabee'atu.B. Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇💋💋💋
Y'ar mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚

 
  *Page🟧39&40*

_____🖊️"Surayya'Tace 'what'matar Bashir ce ke daman,Amman nayi mamaki suka jani ciki tafiyar da "Surayya ba tayi ba kenan ta dawo ciki muka yita hira tsaf nabasu labarin Aurena da" Yaya Bashir,Surayya da Aunty suka rik'e baki suna tayani bak'inciki.

    
       "Aunty Sadiya tace Kai Amman Bashir bai kyauta ba don mutu min kirkine yana shigowa da maigidana muna gaisawa,Amman yabani mamaki gaskiya,Nanfa suka ringa bani shawara,Surayya tace Aunty Sadiya natafi siyo miki'Har zata fita,Tace Khadija natafi nayi dariya Nace to saikin dawo ,Surayya tana fita'Aunty Sadiya tace Khadija idan kika d'auki shawarata komai zai dawo kamar ba'ayiba kinji Sannan akwai wasu abubuwa da Zan baki Wanda zai k'ara miki kusanci dashi kinji Nace to inata ta Mata godiya.


     " Ina shigowa gida na dinga sand'a  sand'a na koma d'akina nayi Wanka nayi sallah,na d'auko doguwar Riga Ta atamfa nasaka nayi simple make_up Na saka lipstick nasaka kwalli nayi d'aurin Zahrah Buhari,nayi kyau sosai gwanin sha'awa na d'auko turarenda"Hajiya ta bani nasak sosai ajikina,na zauna na dauko Alqur'ani Ina karanta wa tuni naji zuciyata tayimun sanyi cikin jindad'i izuciyata tayi fes kamar babu wani Abu acikin raina.



       "Bashir kuwa yana dawowa daga Aiki lokacin 'Zahrah bata dawo ba daga Aiki,ya gaji sosai'Kai tsaye cikin d'akin shi ya shiga,ya Fara rage kayan jikinshi bayan yayi wanka,ya fito ya koma parlo Kai tsaye dining Area yayi Amman babu komai awajen abun ya bashi mamaki sosai,me yarinyar nan take nufine yau girkinma baza tayiba kome,cikin k'asaita yayi hanyar d'akin,Dijer ya tura k'ofar nandanan k'ofar ta bud'e ta manta bata rufeba don tsoron" Bashir takeji sosai.



       "Yana bud'ewa ya tsinkayo zazzak'ar muryarta tana karatu mai dad'in ji da sauraro,ga wani k'amshi mai sanyi da dad'i yashak'i k'amshin yana jin dad'i ya hangota akan gado tayi ras da i'ta gwanin sha'awa,Amman sai ya maze yace keh'Najiyo cikin tsoro,Yace ubanwa kika ajje da zaiyi miki girki da kika shigo d'aki kika zauna,cikin in Ina nace kayi hak'uri yace oya fito ki soyamin Banana pancake ki had'a min coffie sauran ki yimun k'azanta ya wuce gaba abunshi.


      " Na tashi Ina hawaye na shiga kitchen na d'oramai'nan danan nafara na.               
*Y'ar uwa ga yadda zakiyi Banana pancakes*🍌🥞

_Ayaba nunanniya
_Flour
_Madara
_suger
_Milted butter
_Vanilla
_Nutmeg
_Kwai



feraye ayaba na nik'a ta ablenda na fito da ita,na dauko filawata na zuba cikin markad'ad'd'iyar ayabata na zuba milted butter,sugar,kwai,madara,vanilla,nutmeg,dika na zuba aciki na zuba ruwa acikin blender Sannan na markad'a suka had'e jikinsu,yadda zakiyi kamar zakiyi Wainar filawa haka zaki zuba ruwan YAFI na waina kauri.

"Saiki juye a kwano,ki d'auko prain pan kisaka mai kad'an kifara soyawa,kamar Wainar filawa,bayan kingama saiki samu 🍓 strawberry kiyankashi gida uku ki zuba agefe kamar kwalliya,idan za'ah ci sai aringa had'awa Ana ci.



    ***********

Bayan nahad'amai komai na kawomai Sannan na d'auki nawa na koma d'aki,Yanaci yana santi Kai wannan yarinya ta i'ya girki.sosai Amman saiya maze yana cewa aranshi Kai kuwa wannan ficiciyar yarinyar kake yabawa girki'Saiya ture ya ajje sauran ya haye sama,yana zuwa yaga kiran" Hajiyarsu ya d'aga yana gaisheta'Yajiyo Hajiyarsu nacewa yauwa"Bashir Ya Matan naka,saida yayi Jim Sannan yace "Oh duk suna lafiya,tace to madalla,Dijer bata kusa ne " Yace eh sunfita Unguwa da"Zahrah Hajiya tace oky to agaisheta sosai,Yace to zataji"Hajiya.


     
      "Washe gari Tunda safe na tashi nayi wanka nayi sallah na fito parlo na d'ora girki,bayan nagama na jera a dining Ina cikin jerawa"suka fito na gaishesu da yaren'french ta amsa tace na zauna muyi tare,bayan mungama na kwashesu na wanke,inajin fitarsu wajen Aiki,da sauri na fito na shiga gidansu" Surayya.


*Yawan comment*
*Yawan tyiping*


*Ummu Maher ce*

*Vote*
*share*
  And
*Comment*

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now