27&28

72 3 0
                                    

*AUREN DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR (Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇,,,,

✍️✍️✍️✍️✍️✍️

*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖

*((A.Y.T.W.A)*🖊️🔍📖

*K'ungiyar da ta kasance ta marubuta masu fasaha da sanin ya kamata*.
_____

*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*

*Page🟧27&🟦28*

"Hajiyarsu Haris kuwa ta saka " Haris ya kirawo Mata"Bashir Amman sai yace Kawai akaita makarantar daman ai'gwara asakata amakaranta yadda ta ke y'ar k'yauye,Hajiya taji haushi Amman sai tace wani"Bashir yaushe zaka dawone KO badanni ba Kai bakasan matsayin Aurenda ke kankaba"Ehe'Kuma Kai ya kamata kazo ka kaita makaranta Amman bani ba.

"Bashir ya ce toh Hajiya Amman ransa baiso ba sam.

  *Bayan kwana biyu*

" Dijaa na zaune a garding suna wasan b'oya da "Baby ta ci karo da wani Abu sai tayi saurin bud'e i'donta waza tagani " Bashir ne tsaye yana nufowa i'nda ta ke ya k'ara fari yayi kyau sosai shidaman gashi fari tas,Saidai shi Kuma"Haris Bak'ine Amman kyakkyawan gaskene. A'i saita juya zata Ara Ana kare ya fizgota ya had'ata da bango ya shak'e Mata wuya yana haki ya ce ke kin i'sa in biyo hanya ki Kama k'azamar k'afarki kice zaki gudu banza k'azama Kucaka kwaila kawai,In banda "Hajiya ma mezanyi da ke A haihuwar kare ma na haifeki banza kawai muddin kikaci gaba da zama dani saina kasheki i'nkashe banza ya jefar da'ita gefe yabi ta kan hannunta ya murza ya wuce.

" Dijaa tayi wata k'ara saidai babu damar A jita Tunda gidan ba k'arami bane gidane na masu gari.
"Hajiya na zaune tana waya taji shigowar" Bashir ya ce Hajiya sannu da hutawa "Hajiya ta kalleshi Sannan ta juya ta ce yauwa taci gaba da wayar da ta keyi.

" Dai dai nan"Dady ya saiko daga saman benan da ke manne a d'akin.Ya sauko da fara'arshi yana cewa oyoyo my son"Bashir ya k'araso ya gaida"Dady yana tambayarshi I'na Haris"Dady ya ce mai"Haris yayi tafiya zuwa'Cameroon wani A'ikine.Nandai sukayi ta hira tsakanin d'a da Uba.

"Hajiya kuwa k'arshe tashi tayi ta basu waje don haushinsa ta keji sosai akan halin KO i'n kula da yakewa" Matarsa Dijaa"Bashir kuwa bin"Hajiyarsu yayi da kallo Sam baiji dad'in abinda'Mahaifiyar tashi tayi mishi ba.Nan ta ke ya k'ara tsanar"Dijaa sosai.Don yasan bazai wuce tana jin haushin sha re waccen kwailar yarinyar da yayi bane.kawai yana zaune da matarsa wayayyayi Gata tana biyamai buk'atunshi kawai sai ace ya zauna da wannan kwailar,Kawai kamar shi ayimai Auren dole.

"Ya tashi zaibi Hajiyar tashi don ya bata Hak'uri'Dadynsu yace mai kakira womin Hajiyar kaji" Bashir yace to Dady.
Bashir yana shiga yaganta tayi shiru tana Jan charbinta sabo sai kyelli ya keyi.Ya matsa i'nda ta ke Yace Hajiya Dan Allah kiyi hak'uri kidaina fushi Dani.Hajiya ta jiyo ta kalleshi tace Kai kafita i'dona i'nrufe Kai kad'ai akayiwa AUREN'DOLE,Naga yayanka"Haris Wanda akayi mishi ma yafi naka zafi,yarinyar da ba tarbiyyace da'ita ba Sam Sai sangarci kawai ta i'ya.
KO donshi'Haris bai magana nane KO me KO ance maka bana sonshine'Kuma a haka yake zaune da'ita haryanzu shekarunsa da Aure sunfi biyar'To Kaine d'an zamani kenan ko.Saikai da nayi maka Auren gata kawai nace maka ga Mata na Aura maka sai ka maidani banza KO.

"Dai dai nan Dady ya turo k'ofar ya shigo Saboda yana sauri ya fita.Yana da meeting,Yasamu Hajiya tana ta faman fad'a,Ya k'ara d'akin yace yau Kuma me ya tab'a gimbiyata ne'Ya kalli Bashir Yace gaskiya Son baka kyautaba abinda kayi.Ka duba fa kaga d'an uwanka shida yake soja baik'i yimin biyayyaba saikai likita mai tausayi haba Son.

" Dady yace Hajiya na yanke hukunci Kuma i'dan na yanke bansan jin wata magana don shine dai dai.Ya ce Bashir i'dan zaka koma da matarka zaka koma cen France d'in.


*Ummu Maher ce❤️*






🧡💛💚💙💜🖤🤍🤎🤎
No Comments no tyiping
[11/10 11:47] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now