*AUREN'DOLE*
👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼👰🏼*NA*
*Rabi'atu Bashir Abdullahi*
(Ummu Maher)🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇*🖌️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖌️*📘📖📚
_____*(A.Y.T.W.A)*📕🖊️
♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️
*~K'ungiyar~ da ta kasance ta marubuta Masu fasaha da sanin ya kamata*
~~~~~~~~~~~~~~~
♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️*Bismillahir Rahmanir Rahim*
~~~~~~~~~~~~~~~~*Page🟨31&32*
_______🖍️"Dijer kuwa kuka tasaka bayan sun shiga mota'Bashir kuwa banza yayi Mata yanajin kamar ya shaketa ta mutu Saboda haushinta da ya keji shi yanzu baisan ma me zai cewa da"Zahranshi yana cikin tunanin ya K'ara jiwo kukan"Dijer tana kukanta harda majina'tsawa ya buga mata yace ke bakida hankali ne da zaki bud'e kazamin bakinki kina mawa mutane kuka idan baki daina kukan nanba Zan yardake akan hanya inyada banza yaja tsaki yaci gaba da tukinshi.
"Nayi shiru kamar an dauke wuta don furucinshi na k'arshe da yace zai yadani akan hanya yayi tafiyarsa,tuni na saka hannuna na Kama bakina gam.
" Muna i'sa Airport A'i saina Saki baki Ina kallon ikon Allah gurin ya tsaru sosai kowa yanata harkarsa na hango wasu Mata da miji sunyi kyau da yaransu y'an biyu duk Mata,ta ke naji sun burgeni sosai."Bashir yayi nisa sosai don jirgin saura mintina ya tashi juyawar da zaiyi,ya hango mutuniyar'Dijer tasaki baki da hanci tana ta kallon ikon Allah Tayi galala harda jinginuwa da bango wani in tagani tayi dariya wani Kuma tayi shiru.
" Bashir kuwa cikin jin haushin"Dijer ya nufo inda take saiji tayi anfigota da k'arfin gaske tsoron "Bashir ya Kara Linkuwa a zuciyarta Amman duk da haka da ta hango Jirgi saida taji tsoro tayi saurin'Rungume " Mijin Nata Bashir A'i Bashir wani irin shorck yaji ga wani d'umin da baita ba jiba koda da matar shine Zahrah saiyaji yana son su kasance A haka.
"Ga wani feeling da yaji ya tasomai'Amman daya tuno da wacce yake saiya cireta daga jikinshi'Bayan sun shiga cikin 'Jirgi'🚅✈️"Dijer ta Kara rik'e mijinta GAM ta rungimeshi ta yi lamo A kirjinshi'Bashir kuwa saiya rasa ya zaiyiwa" Dijer don haushi yarinya k'arama Amman tasan ta fitine Mijinta.
"Dijer kuwa wani Baccine yayi Awan gaba da i'ta kawai sai taji " Bashir yana dukan kafadarta yana cewa" ke!ke!!ke!!! yafad'i hakan sau uku Sannan natashi Ina muzurai.ya rik'o hannuna muka fito daga cikin jirgin Ina cike da tsoron jirgin,Muna fitowa muka shiga wata motar Nan mafa sakin bakina nayi Ina kallon ikon Allah,ga wani i'rin. sanyi da bantab'a jinshiba'mafi akasarin mutanen wajen sanye suke da manyan rigunan sanyi tare da hula ga garin duk k'anka'ra.
"Muna shiga mai motar yaja muka tafi'Wajen wani gida plat mai kyau muka sauka anyi mishi farin penti yayi kyau gidan,yajoyo yacemin inkin gama kallon y'ar kyauye kitaho mutafi.kusan kofofi biyu muka shiga kafin mukazo wani dankareren parlo mail kyau,Yace min zauna nan.
'Na zauna Ina k'ara kallon parlon'A tare naga sun fito shida wata siririyar mace kamar zata balle,tasaka Riga da wando' Rigar i'ya cibiyarta ta tsaya da wani wando i'ya guiwarta gefe_gefenshi an tsagashi,kanta babu Dan kwali Tunda ga kan benen naga ta wani gwalalo mun kwala kwalan idanuwanta,kallo takeyi sosai kamar tasamu'Tv.
*Ummu Maher ce*✍️✍️✍️✍️
*Vote*
*Share*
And
*Comment*🗳️📧💌📨📩
[11/10 11:48] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰🏻👰👰🏻👰👰🏻👰