*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu.B.Abdullahi.
(Ummu Maher)Y'ar mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚*Page 47&48*
Bashir"yashigo alokacin nasaka doguwar Riga,Bak'a mai d'an fad'i hannunta dogone Ga stone ajikinta da
adon ja da fari.Ya rik'e k'uguna ya juyo Dani muna fuskantar juna yace"Dijer gaskiya wani irin kyau kikeyi Nace Allah yace Wallahi.
Nace Yaya nagama had'a kayan yace to yad'agani sama yana juyi Dani yace kinsan me"Dijer nace A'ah Yace da munkoma zamu koma sabon gidanmu"Nace Allah Yaya Bashir yace kwarai kuwa.
Bayan munfito mukayi sallama da Aunty Zahra"ta d'auko wani gift ta bani Nayi Mata godiya"Yaya Bashir ya ruk'o hannun Zahra suka fito ya mannamata kiss agoshinta.
Nikuwa don haushi sainayi tafiyata Ina mai Kishin Bashir,Shi kuwa yana kallona ta gefen I donshi cikin kunshe dariyar shi,I'ta Dijer batasaniba idan tana waje baya kallon KO wacce Mace sai i'ta itakadaice acikin azuciyarshi domin i'ta ta dabance acikin Azuciyarshi.
Yana fitowa ya bud'e k'ofar motar yashiga"Dijer kuwa ta k'ame abakin motar tak'i shiga.
Bashir yafito yana dariya"Yace to yau kuma gimbiyata laifi nayine tace eh yace wani laifi kuma"Nace oho".
Ya lakuci hancina"Yana dariya yace "Dijer kishi'Nandai yaringa rarrashina" Har Hankalina ya kwanta"Muka tafi sai filin jirgi"Muna zuwa jirgi ya tashi Sai Nigeria🇳🇬K'asarmu ta gado.
Muna fitowa daga jirgi najingina da Faffad'an kirjin Mijina Ina zuba shagwab'a shi kuwa sai biyemun yakeyi.
Hajiya kuwa cikin farinciki ta ke da ganin y'ay'an Nata cikin Aminci da k'aunar junansu.
Haris kuwa koda ya hangosu"Wani tukuki yaji har cikin ranshi saidai yazama dole yacireta aranshi tareda addu'oin kariya da Kai.
Suna zuwa"Dijer ta tsugunna ta gaida Hajiya da"Haris suka amsa cikin fara'ah.
Haris da Bashir suma suka rungume junansu suna maicikeda farinciki,Yau rabonda su"Had'u.
********
Munje wajensu Malam"Inda naga kannena yanbiyu yara kyawawa"Bashir kuwa yabada masu gyran gida kudi nandanan aka gyara gida aka Dora bene,aka saka kayan alatu iri iri gida yayi kyau"Kamar wani gidan minister"Nadingayiwa Bashir godiya sosai,Abunda babu muka shiga kasuwa nida"Indo mahaifiyata nasiyo Mata kayayyaki Kala Kala itadasu "Inna uwargida da haula.komai iri d'aya nasiya musu sunata godiya,Saida nayi wata daya Sannan nafara shirin tafiya" Naga gata wajen iyayena"Naga gatan Mahaifiyata Domin gara ta had'amun tanunawa ajarida Kayan soye soye kuwa"hardasu,Diblan,Alkaki,Kantu,Da sauran abubuwa masu yawa,Malam kuwa Buhunan shinkafa"Sunkai guda Ishirin dakuma kayan masarufi.
Nadinga yi musu godiya,SosaiNa zagaya danginsu"Hajiya gidan sarauta Nanma naga gaya"Suka had'oni da shatara ta Arzik'i,Naje gidan kakana Malam Abubakar shima nan naga gata,Suka had oni da shatara ta Arzik'i,Na basu tsarabarsu dangin"Hajiya ma Nabasu sukayi ta godiya dasaka Albarka.
Bashir yazo d'aukata Nanma yakara yi musu goma ta Arzik'i sunata yi,Shima yayi musu godiya agameda a ububuwan Alkhairi dasu ka yimana mishi godiya muka tafi"Munata hira maidadi har mukazo,Muna zuwa"Hajiya taga kayanda Iyayena suka hadomin ta bugawasu Malam tana ta yimusu godiya.
********
Bayan mundawo da kwana biyu Nanfa naringa zazzab'i da ciwonkai"Alokacin"Bashir sunfita da"Haris zuwa gidan Baba kabiru kanin"Mahaifinsune yana Sheka zooroad tareda iyalansa Maza da Mata.Kuma zai Aurar da y'ay'ansa Maza da Mata su Hud'u zai Aurar..
Hajiya ta kirawo likita gwajin farko bai bada cikiba saida yakara yi ya tabbatar Inada ciki na tsawon"wata biyar.
Zo kaga murna"Wajen Hajiya kamar zata maidani ciki,Nikuwa nayi shiru inajin kunya gefe d'aya tsoron haihuwa nakeji.
Bayan su"Bashir sundawo"Hajiya ta tabbatar musu Inada ciki har na wata biyar"Haris cikin murna yafara Tasbihi tareda godiya da Allah.
Bashir fa ransa ya b'aci matuk'a Ashe"Dijer muna funtarsa takeyi baisaniba,Ya natura k'ofar d'akin ya isketa tana baccin Wahala yanufo yadamketa tabude idonta sai taga"Bashir ya makureta yana cewa.
Haba"Dijer me yasa kika yimun haka kinason cutar da Kankine nawa kike daza ki Haihu"Duk irin kwayoyin danake baki don karda kisamu ciki Ashe bakyasha.
Jiyayi andank'o anshara mishi mari harguda biyu kyawawa"Wazai gani"Hajiyarsu ce tana nunasa da yatsa,da alama ranta yabaci matuk'a.
Ummu Maher ce.
*Share*
and
*Comment*
[11/10 12:10] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰