3

134 3 0
                                    

*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
______________

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊*
____*(A.Y.T.W.A)*__

'Kungiyar da ta kasance Ta Maru buta Masu Fasaha Da Sanin Yaka mata.

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
_________________

*Page🟨3*

"Indo ta ciga ba da magana Wallahi Malam Har 'Barkindo Muke Zuwa dashi.
" Abinda Ake nufi Da Barkindo Shine gidan sarkin Garin Adamawa ne,"Malam Hamisu 'Yace Ke tashi kibani Waje Sakarya.Shi Sani Din ko sana,ar kansa bashi Da'ita Saikice Wai Shi kike son Aura Shasha Kawai.

"Malam Hamisu Kuwa Har ya Gayawa Abubakar Basai Yayi Komai ba Kawai Ya kawo Sadaki,Abashi Matar shi'Abubakar Baiso Hakaba Yaso Ace Sungana Da " Indo ko da sau Daya ne,Amma babu komai hakan ma yayi mai.

"An kawo Kudin Sadaki Malam kuwa yasaka Aka Daura Auren " Indo Da Abubakar.
"Surbajo Ce tashigo Dakin" Mahaifiyar " Indo, Kenan ta hangota Tana ta kuka,Mahaifiyar ta ta Surbajo Ta matso Inda  "Indo ta ke matso wa Ta yi ta dagota " Tace haba "Indo Meye zakizo Kisaka kanki Acikin Daki Kina kuka.
" Indo kuwa ta bare baki ta ringa sakin kuka Har dai 'Mahaifiyar ta ta taga ji tafita tana sababi.

"Aka Kai 'Indo gidan Mijinta Tana kuka Tana Tubu rewa Harda Suma Akan hanya.Kakar ta Sare tace Wallahi ko zaki Mutu ki far fado sai munkaiki Banza Kawai.

" Ko da suka kaita Suka taho Kuka ta ringa yi harda majina.Uwargida tagaji da lallashi har ta Hakuri Zata fita Saiga Ango Yashi go Bakinshi Har Kunne Yayi Kyau Cikin Shadda Fara Tas har tana wani sheki.

"Uwargida Tafita Ta kyaleta Hadiza Kuwa Cewa tayi Babu inda zatazo.Ko da ango ya shigo ya matsa kusa da Amaryarsa Ai " Indo Ta wafto Wani Kwano Nakusa Da'ita Ta buga mai Nan fa jini Yafara Tsartuwa,Yabata Mai Farar Shaddar sa.

"Uwargi dansa Taji Sanda Abu Ya fadi Kasa Saida ta tsorata Tafito Dayake Dakin farin labu lene saida ya Tasarto jinin Ai Kawai saita Shigo Dakin Yadda taga " Malam ta tsorata Yace Lauratu Kaini Asibiti.Ta jashi Ta kaishi Chemist.
"Ire- iren wadannan Abubuwan Sunsha faruwa Amma baita ba gigin Gayawa Malam Hamisu ba,Saboda kada Akwace mai " Indo Aishan shi.
'Ana wannan Rikicinne Harya kai shekara Daya Da Auren su Amma Bata Yadda Yata Ba mata Ko Da Hannunta ba.
"Har Allah Yasa Rannan Yazu ba mata Maganin Bacci Acikin Abinci Tasha.Kuma Aranar Ne Harta Samu Cikin Khadija Wacce Ake kira Dija Ko Dije,

" Da kyar Wannan Cikin Allah Yaraya shi Harta Haihu, Saida aka kaita gida Da Cikin Nata Ya tsufa.Saboda Zata iya Yiwa Kanta Lahani 'Alokacin Laure Yayan ta Shidda  Takwas Saboda Tanada Saurin Haihuwa.Ita kuma Haule wadda suke kira Hadiza Yayanta biyar,"Hadiza sunanda babarta tasaka matane Shikuma Mahaifinta yasaka mata Haule Saboda shi Yace ga sunan da yakeso Harsuka Rabu Da Mahaifinta Sana diyyar Haka Hadiza Ta taso Cikin Bakar Rayuwa.
  

   ****************
     Cigaban Labari
"Dije ce ta shigo gidan da gudu," Malam kuma Yafito Daga Bandaki da buta ahannunshi "Tace Malam Dan bature yazo Wadda Yake Zuwa Wajen Malam Duk Bayan Karshen Wata.

" Malam Ya fito Da saurinsa Ya hangoshi Yana Jikin Motarshi Da Kakinshi Ajikinshi,Fatar nan tasa Lallausa Takara Yin Laushi Da Sheki."Dije ce Tafito Daga gida taje Tana Taba Motarshi Aikuwa Tasamu Dotse Ji Kake Kiiiiiiii.

*Share&Comment*
Ummu Maher

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now