11&12

80 3 0
                                    

*AUREN DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*NA*

*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇
________________
✍✍✍✍✍✍✍

*🖊️⚔️ALK'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
__*((A.Y.T.W.A))*__📚

✍✍✍✍✍✍

___________

K'ungiyar da ta kasance ta Marubuta Masu fasaha da sanin Ya ka mata.
________________

*Bismillahir_Rahmanir_Rahim.*

*Page⬜11&12*

______🔊"Hajiya Kuwa tun da "Dija tazauna take raya wani Abu acikin Zuciyarta,Nason had'a dangantar ta Aure da d'anta "Bashir don taga idan bahaka tayi maiba bazai fito da matar da zai Aura ba.Momi tafad'awa Mlm Abubakar Matsalar ta yabata Tofi'cikin manyan jarakuna na Swan Manya guda biyar'da turare.Saida aka kawo musu Abinci Sannan Sukaci.

" Malam Abubakar Yayi mamakin mutanen da zasu fito daga birni suci Wannan Abincin Nasu.Bayan Sungama cin Abincinne"Hajiya Tace wa"Haris d'an fita Inason Magana da 'Malam Yatashi yafita babu Musu.Yana fita Ya hango"Dija dawani almajirin'Malam ta d'aura d'amara zasuyi danbe gashi ita ba k'arfiba sai son Rigima.

"Dija ta janyoshi Tana cewa k'aryarka "Sani Wallahi baka isa naji tsoron kaba.Yanzu inyiwa yaro duka." Haris kuwa komawa yayi ya jingina da bayan motarshi yana kallonta,Gwanin sha'awa yanason Yarinyar sosai baisan so ba sai akan"Dijaa'.
zuwa yayi yara basu ganin yana son yayi wa a barson shi b'arna'.
Ya ce haba"Dija ke fa macece ba namijiba kidaina fad'a da maza kinji"Tace to tashige gida."Haris Yace aransa haba My "Dija Ina cewa kinyi hankali kinfara nutsuwa,Yayi Dariya yarinyar tana burgeshi sosai.

" Hajiya Tace Malam Dan Allah idan da hali inason'Kabawa d'ana Auran "Dija muhad'a zumunci.
Malam kuwa bak'aramin mamakine yaka mashiba da jin zancenta.Hajiya" Tace Malam kayi hak'uri Inason"Dija sosai sonta nakeji harcikin  Raina.

"Malam yakalli 'Hajiya tabbas Matar tanada kirki,Gashi tana son talakawa tana girmamasu,Malam Yace bawai inak'i bane" Hajiya Nima da kika ganni 'Inason y'ata"Dija sosai Zan Iya cemiki da "Dija zata mutu yanzu Wallahi da nima mutuwa zanyi.Amma inason jin tarihinku don naga Ku mutanan kirki ne.

" Hajiya tabashu tarihinsu tsaf,Ai Batak'arasa ba"Malam Yace yanzu damanke y'argidan "Barkindo ce Ma'ana Sarkin Adamawa.Malam Yace to" Hajiya bazan hanaki'Auran y'ata"Dija ba Amma inaganin kunfi k'arfinmu tunda Ku kunada kud'i da sarauta. kiyi hak'uri "Hajiya kunemi daidai ku. Hajiya Tace Malam Nidai da zaka bawa  d'ana Auren " Dija  to lallai zanyi farinciki" Sannan Da kud'i da sarauta aiduk na Allah ne KO.Yace hakane "Hajiya Na'aminta " Hajiya tayi murna sosai.Daza b'en datayiwa d'iyanta"Bashir Angon Baturiya France "Kai  ni Ummu Maher nace Akwai Rigimaa.

Don Ita"Hajiya batasan wainar da d'an Nata yake toyawa ba.K'ara k'ara k'ak'a.

"Bayan sunyi Sallama da Malam" Hajiya  tabashi kud'i masu yawa dakyar ya amsa.Sannan Tace wa" Malam zasuzo da yaron Nata.Yace babu komai ai munzama d'aya Sukayi Sallama da Malam Harzata tafi"Tace wa Malam akiramin Mutuniya ta muyi sallama.

"Malam Yakira'Dija Alokacin Tafito daga wanka 'Tana d'akin " Inna Uwargida tana saka kaya dayake ita komai Nata yana d'akin ta don Ba shiri suke da'Uwarta "Indo ba.Tsanar Ubanta Tasha feta.Tana gama saka kayan tayi saurin saka hija binta do go hark'asa Wanda Malam yasiyo Mata kwanannan.Ta shafa farar hoda.Da lipstick tayi parking da dogon gashinta surarta  abin sha' awa tayi kyau tafito Ra's. da ita kamar ba" Dija rigima ba.'Sukayi sallama da "Hajiya akan zata dawo tak'ara ganinta.

" Bayan kwana biyu da dawo warsu daga Yola 'Hajiya takirawo d'an Nata awaa saida tayi ringing nabiyu sannan yaga kiran ya d'auka yana maicike da happy. 

"Alokacin suna tare da zarah budurwarshi wacce yayi   France.
"Bashir yace 'Hajiya barkanki da dare'Tace yauwa My son yakake 'Yace lafiya klau yakike kema yasu dady.Tace duk suna lafiya" Hajiya Tace My son Inason infad'a maka Nayi maka Mata ak'auye.

*Don Allah kuyi hak'uri Nayi typing kad'an bani da charge ne*.




*Share*
And
*Comment*

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now