*AUREN DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇,,,,,,
✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*📚📖
___*((A.Y.T.W.A))*🖊️🔍📖
*_K'ungiya_ _da_ _ta_ _kasance_ ta _Marubuta_ _masu_ _fasaha_ _da_ _sanin_ ya _kamata_ .*
_______*Bismillahir_Rahmanir_Rahim*
______
*Page⬛25&⬜26*
Wani i'rin ciwon Kaine ya Kama"Haris bayan ya koma gidansa'Baisan i'rin son da yakeyiwa"Dijaa yayi yawa ba sai yau ko tabi kan "Kaltume baiyiba ya shige d'akinshi i'ta kuwa anshige d'aki anyi kwalliya Ana jiran oga shiru.
" Hajiyarsu Haris kuwa Ta cika su Malam da shatara ta Arzik'i kaya i'ri i'ri,y'an uwansu "Dijaa kuwa kowa acikinsu akwai abinda Hajiya ta bashi'Nan fa suka shiga fad'in i'rin kirkin " Hajiya sosai.Su Malam sukayi shirin komawa nanda"Dijaa ta ringa tuje tuje tana jaraba yadda kasan ance Mata Mahaifiyarta ta mutu KO ubanta Malam.
"Dak'yar aka b'anb'areta ajikin Malam tana ta rafsa kuka sosai.Malam ma saida yayi kukan rabuwa da y'arsa abin sonshi" Dijaa Rigima."Bashir kuwa yana hangota yana dariyar mugunta shi kad'ai yasan abinyi'don"Dijaa da kanta zata gudu garinsu saboda wahala"Yayi wani tsaki mai k'arfi ya fad'a azuciyarshi meza'ayi da"AUREN DOLE"Mutun da girmansa anyi mishi dole.Bayan sundawo cikin gidanne "Hajiya ta cigaba da rarrashin" Dijaa da k'yar tayi shiru.
**** **** ****
To zaman"Dijaa agidan "Hajiyarsu Haris yayi Mata dad'i don gaskiya " Hajiya tana sonta sosai da sosai"Bashir kuwa kota amsa baya yimata magana sam'Wani lokacinma i'dan tana kan hanya yazo wuce har bigeta yakeyi tsabar muguntarsa.
"A yanzu Hajiya ta Fara shiga kitchen da" Dijaa tareda Baby k'anwarsu Haris'tana son "Dijaa sosai komai ta gani 'Aunty Dijaa sai suka zama
kamar twince.Hajiya haryau ba ta cewa Bashir komai ba a game da" Dijaa ba abinda ta fahimta shine baya ra'ayinta saidai "Hajiya ta k'udurawa kanta baza ta Bari " Dijaa ta ga "Bashir ba sai ta k'ara kwari sosai don tana tausayinta don a'ayanzu bata San komai ba A'game da Aureba'abinda yasa " Hajiya ta had'a wannan Aure da wuri ba komai bane illa tasan mutanansu na Fulani da wuri sukeyiwa y'ay'ansu Aure shiyyasa tayi magana da wuri,Sannan Allah ya d'ora Mata son "Dijaa sosai gata tanada Addini sosai don duk abinda" Dijaa bata wasa da Addininta Sam shiyyasa ta ke k'ara sonta sosai.**** **** ****
A'yanzu shekar "Dijaa d'aya agidansu" Bashir,I'nda duk sanda "Haris ya ganta sai gabanshi yafad'i,Kuma shi haryanzu bai daina Son" Dijaa A"yanzu ma son Nata k'aruwa ya keyi a cikin zuciyarsa I'nda "Kaltume takasa gane kan Mijin Nata sam.Saidai gaskiya abun ya i'sheta dolene ta nemowa kanta mafita Saboda KO mu'amalarsu ta " Aure ta canza Mata Amman dolene ta nemowa kanta mafita'Don Dan tafara yadda da mugayen k'awayenta akan tayiwa"Haris asiri a game da wulakan tata da yakeyi Adalilin rash in sonta da yakeyi haryanzu"Na AUREN DOLE da akayi musu.
"Haris ya kalli Hajiyarsu Yace Mata "Hajiya tunda dai " Bashir ya zama marajin magana i'na ganin kici gaba da yimishi Addu'ah akan ya kula da Matarshi yadawo gida yaje ya tare a k'asar da ba tashiba.A'kai "Dijaa makarantar" Boarding ta yi karatu sosai don i'tama ta amfana da bokonnan,Tunda shi Bashir ya fison wacce tayi Makaranta.Hajiya tayi na'am da maganarsa don daman tana son"Dijaa tayi makaranta.Shi kuwa "Haris da manufa biyu yace akai " Dijaa makaranta.
Na farko saboda yadaina ganinta sosai don i'ndai ya ganta sai gabanshi yafad'i,
Na biyu saboda tayi karatu saboda yana son yaga"Dijaa tayi karatu sosai.
" Hajiya ta kirawo "Dijaa alokacin i'ta da Baby harsunyi shirin kwanciya sleeping dress ce a jikinta mai k'aramin hannun i'ya guiwa pink ce tayiwa" Dijaa matuk'ar kyau sosai don haka ta d'auki k'aton hijab d'inta har k'asa ta saka Sannan ta fito.Baby nayi Mata dariya tana cewa "oh" Aunty Dijaa wannan i'rin k'aton hijabb haka saikace zaki tafi i'slamiiyya"Dijaa ta murgud'a bakinta Tace eh i'na ruwanki"Baby tayi shiru da bakinta don tasan halin mutuniyar tata a kwai saurin fushi.
"Hajiya ta cewa " Dijaa i'nason ki tashi ki gayawa "Baby ta had'o miki kayanki ke kuma ki boyoni d'akina kinajina'Dijaa ta ce toh bayan ta dawone ta tsugunna tacewa " Momi na fad'a Mata tace toh "Dijaa ta ta rik'o hannun " Dijaa ta ce kinsan meyasa na kiraki? tace A'ah Hajiya.
Hajiya tace "Dijaa duk da yarintarki nasan kinsan meye Aure KO " Dijaa ta sunkuyar dakai don kunyar"Hajiya ta keyi Sosai. Tace toh"Dijaa i'nason kiyi karatunki na boko Sannan Ki koma I'slamiyya don k'aro karatunki "Dijaa tayi murna sosai don dama tana son tayi karatu sosai ta zama likita.*Ummu Maher ce*✍️🙏🏻🥰
*Vote*
*Share*
And
*Comment*
[10/10 22:42] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰