*AUREN'DOLE*
👰👰👰👰👰👰
*Written by*
Rabee'atu .B. Abdullahi.(Ummu Maher)Y'ar mutan Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚
*Page 45&46*
Bashir fa yadage duk sanda zamuyi wata mu'amala sai yabani magani gudun b'acin ran'Zahra don yanzu kusan kullum kamar maye yana mak'ale Dani"Ga wata soyayya dayake Nunamun kamar me.
Nima ab'angarena inason Bashir sosai don ya had'a komai daza'a soshi,Saidai duk Ranar da yabani magani zuwa nakeyi in zubar dashi a band'aki hakan kuwa ba k'aramin dad'i yake bani ba,Don duk da banyi makarantaba nasan Tanada hatsari.
********
Rannan ranar Zahra'agida ta kwana da daddare Nayi bacci na tuni nasaka sleeping dress,Iya guiwa Red colour tayimun kyau har bacci yafara d'aukata.
Kawai sainajiyo an rungumeni ta baya dagashi sai jallabiya,Na farka atsorace yace My Dijer nine fa.
Cikin tsoro nace Yaya Dan Allah kafita mana,Don Wallahi haryanzu wahala nakesha ba kad'anba dad'in kad'anne.
Tuni yashiga yimun abunda yasa yimun dayake sakani in manta komai,Tuni yayi galaba akaina cikin Kuka nake cewa dan Allah"Yaya Bashir kayi hak'uri marata zata fashe.
Ina Aishi tuni yayi nisa sanbatu kawai yakeyi tuni na galabaita sosai Har bana gane me yakeyi Shi kuwa kawai abun shi yakeyi,Don kwata kwata baya duba yarinta ta Sam Ya d'auka da guzumar matarshi yakeyi.
Cikin galabaita yajanyoni jikinshi yana rarrashina"Yace My Dijer idan Ina tare dake bana iya controlling din kaina kwata kwata,Allah ya d'oramun matsanancin sonki da Idan babu ke bazan tab'a iya rayuwaba"Dijer Ada na wulak'antaki adalilin Auren dole da aka yimun dake.
Amman Dijer tun Ranar Dana Fara ganinki nafad'a wata iriyar rayuwa don tun Ranar nafara sonki Amman shaid'an yaringa ingizani Akanki.
Dijer kiyi hak'uri Allah ya had'aki da miji Mai son kanshi Amman dan Allah kiyi hak'uri kinada matuk'ar dad'inda bazan iya jurewa ba.
ya janyoni ya rungumeni mukayi wanka muka kwanta Nace mai katashi,ka koma d'aki saboda Yaya Zahra karta ganmu Yace yi baccinki saida Asuba kinji nayi lamo akan k'irjinshi,Inason Bashir nima so mai tsanani KO kallonshi nayi sai naji sonshi azuciyata.
Yace mun Dijer kinsan meye nace A'ah Yace Jiya fa munyi waya da Hajiya ta tace mun taje wajen Malam'Mamanmu ta haihu y'anbiyu Aitashi nayi da sauri inda na taune harshene don azabar da naji k'asana yanayi"Yace oh sorry Dijer Sannu kinji yi hak'uri dan Allah yayi Alamar rik'e kunnanshi kamar wani yaro.
Nace Yaya kana nufin Mahaifiya tace ta haihu yace kwarai kuwa don sati mai zuwa zanyi mana biza sai muje kiga yara Nima inje i'ngaishesu Don gaskiya ban kyautaba Sam Wallahi inajin kunyarsu.
Nayi dariya Nac Ai indai Malam ne babu ruwanshi"Yace duk da haka dai inason ingyara abunda banyi ba Ada.
Nan yajanyoni A k'irjinshi faffad'a dagashinshi kwantacce Mukayi baccinmu cikin jindad'i,Da Asuba kuwa ya tasheni nayi Sallah Shi kuma ya gudu d'aki gudun kar Zahra taganshi.
Ni kuma cike da kishi na juya baya na nafara Sallah Ina maicikeda Kishin Mijina,Kai kunjifa Dijer har Anfara kishin miji Y'ar gutsila da'ita.😂
**********
Ya Fara yimana shirye shiryen tafiya Nigeria🇳🇬 K'asarmu ta gado,Nafad'awa Su Surayya suka bani Number dinsu,Sai Aunty Sadiya ta haihu Sannan zasu dawo'Nigeria da zama Suka bani shatara ta Arzik'i nayi musu godiya sosai.
**********
Nayi Shirina Ina cikin Shirin nawa na kalli cikina da naga kullum k'ara fitowa yakeyi har yayi tudu,Ya d'an fito'Ko da nasanarwa dasu Aunty Sadiya Surayya ta dubani da yake likita ce Da kyer ta gano cikine Dani kuma Wata Biyar.
Ba k'aramin girgiza nayi ba dajin hakan don KO jiya "Yaya Bashir dayaga yadda cikina har yafara fitowa Ga tauri da cikin yayi" Ga wata k'iba danayi kamar anhurani Hips d'ina yacika sosai,Mamana kuwa da na bawani dad'ewa sukayi da Fara fitowa ba Sunyi Lumtsun lumtsun kamar balan balan gashi nayi fari fat Nayi wani irin kyau naban mamaki nazama lukuta Dani,Shi kanshi"Yaya Bashir Abun mamaki yake bashi duk da yana likita yasandai yawan mu'amala da yakeyi Da"Matartashi yasan Shine yake sakata wannan k'ibar Kuma yasan Maganin da yake bata yasan bazai Bari tasamu cikiba,Don ba komaine yasa yake bata magani ba Saidon yana ganin yarintarta a haihuwa Shekara Sha biyar bama ta k'arasa hakan ba.
*Kunga kun rage Comment fa Allah inbakwaso sai indaina tunda daman ni nafara karatun makaranta,Don Wallahi kada nayi ta k'arshen aji A Jami'ah akoroni,Don haka yasin inbakuyin Comment shiru zanyi.😂😂😂😂😂
*Ummu Maher ce*✍🏻
*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍🏻
[11/10 12:10] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰