55&55

167 3 0
                                    


*AUREN'DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*Written by*
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Y'ar mutan Nigeria*🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚

*Dedicated to my Nabeeha Aminu*💋

*Page 55&56*

Ana kiran Sallar"La'asar"Bashir yasauka A'airport yakirawo"Haris yana shaida mishi yadawo yana Airport.



Haris kuwa cikin Jindad'i da begen d'an uwanshi Yayi saurin tashi"Da man yanagidan Hajiya. Yace Mata zaije d'auko "Bashir Hajiya kuwa ta juya kyeyarta" Tareda D'aukar Jikanta tana jijjigashi"Alokacin"Dijer tana bacci.

"Su Surayya da Aunty Sadiya motarsu ta kunno Kai"Shikuma Haris Alokacin Zai hau Motarshi.

" Surayya ce tafara fitowa'Daga Motar Tasha wankanta da atamfa Riga da siket"Tayi daurin Zahra Buhari tayafa mayafinta pink daman Atamfar fink ce da Fari.

Tasha takalminta high hill"Shima fink tareda Saka suwagarta i'tama pink Kai hatta Gidan wayarta pink ne"Haris fa tsayawa yayi kawai yana kallonta"Saida yaji Muryarsu suna cewa"Ina wuni.

Sukuma su Surayya sun dauka"Bashir ne"Dai dainan"Bashir yakara kiranshi yayi saurin amsa wayar.

Alokacin da ya juyo harsun shiga"Gidan Kai hatta ma takunta Mai kyau ne anutse gwanin sha"awa Ya lumshe idanunshi Sannan ya Sosa kyeyarshi yatafi"Cikeda Tunanin wannan yarinyar"Da ace Dijer ya Aura koda yaga wacce tafi kowa kyau bazai kalletaba don yasan"Dijer ta dabance Amman yasan dole ya hak'ura.


*******
Yana zuwa filin jirgi suka Rungume junansu Suna gaisawa"Har suka shiga Mota"Haris ya kalli"Bashir yace gaskiya bross munyi fushi Wallahi ace mutun bazai zo yaga y'ay'anshiba sai yau"Koda yake babu komai Susha kuruminsu ga Babansu agsbansu yanuna kansa.

Bashir ya kalli d'an Uwanshi Haris mutunne Mai mutunci da karamci"Ga hak'uri babu ruwanshi.

Bashir yaji dama shine Amman yazama Dole yakoyi irin dabi'ar yayanshi ta hak'uri kodon yaji dad'in duniya.


Suna isowa"Gidan gaban"Bashir Yafad'i"Ya kalli Haris Yace kasan Allah tsoron haduwa nakeyi da"Hajiya Amman yazama dole inje Inga"Dijer ta Abarsona.


Haris yace to Ai dole daman tasan zaka dawo don haka mushiga daga ciki.


*Ummu Maher ce*


*Vote*
*Share*
And
*Comment*✍🏻💌

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 27, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now