53&54

87 3 0
                                    

  *AUREN'DOLE*

👰👰👰👰👰👰

   *Written by*
Rabee'atu(Ummu Maher)
*Y'ar mutun Nigeria*
🇳🇬🇳🇬🇳🇬💚🤍💚

    *53&54*

Zahra tayi saurin tashi tace"A'ah y'ay'an waye kace Yayanka.?tana mai zaro mishi kwalan kwalan idanuwanta.

Yace to bankai yin y'ay'an bane kome"Dijer da tazo ta zauna dake itace matata kuma kina gidan akayi cikin.

Don haka kada kibatawa kanki lokaci"inbazaki tayani murnaba to ki wuce kibani Waje.

Don Duk Wanda yace bayason Yayanka to tabbas kaima bayasonka.

Itakuwa "Zahra tagama zuciya don haka ta d'aga hannuwanta zata mareshi.

Shi kuwa yayi kukan kura ya hankad'eta" Domin adokar k'asar matuk'ar ka daki Mace ko ka mareta to saikayi zaman yari Shekaru aru Aru.

Ni Ummu Maher nace kai😊😄Ina mune Nigeria ake haka"Yasin da Maza masu dukan matansu da annema an rasa.

Ta taso da saurin gaske ta rik'e wuyanshi"Tace daman Kai macucine Azzalumi,Har kayi Aure bansaniba"To kasani Al'adarmu bama zama da kishiya.

Don haka kazab'a koni KO i'ta"Bashir yace ke"Zahra bafa ragon Namijineni ba don haka banga Macen dazata Mareni ban kakkar
yataba indai ba"Dijer ba.

Kuma maganar inzab'a KO ke KO i'ta nazab'i"Dijer da dai in zauna dake kinji ya girgiza dan yatsanshi alamun kashedi.

Ya d'auko biro da takkada ya rubutamata ta kaddar Saki Sannan yaja hannunta zuwa ofishin masuyin Saki Nanma yayi Mata"Saki suka shaida kuma suka tabbatar Saki yasaku.

Zahara kuwa ta Rushe da wani matsanancin kuka Mai cin Rai"Don tasan tayi asarar"Miji acikin Maza tasan Cewa Bashir yanada Zuciya Amman harta d'aga hannunta da sunan Zata mareshi.

Shi kuwa"Bashir Yana komawa gida ya had'a kayan shi Sarai cikin trolly"Yayi wanka yayi shiryawarshi Yahau Motarshi"Sai Airport yagama komai Sai Nigeria🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

Cikeda jin dadi zaiga"Dijernsa da yaranshi koyaya"Hajiyarlrsu zatayi Idan taganshi....


*Ummu Maher ce*

    *Vote*
     
   *Share*

      And
*Comment*
[11/10 12:11] Rabiatu.b.Abdull(ummMaher: 👰👰👰👰👰👰

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now