4&5

122 4 0
                                    

*AUREN DOLE*

👰👰👰👰👰👰

*NA*
*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇
________________

*🖊️⚔️ALKALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION⚔️🖊️*
___*(A.Y.T.W.A)*_____

'Kungiyar da ta kasance Ta Maru buta Masu Fasaha,Da sanin Ya kamata.

*Bismillahir-Rahmanir-Rahim*
________________

*Page🟨4&5*

"Dije kuwa bayan tayi wannan tasa asar ta debu Ruwan kwata ta zuba ajikin motar.
" Jamilu Dan Hadiza Kuwa Baiyi wata Wata ba Ya zu ba mata mari Jikake Tasss.Ai Malam Abubakar don yayi bakone shiyyasa da sai"Jamilu Ya Dan Dana Kudarshi.

"Haris Kuwa Yaga Abinda Yafaru Sai yayi Biris Kamar bai ganiba.Saboda Yaga Malam ma Yagani.Sai Malam Yace Innalillahi Haris Dan Allah Kayi Hakuri Yarinyar ce batada Kunya Kayi Hakuri.

" Haris Yace Babu komai Zankira Ola lekon,yakawo mun wata.
"Haris yana zuwa wajen " Malam Abubakar ne don Neman taima ko,Saboda Ana yawan kawo mai Hari Akan Aikinshi Na Soja.

   *Wane ne Haris*
"Haris Shi ne A salin Sunanshi,Su Uku ne Awajen Mahaifinsu,
"Haris Shine Babba sai, Bashir Wanda Ayanxu shi likita Ajihar Kaduna State Yake Aikinshi Na likita Babban likita sosai Wanda bai fiya zama Akasar Ba yafi Zama Akasa shen waje,Sai Iklima Wanda Yarinya ce Shekararta Sha Uku daidai.

" Mahaifinsu Sunan shi General Abubakar Sadaa."Dan Asalin jihar Kano ne, Mahaifinshi su biyar Ya Haifa.
Aliyu,Abubakar,Usman,Umar,sai Autarsu Fadimatu Ayanzu Dukkansu Suna Kano A dorayi.
"Kuma Kowannensu Yana Aikinshi Mai kyau.

"Mahaifiyar Haris kuma Yar Asalin Garin Yolace Yar sarauta CE.Wacce Akasamata Suna Khadijatul Kubrah,Wacce Ake CE Mata Gimbiya.Ta Aureshine Don ganin dataimai Agarinsu
" Yola Bayan Yaje Wani Aiki Agarin Yaga Ddduniya Ba Wanda Ya Isa yahanashi Aurenta.Ita ma Kuma Tace Shi Takeso.

  *Cigaban Labari*
******************""
"Haris Bayan Yakaro so gidanshi Yana shiga Sojoji Suka Fara Kamewa Suna Sara Masa Don Suna Girmama Ogan nasu,Don Yanada Kirki Da Sosai.

" Ola Lekon Yayi Saurin Fitowa Daga Motar Ya bude Mai Yafito,"Haris Saurayine Mai Kyau Da Haiba,Gashi Fari Dogo Kakkaura.Mai saje Da ya Kwanta Luf-luf. Kai sai ka ganshi,Don Ni Ummu Maher Nasan Shi.

"Kaltume Kuwa Ta Hango Mijin nata  ta Window Ta bene.
" Ta Kara Fesa Tu rare Da Wani Sirri Na Mata.
"Kaltume Yar duniyace Sosai,Gata Lukuta ce Sosai Gata Farace Sosai Farinta Harya na wani Dau.

" Gata Gaje riya,idonta kuwa Kamar Na Chinese, Ga shinnan yasha Atarchment,
"Yashigo gidan nasa Yawuce Bangaren shi,Don shi Tsarin Shi Baya Neman Mace Saidai Ita Ta nemeshi......

Kuyi Hakuri banida charge nayi tyiping Kada.🙏🏻

*Share&Comment*
Ummu Maher CE
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now