21&22

66 2 0
                                    

*AUREN DOLE*

👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

*NA*

*RABI'ATU BASHIR(Ummu Maher)*🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇____,,,,,

✍️✍️✍️✍️✍️✍️


*🖊️⚔️AL'K'ALAMI YAFI TAKOBI WRITER'S ASSOCIATION🖊️⚔️*📚📖

✍️✍️✍️✍️✍️✍️

____*((A.Y.T.W.A))*🖊️🔍📖


*_K'ungiyar_ _da_ ta _kasance_ _ta_ _Marubuta_ _Masu_ _fasaha_ _da_ _Sanin_ _ya_ _kamata_*.
______,,,,,

*__Bismillahir_Rahmanir_Rahim_*_
_______________

*Page🟧21&⬜22*

****    *****    ***

"Hajiyarsu Haris ta k'araso cikin office d'in ta kalli " Doctor Faisal tace Haris d'in ya tashi yace oky "Hajiya Bari inje Inga jikin nashi ya fice da sauri ya bar " Hajiya da Doctor 'Bashir "Hajiya ta kalleshi sosai tace " Bashir meyasa kayi min haka duk naji abinda ka fad'i sabida Kai kanka ya waye da Mata karasa wadda zaka Auro mana sai baturiya daman yawan da kake zuwa kenan to yau Allah ya kamaka sakarai kawai mara tunani taja tsaki mai k'arfi  zata fita "Bashir Ya tsugunna gwuiwarsa biyu a k'asa yace " Hajiya kiyafemin matuk'ar biki yafeminba bazan tab'a samun sauk'iba a rayuwata "Hajiya ki tausayamin Ina cikin matsala wallahi,,,,,tunkafin ya k'arasa maganar tashi tace Kai ni zakamayar k'aramar yarinyar KO.Tace kabud'e kunnuwanka dakyau kajini KO kamayarda waccen kafirar k'asarta KO imyafewa duniya Kai sakarai kawai Mara tunani ta fita fuuuu abinta.

" Tana fita Bashir yayi shiru yana tunani,yanzu ya zaiyi da "Hajiyarsu yasan halinta idan taso Abu taso shi kenan,idan kuma ta k'ishi to ta k'ishi kenan.
ya buga hannunshi jikin yebur d'in dake manne ajikin Office d'in nashi cike da ta kaici.Daidai nan yaga misscalled d'in " Zahrahnshi ya kalli Wayar da ta ke ta faman Ruri,kamar ya sha re kiran kuma sai ya d'auka ya danna kiran yajiyo Murya "Zahrah na cewa My love inajin tsoro Aikinne haka kadawo gida mana cikin siririyar muryarta,wacce ta keyi da yarensu na " France" ya amsa dakyar yace ganinan zuwa d'an uwa nane babu lafiya ta ce oky sai kadawo Ina jiranka.tayo mai wani kiss mai shiga kwakwalwa, sai yaji kamar tana kusa dashi 'ya ka she Wayar yana tunani'Wai me yasa turawa sukafi matan mu nanan iya soyayyane sai kiga awaje Ana soyayya da Anyi Aure kuma shikkenan"Wai meye matsalarne?
To ga inda matsalar ta ke da farko dai mu Hausawa munada wani Abu d'aya za'ayi soyayyah kamar baza 'ah rabu ba saikiga da anyi Auren saikuma a sami a kasin haka laifin matanne KO na Mazanne,To gaskiya Zan iya cewa kowa yanada laifi ke mace da kunyi Aure saikiga y'ar kwalliyarnan da akeyi idan zakizo zance andaina yimai,D'an fa rinnan da akeyimai An daina shagwab'arnanma andaina kinzauna Ragajeje da ke babu d'an kallon kudannan da kukeyi kuna soyayyah babu komai,Haba y'ar uwa kigyara kiga abin mamaki,ba fa abin kunyabane don mace ta nunawa Namiji Soyayyabah,Wallahi y'ar uwa a duk lokacin da kikasaka Mijinki farinciki sai Allah ya Baki lada,Akwai wata macen da tayi haihuwa d'aya saikiga Nono ya zube ragwab babu kyaun gani to ta Yaya mijinki zaisoki Ahakan wallahi KO nice Namiji idan naga kindawo Iya Ragwab Wallahi kishiya Zan Dan kwaromiki.Don haka Mata mugyara gawani had'in gyaran breast ki gwada kigani da had'in gyaran gaban Mace.

*Gyaran breast*

daga littafina Auren dole.

1-gero
2-Alkama
3-Jar masara
4-Farar shinkafa ta tuwo.

*Yadda zaki had'a*
Saiki  gyara ki had'a su waje d'aya kiwanke KO shanyasu Rana subushe,Saiki soyasu Sama Sama,saiki kijuye ki Kai a nik'a,Saiki dinga d'iban cokali d'aya da Ra bi kinasha da Nono KO yoghurt mai kyau.Safe da yamma:

2-Ko kuma kisamu garin Hulba kitafasa saiki rink'a Gasasu idan kingama saiki samu Man Hulba kinashafa musu,Wacce Zata yi Yaye zata i'yayinshi before and after yayen.

3-Ko kuna kisamu garin Alkama saiki samu Ruwan gyad'a ki kwab'a saiki Shek'a ruwan zafi koki zuba cikin tukunya kirik'a motsawa har sai ya dahu,A sauke A zuba madara asha safe da yamma:

4-Kisamu garin Dabino da Aya kinasha da peak Milk shima yanayi Sosai.

5-Ruwan kwakwa nik'ak'k'en Rid'i garin dabino madarar ruwa a had'a su Waje guda Kidinga sha Sau 1 Arana,Mijin kima zai iya sha.

  *Matsalar Saurin kawowa*
Saurin Inzali ga Namiji,

-D'an Uwa kasamu y'ay'an bagaruwa kadakasu karink'a zuba garin A ruwa kanasha.

 
  *Gyaran kanki*

zaki samu sauyar garafuni da sassak'en magarya saikuma Ka ma ruwa dashi,Sannan kisamu furen tunfafiya da furen zogale da Ganyen garafuni,saikibari subushe zai sakaki zama mail dad'in d'and'ano awajen Jima'i zai k'ara Matseku sosai koda kinjima da hauhuwa.

To wannan kenan kigwada Ku gani sai angwada zaki bani labari.

*Cigaban labarin*

"Haris kuwa ya warke Sosai kamarma baitab'ayin wani ciwoba,Saidai haryanzu yana yawan tunanin " Dijaa acikin azuciyarshi yana son "Dijaa sosai taso ya Gina Rayuwarshi ta har abada da'ita Amman babu yadda zaiyi Jolene ya bar wa d'an uwansa yayi tawakkali Addu'arshi kullum Allah ya cire mishi tunanin " Dijaa Baki d'aya.

"Ayanzu An sallameshi a'asibiti,Saidai abinda baiganeba Shine tun a'asibiti ya Lura cewa " Hajiyarsu tana fushi da K'anninshi"Bashir don KO gaisuwarsa bata amsawa to meye ya kawo hakan?Babu amsa.

"Suna dawowa daga asibiti yana zaune shida Ola lekon yana fad'amishi i'rin missing d'inshi dasukayi,Saiga" Bashir idonsa jajir ya shigo parlon "Haris babu KO sallama.



*Ummu Maher ce*.✍️

*Vote*
*Share*
and
*Comment*

AUREN DOLEWhere stories live. Discover now