_*ABIN CIKIN RUHINA*_
*{RE-POST}* ©2019
Mrs bb
Mom muhseen.Watt pad name
Humaira7531🅿️.......23
Husna sororo tayi da wayar ga hannu tana bin hanyar ban d'akin da kallo,tabbas wannan abun ya sake tabbatar mata da cewar akwai wani abun,inbacin haka daga yin simple question sai ki canza,karshe kibarni nan zaune.
Tashi tayi ta d'ora sanwar indomi don tasan Khairat ba dora komiba,tunda nashiga barthroom din nai zaune kan abun bayaha,nadafe kaina dake mun masifar sarawa.
Nashiga ukuna ni khairat,idan yah yaganni da Dr mezan gaya mai shin zaima saurareni kuwa,mik'ewa nai cikin azama ina sabbatu"kai ina wallahi bazai saurareni ba,wannan b'akar zuciyar bazata barshi yaji komi daga gareniba,nabani yazanyi."
Tunawa nai da Husna dana baro d'akin,idan ba itaba wazai bani shawarar yadda zanyi to kenan hakan nanufin saitasan komi kan family issue d'ina,wata zuciyar tace to menene Husna cefa tazama yar uwarta,kuma tana da tabbacin bazata bata shawarar banza ba kuma babu maijin sirrinta wajen wani.Dole na yanke shawarar sanar da ita komi akaina da gidanmu.
Wanka nai nafito ina kallonta tana cin abincin tana danna system,kamar komi bai faruba tace"kinga ma zaman kewayen kenan."
Murmushi nai ina zaman kusada ita nace"bakiyi fushi bakenan."
Tab'e baki tayi tace"kinsan dai ba halina bane ko,akanme zanyi fushi bayan nasan kina da dalilinki na kin gaya man a bunda ya shafeki,don kar husna soda uwar surutu ta zagaye school tana sanar da mutane."
Dariya nayi nagane cewar abun yabata haushi nace,
"Karkice haka kema kinsan cewa ba haka bane,kiyi hkr insha Allah 2day am telling u everything about khairat,hakan yayi maki ko."
Harara ta wurgoman bansaniba kusada ita na matsa"haba mrs shahid farouk ai bazakiyi fushi daniba nasani,yanzu kiban shawarar yadda zanyi inhad'u da kowanensu batare da guda ya ji haushina ba."Ajiye plet d'in da kate cin indomin tayi tana kallona some seconds,sannan tace"ki kira yayan naki kice dashi baki fito lecture lokacinba,amman ya sameki school 7:00pm lokacin kinga kin dawo harma kin natsu."
Rungumeta nayi inajin dadi,
"Thanks my d besty friend in d world."
Murmushi kurun tayi mun tatashi tana had'a kwanonin wanke wanke.Shiryawa nikuma nafara yi cikin natsuwa amman duk da haka ina kokonta yaya,nasan halinshi amman bari najarava wannan shawarar ta husna,ance da jarabawa jirgi ya tashi amman zuciyata sai bugawa take.
Nagama shafa mai najawo phone dina nashiga kiran sa,tunda na mallaki waya ban tab'a kiranshiba,ringinga take ba ai picking ba harna sare husna tayun zuru da ido, ganin duk nayi wata iri dani ajiye wayar nayi nace"kingani bai d'auka ba."
"To kiyi mashi text mana"
Dafe kai nayi cikin rashin jin dadi na shiga typing text d'in kamar haka.
*"yah ina class around 5:30,pls KO zaka zo school din 7:00 lokacin i'm free."*
Ajiyar zuciya nai ganin ya tafi,tashi nai naciba shiryawa.
Bawata kwalliya nayi ba don nibata damanba kyauna haka ya isan,asai na k'ara da waniba farar powder nasa itama don husna ta isan,sai kwalli turare nasa kad'an tunda nasan babu kyau tunda ga inda zanje.
Sai jana take wai nayi kwalliya don zanje tad'i da ai bayi nakeba ko hoda bana sawa idan zanje class,murmushi kurun nayi mata nace"babu rakiya kenan.""Wah! Kyaleni research ma zanyi wlh saikin dawo kiyoman tsaraba."
Fita nai inajin kirjina yana duka.
Nai sa,ar samun taxi ta kawo wani student,natsayar da it nashiga na gaya mai inda zaikaini...........kallon wayar nake ba komi nake kalloba sai time,biyar da sha biyar jingina nai jikin kunerar har mukafice daga makarantar.Minty talatin ya kaimu wajen,wurine na alfarma wanda sai wane da wane ke zuwa wajen,an k'awatashi da abubuwan sha,awa da more rayuwa,ni,ima ce wajen sosai iska mai dadi da fitulu burjik,idan dare yayi sai kace safiyace bazan kwantanta maki yadda tsarin wajen yakeba don yafi karfi alkalamina.
Tun daga bakin get d'in wajen nake baza idon ina zan ganshi,don baka shiga saida get fast,wanda duk zaishiga saiyabada kid'i sannan subashi get fast din,idan kuma kagama zaka barmasu abunsu nan.
Tsaye nayi ina kallon masu shige da fice,wani daga cikin masu kula da waje ne ya iso inda nake yace"madam bismillah,ga yallaban can yace ayi maki iso."
Bin bayanshi nayi abayace jikina har k'asa saboda fakistan ne jikina riga da wando...........wajen babu yawaitar jama,a don inajin akwai ranakun da zakazo kasamu mutane fiye da haka.
Wani waje muka nufa naji zuciyata tana bugawa fast,runface maitsananin kyau wajen grass capet yakara fiddo kyan wajen,saidai zuwa yanzu bn ganin kyan wajen,saboda abun nani da firgtni,kocikin miliyoyi mutane naganshi dole shaida shi.....duk tuku guda danake jinake kirjina zaifad'o saboda tsabar fargaba da firgici........bayashi kurun nagani Ammn zuciyata kakarwa take,meya kawosji wajen nan nashiga ukkua ni khairat.Wlh ngaji pls sorry mu hadu gobe.
Mom muhseen✍🏻
YOU ARE READING
ABIN CIKIN RUHINA
Fanfictionlabarin soyayyar khairat da yayanta wanda ta daukesa matsayin yayanta ciki guda