_*ABIN CIKIN RUHINA*_
*{RE-POST}* ©2019
Mrs bb
Mom muhseen.Watt pad name
Humaira3461🅿️.......42
Koda na fito shirin kwanciya nakeyi muna magada yah meenah,kayan nake bincika wa wadanda zasu shigeni,amman abun haushi duk sun man kad'an,saboda wannan cikin yayi girma kamar dan wata tara dariya yah meena keyi man,duk naji haushi ya kamani ficewa nai nabarta..........maah naje naiwa saida safe sannan na wuce wajen Annie don yau tare zamu kwana dady yayi tafiya shida Abbu Germany,sai nan da kwana uku zasu dawo.
"Maah don Allah ki araman rigar dazan kwanta,wlh nau duk basu shigata."
"Dama ya za,ai su shigeki khairat inbada rigima,jibekifa yadda kika koma sunbukekiya."
B'ata fuska nai "haba maah kema haka zakice man,kowa sai yce man haka ni wlh nagaji da cikinnan wai yaushe zan haihune."
Murmushi maah tayi tace"kinda sauran 3month gaba"
"Nashiga UKu na maah nidai wlh yayi yawa."Bata fuska tayi tace"banson sakarci,kintab'a ganin an haihu wata takwas ko shidda,kiyi fatan ki haihu lfy shine kawai,anshi nan ni ki wuce kije ki kwanta kinata yawo kowa ya natsu bandake."
Ansa nai nafita ina jin babu dadi,cikin nan ya isan hakanan,wahala nakesha ba yar karama ba.
Allah yasa dai haihuwar saidai inji ance tashi kin haihu,don wannan wuyar mankad'ai ta isa.
(😂😂🤣lallai ta alkairi to bari mujira mugani)Rigar na saka duk da cikin ne yacikata nikaina saida naima kaina dariya,saboda yadda rigar tayi man kamar buhu........kaina yana kan cinyar Anni muna kan gadonta,shafa kaina kurun take na lumshe idona ina tunanin rayuwata,daidai da second dr yana cikin raina,komi nake komi zanyi he still in my mind. Hawaye suka gangaro man,nashare na tuna abunda ya faru daxun falon ummi.
Bansan ma naja wani dakikin tsakiba,jinai Annie tace"subhanallahi khairat,kina lafiya kuwa."
Gyara kwanciyata nai nace"nothing."
"Karya kike,kinsan karya dai ko to ita kike khairat don haka gaya man mekedamun ki."Kwallah suka cika man ido,bazan iya boyewa Annie damuwata ba,don koda can itace kawar shawarata,duk da ga yah meenah.
"Inajinki kishare wannan kwallar kisanar dani."Ajiyar zuciya na sauke inajin tarin haushinsa cikin zuciyata,
"Annie wacece *zulfa,a*.""Zulfa,a!"ta sake kiran sunan kafin tace"ina kikaji wannan sunan."
"Annie nidai wacece."
Shiru tayina wani lokaci kafin tace" *MATAR DA AREEF ZAI AURA CE.*"
Lumshe idona nai inajin yadda kirjina yake duka,ganin na ki cewa komi yasa tace"ya akai kika tambayeni."
Numfashi na sauke nace"d'azu ina wajen ummi naji yace zaije wajenta."
"Toke miye naki aciki,kina fama da takabarki,kisamu ma kisauka lafya shine burinmu,kifita sabgarsa ko har yanzu kina nan kina dakon sonsa."
Runtse ido na nayi inajin maganarta ta karshe ta sokan,"Aa Annie nima ban saniba,amman tsanarsa tafi karfi cikin zuciyata,duk da cewar idan nace banson yah nayi karya Annie,Amman wlh tun da yai sanadin mutuwar mijina naji natsaneshi,banson ganinsa ko kadan sannan kuma gashi baimun gaisuwaba.""To kishin me kike dajin zai aure"
"Ni ma bansani ba amman insha allah annie zanfita harkarshi.""Stop da dai yafi,don sonake yadda ya baki wuya kema kirama,munanan zaizo ya sameki."
Munjima muna hira da Annie tana ban shawarri masu ma,ana har mukai bacci.💕💕💕💕💕💕💕💕
"Wai kana lfy kuwa Areef,ni bantab'a ganinka cikin irin wannan condition dinba,tunda ka dawo na lura baka da wata walwala,ni amatsayin dan uwanka kuma abokinka bazaka iya sharing problems dinka dani ba,atleast ai nabaka shawara,inkuma lallasheka koda banyi maka maganin abunda yake damunka ba."

YOU ARE READING
ABIN CIKIN RUHINA
Fanfictionlabarin soyayyar khairat da yayanta wanda ta daukesa matsayin yayanta ciki guda