26

9 0 0
                                    

'………………Tsayuwa yayi yana kare mata kallo, jin yadda take fidda wani irin numfashi mai had'e da sautin nishi-nishi, hakan yasa ya saki dariya, tuna irin gara6asar da zai kwasa a yau yasa ya saki wata yar k'ara mai had'e da mik'a, hakan ko yasa da sassarfa ya yi cikin D'akin yana mai k'arasa wa bakin Gadon, haurawa yayi, kana ya canja fuskarsa zuwa ta tausayi ya ce "Sweetheart me ne ne yake faruwa?

     Already ta riga da ta fita hayyacinta, hakan yasa ko shi da yake kanta bata sani ba, jin mutum a gefenta yasa tayi kansa tana shigewa jikinsa, tana wani k'ara []an[]ameshi,


     "Chaiiiiii! Kaza daga sama gasheshshe kenan," cewar Fahad.



    A zahiri kuwa sai cewa da yayi, "innanillahi Sweetheart me ne ne Sweetheart ki gaya min,???

Ba magana sai illa hannunsa data d'auka ta tura cikin wandon dake jikin ta ta dora akan maranta,

     Cikin sarkewar murya ta ce " Dear marana ciwo zai fashe wayyo Allah na,   ta fad'a tankar zata fashe da kuka, "murmushi yayi jin yanda maran tayi tauri mai had'e da zafi, hakan yasa ya fara dad’d’anna mata shi a hankali.



         Cikin  jin dad'in abunda yake mata ta maida idanunta a jikinsa ta rufe, sai da yayi mai isansa kafin ya tsaya da yi,


     jin  ya daina ne yasa ta dago ta xuba masa jajayen idanunta da suka k'ank'ance sa bo da zallan jarabar dake cinta kana ta ce " me ne ne," da gan-gan yak'i magana, sai chan ya   kalleta kana ya ce " kina son na cire miki ciwon duka? Halin da take ciki yasa tace masa "eh" ta hanyar d'aga masa kai, "kin yarda kin amince? Bata da zabin daya wuce tace masa eh, don halin da take ciki ko bakinta bazai iya furta kalma ko da kuwa "A" ne,

       Murmushi Fahad, kana ya ce.    "Chappp lallai wannan rana tawa ce, yana gama fad'a kuwa yayi kanta gadan-gadan……

      Afrah bata sake sanin inda kanta yake ba, tuni tashi ga wata duniya mai dauke da maban-bantan abubuwan da bazasu fad'u ba,

    Bata gane yaren ba, sai da aka kusan zuwa garin, jin wani abu yana tokareta, yana neman hanyar da zai wuce ya tsananin jikinta, hakan ya dawo da ita cikin hankalinta, nan ko ta hau tureshi daga jikinta, don taji kwata-kwata abunda takejin ya tafi, a yayin da tashin   hankali ya maye wannan gurbin………



      ……Sai dai a lokacin data dawo daga wannan duniyar,
shi kuma a wannan lokacin ne kansa ya k'ara zurmuwa cikin waccar duniyar, wanda hakan yasa ko abunda take fad'a bai ji ba, (idan ma yaji ai sai ya gadama ya bari tunda yayi niyya) , illar kokarin da yake wajen ganin hak'arsa ta cimma ga ruwa, inda kuwa Allah ya bashi dama da ikon ratsa tsakanin fata da fata ya huda wannan tan tani mai darajan………



      ……wani azaba mai had'e da zallan rad'adin da tunda Uwarta ta kawota gidan duniya  bata tab'a Fuskantar irinsa ba, especially irinta da bata san wahala komai k'ank'antar sa ba, hakan yasa ya bud'e baki cikin zallan azaba da fitar hayyaci ya zunduma wani Uban ihu da sai da ya bawa gidan daman amsawa kasancewarsa sabo……

    Kasan cewar anguwar sabo ne, babu bil-adam sosai aciki, yasa babu wad'anda sukaji, (to idan ma sunji me zasu iyayi?)





    Azaba tayi azaba, wahala tayi wahala, duniya ta mata zafi, rayuwar tayi kunci, hakan yasa zufa ya wanke mata jiki, tana girgiza kanta, tana gogashi a Kirjinsa, a yayin da bakinta bai gushe ba, wajen jerawa yan gidansu kira ba, daga kan Mummy har zuwa Amrah, chaiiiiii yau hatta Sadiq (saurayin ta) sai daya samu nasa kiran………  Fahad kuwa, yau yasha zagi kaman me, don banda ashariya da Allah ya isa babu abunda take jera maasa………




    Wani kunjin kuka wanda daga jinsa ansan na wahala ne, shine yake fitowa……



   Tayi zagi, tayi rok'o, magiya duk ba wanda bata mishi ba, amma inaaa bai ji ta ba……


     Tun tana gane me ke faruwa har ta daina, tuni  jikinta ya saki, ta dawo ko bakin bata dashi, illa jikinta daya sake tamkar bata da rai………

    ……Abun 9:16, sai 12:6 kafin Fahad ya zare jikinsa daga nata,
Ya koma gefe yana maida numfashi……

 

    ……Ajiyar Zuci ta sauk'e ba tare da hawaye sun daina fitowa daga cikin idanunta ba……

     '''

     ★–––––––––––––––––––––★


'''……Mik'ewa Abba yayi a mugun sauri sa bo da bugawar da Zuciyarsa tayi, wanda har hakan yasa  gangar jikinsa  ya kasa d'aukan hakan, hannunsa na dama yasa ya  dafe dai - dai wajen, a yayin da bakinsa kuma bai gushe ba wajen fad'in "Hasbunallahu wa ni'imal wakeel, innanillahi wa inna illahirraji'u, lahaula wala kuwwata illa billa,"

    ……Bugawar na Abba,  yayi dai-dai da bugawar ta Mummy, sab'anin ita data saka ihu bakin ta na  "fad'in, wayyo! na shiga uku ni Hauwa yar Hansai da Dauda, me ke shirin tinkaroni"


    ………(Haka banbancin wanda ya Gina rayuwarsa cikin ambaton Allah da kuma wanda bai gina ba, a duk lokacin daka tsinci kanka cikin halin firgici ana son kada bakin ka ya ambaci komai face sunan Allah ubangijin daya halicceka, kaman yadda wassu ke yin ihu ko k'ara, ko kuma makamcin haka Allah yasa mu dace)……… 




    ……Abba da Mummy basu samu kwanciyar hankali ba, don kuwa wani yanayi suke ji mai wuyan fassarwa……… 



       

WATA UWARWhere stories live. Discover now