33

13 0 0
                                    

………Baiyi magana ba, sai ma zaman da yayi akan d'aya daga cikin kujerun dake cikin palon, kana ta ci gaba da kallon news bayan tea d'in da ya saka acikin mug yana sipping time to time ya na kallonta a kai kai ce, ba tare da an fahimci hakan ba.....


          Zuwa wannan lokacin kuma jikin ya kai makurar ciwo, don har wani mur[]a mai had'e da aman azaba takeji yana neman taho mata....


       Numfashinta ne take ta kokawa dashi, nan wani numfashi mai kauri ya zo ya tsaya mata.......

       Hakan yasa ta fara kokuwa dashi, ba shiri ta bud'e bakinta cikin fitan hayyaci ta  fara fad'in

        "Wayyo Allah Abba, wayyo Ammy na shiga uku, bayana, marana, kafana, waist d'ina, kirjina, kai na, wayyo Allah zan mutu,"


      Ba tare da ya d'ago kansa ya kalleta ba, ya ci gaba da abunda yakeyi, har sai daya gama shan na cikin mug d'in kafin ya mik'e ya iso inda take, a yayin da hannunsa ke ri[]e da wani mug daya zuba ruwan tea d'in a ciki.....


         "Tashi," ta fad'a cikin kausasa murya,

      Sai dai ko jinsa batayi ba, sai ma  kada kai da tashi gaba da yi, a yayin da bakin ta kuwa bai daina ambaton "wayyo Allah na, innanillahi zan mutu,"

  

        Ganin haka ya sashi zama  A gefenta, kana ya saka hannu ya d'ago ta zuwa zaune, duk da kuwa wani irin shocking d'in da yaji a jikinsa, sai dai haka ya daure ya d'ago ta zuwa jikinsa...

     Jin cup a sai tin bakinta yasa ya sa ta bud'e idanunta da suka rine  sa bo da zallan wahala da kuma azaban da take ciki....


Kai ta fara ka[]a masa alamun  "a'ah,"

          Don wani irin Amai take ji yana taho mata dalilin tururin tea d'in daya doki hancin ta.....

      Tana girgiza kai alamun a'a yana sake tura mata, don dole ta bud'e baki ta fara sha tea d'in ba yadda ta iya, shanye kusan Rabin tea d'in ke da wuya ta fara k'ak'arin amai, nan ko ta fara kokarin barin jikinsa, sai dai shi kuma a  tunaninsa  galabaitar da tayi ne ya sa take kokarin barin jikinsa, hakan yasa ya hana ta sauk'a.....


        Ita kuma Simra jin  an hanata tafiya ga kuma aman da ke taho mata yasa kawai  ta sakeshi a  jikinsa ta fara kela Amai ba kakkautawa,,,,,,,

        Hankalinsa ya ji yayi mummunan tashi, take ya nemi sanin sa ga rasa, wayansa dake  gefensa ya d'auka, ya dannawa numbern Ammy kira, cikin kidima da tashin  hankali ya ke gaya mata abunda ya ke faruwa,,,,,,, numfashi Ammy ta sauk'e kana ta ce

        "Kai Doctor ne kayi mata duk abun da kaga ya dace mana, daga ta kashe wayan, bin wayan yayi da kallo shi me zai fara yi mata yanzun gashi duk ta ɓata mun jiki da Amai, duk a cikin zuciyar sa yake wannan maganganun,,,,,,,,,,

       Gani yayi ba wata manufa illa ya ɗauke ta ya wanke mata jiki da amai ɗin sannan ya bata taimakon da ya dace.

    Hakan yasa ya bi tunanin Zuciyarsa,,,, Ɗaukanta yayi kamar ya ɗauki jinjira yayi hanyar toilet da ita,

       Ruwa masu ɗumi ya fara haɗawa duk tana a jikinsa, yana gama haɗa ruwan ya fara ƙoƙarin cire mata kayan jikin ta, ɗan kallon fuskar ta yayi, kana ya kauda kallon SA daga inda bai kamata ya gani ba, gudun matsala,


          ganin yanayin da take ciki  bata masan meke faruwa da ita ba.


       Tsaida ita yayi a karkashin tap d'in, kana ta kunna warm water ya fara sauk'a jikinta, ajiyar Zuciya ya sauk'e, kana ya fara mata tamkar Jinjira, don har zuwa wannan lokacin bata dawo dai-dai ba, tamkar bugeggiya haka take sbd zallan wahala yasa kaman hankalin ta ya gushe daga jikinta.....

WATA UWARWhere stories live. Discover now