Update

44 1 0
                                    

Sorry kun jini shiru, na bari ne mu yi ibada cikin natsuwa. In Shaa Allah sai mu ɗora bayan sallah idan Allah Ya so.

Ina fatan Allah Ya karɓi ibadun mu, ya sa muna cikin ƴantattun bayinSa. Ameen

Ramadān Kareem

🌼🌼 Oumm Arfah🥰

RAHMATULLAH Where stories live. Discover now