29

19 2 2
                                    

🌼🌼🌼🌼🌼
  *_RAHMATULLAH_*

Rubutu da Tsarawa

🌼🌼 Oumm Arfah 🥰
   Wattpad @oummarfah20

Page 29

(Second to the last page)

https://chat.whatsapp.com/EBcikkJMbAn5uZSaU88orH

   _Alhmdulillah Alaa kulli haal_

    _Wannan labarin tun daga farkon sa har ƙarshen sa ƙirƙirarre ne suna, halayya ko wani abu mai kamance da wani ko wata, to arashi ne._

********

    Tsabar yadda zuciya ta ke tafarfasa ban san ya aka yi na buɗe kofar ba, kawai gani na nayi a ɗakin, Safa da Marwa kawai na ke yi na rasa ma mene zai hasaso, amma wallahi wannan mutumin ya raina min hnkl, zai shigo ya same ni kuwa....kai ba zan iya kiran shigowar sa, sannan ban ga dalilin zama na a nan ɗin ba. Kawai na tashi na nufi waje, fitowa ta yayi dai dai da saukar mari a fuskar ta, zai buɗe baki yayi magana idon sa ya sauka a kai na, sai ya fasa kawai ya nufo ni, har raina na ji daɗin abin da mata ɗin don har kan fuska ta sai da murnar ta bayyana, ganin ni ya nufo sai nayi saurin kauda murnar na ɗaure fuska Ni a dole raina a ɓace ya ke. Yana isowa bai ce min komai ba ya ja hannu na muka wuce ciki, kallo ɗaya na mata na ga yadda suka saki baki ita da ƙawar ta suna kallon mu, sama da ƙasa na kalle ta na maida ƙofar na rufe har da makulli. Muna shiga ciki na nemi cire hannu na cikin nasa sai dai bai bani damar hakan ba sai ma jawo ni da yayi ya rungume ƙam kamar za a ƙwace masa ni yace "kina kallo kika bar wata ta rungume miki miji ba ki ɗau mataki ba, kin kyauta" nace bayan na fisge kai na daga gare shi "waya bata fuskar aikata hakan?" Ina faɗar hakan na wuce ƴar kicin ɗina ɗin da gaske yunwa nake ji. Maimakon taliya da Mamma ta shawarta sai na hau gyaran dankalin hausa, zan yi faten dankalin. Ban ji motsin sa a dakin ba, hakan ya ƙara sosa min rai, kawai sai ƙwalla, na sani zuciya ta na da rauni idan a fannin SO ne, ban iya so ba da dukkan zuciya ta na ke soyayya. Nan na yi tsaye ina jiran na gama kafin na fice daga kicin ɗin, ban ji alamar tafiya ba, kawai ji na yi an sa hannu an zagaye cikina daga bayana, tare da turo kan sa ta kafaɗa na, take jiki na ya ɗauki mazari , cokalin hannu na da ke barazanar suɓucewa na yi, bai tsaya nan ba, ya cigaba da shafar jikina tun daga wuya na, baya na, musamman kirji na, kafin na ankara na tsinci bakina a cikin nasa, wata kalar sumba ya ke min kamar zai cire min harshe (French kiss) duk wayau na na yi tunanin fatar baki kawai ake sumbata, ban san ana iya kai wa nan ba, sosai kuma na bada haɗin kai kamar daman abin da na ke jira kenan. Hannu ya sa ya kashe wutar abincin. Cak! ya ɗaga ni ya zagaye bayan sa da ƙafafuna, katifar ɗakin ya nufa, duk wannan abin magana ta fatar baki bata haɗa mu ba, sai dai abin nan da ake cewa action speaks louder than voice, bai bar ni ba ni ma ban bar sa ba, kawai muradin raina na ke bi, sannan ɗan banzan shawarar da rai na ya ba ni shi ne duk inda ya taɓa min sai na taɓa masa, kuma komai ya min sai na rama, tunani na so na ke na ji mene ya ji da ya min hakan, ban sani ba ashe dodo nake kwanto ma kai na. Sai da mu ka kai matakin da ba abin da mu ke ji ban da sha'awar kasancewa da junan mu, kayan sa ya cire kafin nawa, muka faɗa duniyar bauta...ba ka jin komai sai ...

*******

    Da kuka ta shiga ɗakin ƙawar ta na bin ta a baya tana zuga ta akan kar ta yarda ta je ta faɗa ma iyayen sa su san halin da ya ke ciki, amma sai ta ce mahaifin ta za ta faɗa ma shi ne zai ɗau matakin da ta ke so, don haka ta nufi gida, bayan ta kira baban ya tabbatar mata yana gida. Tana shiga kan ta tsaye ɗakin baban tana kuka, da sauri ya gyara rigar da yake sawa ya nufo ta "ƴar kirki, mene ne? Waya taɓa min ke yau ya kwana gidan maza?" Sai da ta gama zunɓure zunɓuren baki sannan ta ce "dad ni da Wazata ne, wai don na je gidan baya nan, na yi tracking numbar sa na je in da yake, wai don na rungume shi don daɗi kawai sai mari na fa yayi...".  "Mari...?" Tace "eh dad ai ba shi kenan ba kuma ina gani ya shige cikin wani ɗaki da wata ko kunyar idona bai ji ba, ni kawai yau nake son a ɗaura mana auren nan" ta faɗi tana ƙara ƙarfin kukan ta. Dad kam tuni ya ruɗe ƴar lelen sa na kuka "kin ga share hawayen, bari na kira uban na sa na ji idan da sanin sa ɗan sa ke shiga ɗaki da mace" jikin sa na rawa ya ɗau waya ya kira Amb. Wazata.
   Daga can Abba ya ɗauka "Aslm Alkm Yaya brk dai" bai ma amsa gaisuwar ba ya ce "da sanin ka Abdurrahman ya na shiga ɗaki da mace har da rufo ƙofa? Kuma ya mari Madinah don ta masa magana? Halan ya manta maganar auran su saura lkc kaɗan ne? Toh ka kira shi ka sanar masa anjima zan ɗaura auren na su ra'ayin sa ya zo ko kar ya zo aure dai sai an ɗaura ko baya so" kit ya kashe wayar ba tare da ya ba Abba damar bayani ba "Allah Ya kyauta" Abba yace sannan ya ba Mammy lbrn abin da yayan nasa ya ce. Ta ke Mammy ta hau kumbura ita fa a son ranta tunda ɗan ta ya auri wacce ta jima tana tunanin masa maganar ta toh kawai a bar zancen wani aure kuma, dududu yaushe ya yi aure kuma nawa ya ke za a ɗaura mai nauyin mata biyu? Ba ta dai ce komai ba amma na ciki na ciki, wurin Allah za ta kai ƙarar su don Shi kaɗai ne ta san zai wargaza mugun nufin su a kan ɗan ta.

RAHMATULLAH Where stories live. Discover now