Ranar da nafara shiga makaranta
registration ranar na hadu da yesmeen , a cafe muka hadu dukanmu Munzo cire admission letter , Jin course daya aka bamu wato library science yasa muka Sakurar wa juna murmushi , tare muka fito daga cafe din kmar mun San juna , ta ce sunana yesmeen Yussuf kefa nayi murmushi zaitun muhd , oh nice name masu sunanku are rare so is mine and very special , murmushi nayi daga maganarta zan iya tantancewa yar gidan masu dashi ce , ae ban gama tunanin ba naji wyarta na ruri a jaka , ta dauko ta wow nafada a zuciyata latest iPhone Kai , sai lokacin na samu daman karemata kallo , komai na jikin ta mai tsada ne ga zoben gold data jera a hanunnta duk saina Raina kaina dukda daya daga cikin wata doguwar rigar da Maryam ta bani ne lokacin da taje Dubai vacation ta kawowmun tsaraba, wayar da yesmeen take ne y kastemun tunani na , eh daddy da mota na fito karka damu, na hadiye wani yawu wow harda mota ma takeda hmm ae nasamu kawa , ko zata dinga zagi na bazai dameni ba Indai zata dinga Bari na hau motarta, bangama saka da warwarata ba naji muryar wata Tana tambayr mu , na waigo dan Jin abunda ma take fada , me kikace ?oh daman cewa nayi dan Allah jna wani floor ne department din library science , wlh kinga muma freshers ne bamu sani ba, na bata amsa oh I don't know , by the way sunana zainab tukur and you , zaitun muhd , lokacin yesmeen ta gama waya don hka suka gaisa tareda fadama juna sunansu, tun daga ranar muka zama kawaye ko Ina tare muke Zuwa Saidai daman ance sai hali yazo daya ake abota Toh haka ce ta faru dukkanmu bamu kaunar talaka sanan Bama so talaka y rabe muSu idan sun fadi haka ba laifi bane ba Aman ni da nake yar talaka haka nake zakewa nayita karya bayan ni ba yar kowa bace ba , daga baya muka hadu da ihssan daga shi kuwa muka rufe babin kawa , mu hudu muke ya won mu da dizga waenda muke ganin basu Kai level din mu ba
A hka rayuwa take ta tafiya har muka yi exams din first semester aka tafi Hutu , kuma haryanzu kawayena basu San mu takalawa bane ba ..
Back to the story
Ina fita gidan Maryam na zarce, muka gaisa da mai gadi, nayi knocking Kofar Parlon mai aikinta janet ta bude , da salama na shiga na tarar Maryam bata parlon sai wasu mata su 3 , daga gani sune bakin Maryam din , kuma tabani labarin manyan mutane ne daga mai auren Dan siyasa sai wanda take auren mai kudi , nayi washe musu baki ah sanunku Ina wuninku, daya ce ta amsa ba yabo ba falasa Aman sauran biyun kallo na suka yi sama da kasa sanan suka wastar,
Waje nasamu na zauna Ina mamakin su , bantaba Zuwa waje ba aka nuna ban isa ba sai yau , hmm lalllai dole ma na auri mai kudi , Ina cikin zancen Zuci naga Maryam ta shigo parlon ahh zaitun kin shigo, murmushi na qaqalo sanan na ce ehh wlh Maryam kingani sai yanzu ko , daya daga cikin matan ne , janet ce tafara fito wa da kulolin abinci Ana jerewa a dining , nan take na ji farin ciki saboda daman abinci ne ya kawo ni kuma nazo na tarar da wannan kawayen nata masu raini,
Kuzo muci ahinci mana huda , ga Janet can ta gama setting table , Duk a tare naji sunce Noo Maryam kibar abincin nan bara muyi sallar la a sar this is just 1:30 , Toh inji Maryam ae shikenan , wani bakin ciki naji ya kamani , yanzu saboda bakin Hali zasu ce sai bayan la asar za a ci abinci ko 3 baiyi ba bare la asar, nan take naji kmar nayi kuka , gashi cikina sai kukan yunwa yakeyi,
Gashi sabida wanan yan rainin da hankali bakin Maryam din bazan iya ce ma Maryam yunwa najeki ba tabani abinci ba , nayi kwafa, na Dan Jima danaga zama a nan bazai haifamun da mai ido ba na tatatra nayi ma Maryam salama na fice ina ja musu Allah y isa ba adadi.
Dole na yanke hukuncin dan waken mama zanci, ae kuwa na taki rashin sa a , bashir y hada da nawa dana shi yacinye, Harda barma mama sakon idan nadawo ace ya gode nace a hada masa nawa ,
Saida nayi ha waye saboda takaici, na zura hijabi na ce zanje gidansu hafsa dayake a bayan layin mu suke , saboda abinci dai babu a gidanmu kuma ko sisi banida daman sai zani school baba yake bani kudi in makaranta shima kawai na napep ne, naja tsaki nayi ficewata Ina mita
Ina Zuwa gidansu hafsa kuwa na taki sa a an sauke shinkafa da Miya da daman kaza , Dan Alhamdullilah gidansu hafsa nada wadata, muna ci abinci Ina bata labarin usman da karyar da nayi masa na kudi har 100k saboda na siya anko Tana gyada Kai sai bayan mun gama ci hafsa ta dubeni zaitun wlh Baki kyautawa usman , duk son da kaunar da yake mki Aman kina bashi wahala, har rance kike saka shi haba zaitun , hmm nayi murmsuhi Toh meye ban isa na bashi wahalar bane ba ko me , kinga hafsa ke wlh you are boring duk Kibi ki kashema mutum jiki , kinga shiyasa fa banzon fadamki abu sai ki hau yimun wa azi, hmm kawai tace sanan ta janyo wayarta kinga yaya ne y kawo mun jiya tayi kyau ko, Kai hafsa yaya y fito dake Aman Kai daman nice
Murmushi tayi dan ba laifi hafsa batada surutu unlike me , Toh shiyasa nace ga tawa ta da tunda naga wyarki ta tsufa kuma wlh banzon yawan tambyan da kike ma usman na kudi ko waya , ae bata karasa ba na daki ihu gamida rungume ta Kai ngd sis , murmushi tayi ta dauko mun tsohuwar wayar ta kmar ba tsohuwa ba sanan tace na goge komai nawa saiki saka naki
Ranar da murna na koma gida , na nunawa mama, mama ta ce Allah ysa albarka, aman saida ta Kara da nasiha na iya talaucina, na daina hangen kayan mutane Nidai na amsa mata da Toh aman banjin zan iya rike talaucina son kudi da son auren mai kudi yanzu nafara saina cika BURINA
YOU ARE READING
BURINA(HAUSA NOVEL)
FantasyThis novel is about a young lady zaituna who was came from a poor background and Tries her possible means to fit in just to be with her friends who happens to be rich Sit back and enjoy 🩷