PAGE 6

137 2 0
                                        

BURINA (Free novel )📗📗📗📗📗by Khadija Mustapha
PAGE 6📗📗📗📗📗

Washe gari muka hadu dasu yesmin a school na bata kudin with the excuse ae account  Dina ne y samu mastala nan kuwa ni bank  din ma bantaba Zuwa ba , nan muka cigaba da shirye shirye mun , yesmeen tace zata kawo mun har gida gobe tunda bamuda lectures throughout the week , akwai student week da akeyi , hadiye wani Abu nayi shikenan Karshen kawance na dasu y kare, don nsan idan suka son gidanmu Toh wlh bani basu, sanan BURINA na auren mai kudi y kare , aa yes ki bari zanzo na karba har gidan naku, aa zaitun it's better na kawo mki kingane zan karbo ne goben idan yaso basaina zo na kawo mki ba , gumi ne y shiga keto mun na rashin gaskiya Toh shikenan na fada , zan kiraki idan zanzo saiki mun kwatance , kasa bata amsa nayi sai gyada Kai da nayi.

Yau tun safe na tashi Ina ta saka da warwara, na dade Ina tunanin mafita , kiran da ya shigo wyana ne y dawo Dani daga duniyar tunanin Dana shiga , hello zaitun y sunan "unguwar  ku I will on my way yanzu ,dam kirjina yayi wata mumunar bugawa da saida na rike kirjina , samun kaina nayi da kwatanta mata Aman ban kwantata mata layin mu ba , take gumi da tsoron kar asiri na y tonu suka hanani ma tunanin Neman mafita, Ana cikin haka mama ta kwala mun kira, na fito Ina amsawa ciki cikin, zaituna rumfar babanku zakije ki anso mun Kayan Miya yace yau dauda baya nan bare y kawo , shikuma baxai bar teburin sa ba , Toh na amsa gamida saka hijabi na har kasa na fita

Ina Shan kwana kuwa daman layi daya ne y raba mu da rumfar babanmu da yake siyarda Kayan marmari na hango wata mota mai Kama da ta yesmin, nan take gabana y yanke ya fadi, nayi saurin rinste idona burina na bude naga wanan motar bata yesmeen bace ba , ae kuwa Ina budewa na hange ta ta fito ma daga Motar suna magana da babana da alamun cinikin Kayan marmarin suke , mafita na shiga nema Aman baanajin kwakwalwata na aiki a lokacin don Nakasa yin komai, ambaton Allah na hau yi ina rokonsa ya nemo mun mafita ,

Maryam ce ta fado mun rai da sauri na juya nayi hanyar gida , da gudu na shigo gidan ko amsa da mama dake faman tambyata Lfy na shigo hka , nayi saurin daukar gyale na zare wayata dake charge, saiyanzu naga missed calls din yesmin, ae kuwa da sauri na fito na Kara ficewa daga gidan , idan ka ga yadda nake sauri saika dauka mutuwa akayimun duk bani na rikice abunka da marar gaskiya Hausa wa suka ce ko a ruwa gumi yake ...

BURINA(HAUSA NOVEL)Where stories live. Discover now