BABI NA SHA DAYA

1.7K 222 30
                                    

Tsayawa kawai tayi tana kallanshi, unable to utter a single word. Zuface ta fara sweating forehead dinta, kafin tayi saurin masking emotion dinta before he could get a hint.

"Allah ya kyauta, wata kila dai abun daga jiki yake fitowa," ta furta sarcastically tana karasawa inda yake zaune hade da ajiye tray din saman table din dake kusa dashi.

Tsayawa yayi yana kallonta kafin words dinta sukayi registering a brain dinshi. Kamar wani sakarai haka ya fara shinshina hannun rigarshi, kwata kwata ma ya manta da halittarta tsaye. Bai aune ba yaji ta kwashe da dariya, pointing a finger at him-laughing mischievously.

"Ashe dai my instincts might be true, tunda har gashi ka fara shinshina jikinka. You might need to take a shower all over," ta furta bumptiously, with a triumphant smile and a relieved expression on her face.

Maganarta ce ta tunatar mashi da abunda yakeyi da kuma gaban wanda yake yinsa. Kallonta kawai ya tsaya yanayi, zuciyarshi har wani zafi takeyi, his honey orbs turning into bloodshot. The next thing that came to his mind was to strangle her to death, ji yake kamar yaita ihu.

Glass cup din dake cikin tray din ya kaima wawura, batayi aune ba ta hango jifan abu towards her. On reflex, Sakeena tayi hanzarin kaucewa; making the glass to fall on the ground, shattering into tiny shards.

Idanu ta zaro kawai tana kallonshi, could he be out of his senses? How could he throw this on her? Does he have the slight idea of the hurt it can cause her? Gaskia bacin shagwaba yana da tabin hankali kila. "Bazan iya tantance sunanka Arhaan bane, kai koma dai menene; meke damunka da zakayi throwing this to me? What if ban kauce ba? Idan ya jiman ciwo kace ma iyayena mene?" Ta fada cike da masifa, dan ita tama manta cewar wani aikatau take balle tunanin dan gata ne wajen uwar dakin nata.

Tsaye ya mike shima yana takowa har inda take, dan sometimes har mamakin yadda ya yake b'ata time dinshi on her yake. Wanda da shi ko zaka saka masa yatsa a baki sai yaga dama zai dago ya kalleka. "Ke, kinsan Allah ki shiga taitayinki, what do you take yourself for? You're just a common maid; wadda idan naga dama zan iya sakawa a koreki yanzun nan basai anjima," he threatened, pointing at her with his index finger, seething with rage.

Wata shewa ta saki hade da galla mashi harara. "Kai kuma a wa? To bari kaji, da zaka saka a koreni da sai nafi kowa farin ciki a duniya. Dan bayan tsanar aikin danayi, hakan zai bani damar rashin sake ganin wannan babbakun abun da kake kira fuskarka; sannan kuma na huta da ganin kayan takaicin shagwabar gandareren gardi irinka," tayi retaliated fiercely, rolling her eyes perfectly at him, without an iota of fear. Ita the thought of him being Aunty Jamila's brother ma didn't crossed her mind.

Yunkurowa yayi da niyyar cafkota, ko ya mata mugun bugun da sai bakin rashin kunyar ya mutu. Amma Aunty Halima's voice cut him off.

"Arhaan din Mama, lafiya dai ko? Na ganku tsattsaye," ta tambaya tana karasa shigowa falon, dan kuwa karar fashewar glass din ne ma ya janyo hankalinta.

Saurin wayencewa Sakeena tayi, with a fleeting smile on her lips. "Lah! Auntynmu babu komai fah. Cup dinne ya fadi a hannuna, shine ya taso ya duba ko naji ciwo. Amma ba wani abu," ta furta tana murmushi, hade da kallon inda glass din ya fashe. "Bari naje na dauko tsintsiya da parker," tana furta hakan tayi hanyar waje, without giving a room for further interrogations.

***

Dakyar yau ta taka tayi sallah asuba, tanayi tana cije lebe saboda tsananin azabar da kafarta take yi mata. Kuka kuwa tayishi har ta gode Allah, ga wani restless feeling da yayi embedding a heart dinta, but she couldn't figure out the source of it. All she knows is; definitely akwai abunda yake damunta, but har yanzu batasan menene ba.

Habiba na cikin barcin da dakyar ta samu tayi tun bayan asuba taji door din dakinta creaked ajar. Squinting eyes dinta tayi slowly, amma ganin bakuwar fuska yasa tayi darting eyes dinta open. Quickly closing her chest with her hijab, dan kuwa tunda tayi asuba wani zafi ya taso mata, hakan yasa ta cire rigar daga ita sai vest ta kwanta.

Murmushi budurwa tayi mata me cike da walwala, with a glint of an emotion she couldn't fathom. "Sannu fah, dama zuwa nayi naji ko ya jikinki," yarinyar ta furta, without waiting for Habiba to give her the permission: ta zauna gab da ita.

Ja da baya kawai ta karayi, dan ita gaba daya gidan yanzu tsoro yake bata da wadanda ke cikinshi, but she couldn't point a finger at what happened. "Ke wacece? Ban sanki ba. Ki fita na saka kaya then ki shigo," Habiba stuttered, tanata kokarin kakkare jikinta; trying to cover her body.

"Haba Beeba, miye na jin tsoro kuma? Sunana Rahma, amma kowa Ramcy yake ceman, kema kuma daga yanzu na baki nickname: zaa rika kiranki da Beeba, dan Habiba ya zama old fashioned, ko ya kika gani?" Idanunta har wani lumshewa suke saboda lust, they were covered with lust, amma gudun kar tayi frightening Beeba yasa ta kasa koda motsa hannunta, but she's dying to do that.

Beeba nasan tayi gardama amma kamar an dinke bakinta, sai binta da idanu kawai tayi hade da nodding kanta.

Ramcy kara matsowa tayi gab da ita, har numfashinsu na gugar na juna. Beeba batayi aune ba taji kawai bakinta cikin na Ramcy, sucking them hungrily. Saurin gasping tayi hade da janye jikinta tana fashewa da wani kukan.

Wani smirk ne yayi displaying on Ramcy's lips, ganin Beeba ta kasa mata magana saidai hawaye. "Sorry kinji Beeba, ai ba wani abu bane ko? Bari naje na kawo maki breakfast, sai na taimaka maki kiyi wanka ko? Just a minute," tana gama magana ta tura hannunta cikin vest din Beeba, tayi iskancin da zatayi kafin ta mata wink hade da fita daga cikin dakin; with a triumphant smile plastered on her lips.

***

Tun incident dinnan na safe Beeba ta rasa inda hankalinta ya tafi, kuka kuwa tayishi kamar ranta zai fita. Ta rasa yadda akayi koda Hajia ta tambaye abunda yake damunta kasa fada mata tayi; yadda kasan an dinke mata bakin.

Can yamma lis sai taji karar shigowar mota gidan, a tunaninta duk cikin yan matan Hajian ne; dan tun safe tana daki bata fita ba. Shortly after, sai taji anyi knocking kofan Hajia ta shigo, with a smile on her lips.

"Beeba darling, kizo ga Hajiar Saahir nan sun dawo ganin yadda jikinki yake. Muje ko?" Not even waiting for her reply, ta fara mikar da ita tsaye, a haka suka karasa har falon-inda Hajia ke zaune, perched on the single sitter-clad in her purple lace with a meduim veil wrapped on her body.

"Sannunki kinji? Saahir kam yaja maki jinya wallahi. Kuma dan bakin zalinci yaki shigowa ma yaga jikinki. Muna neman afuwa dai," Hajiar ta furta tana janyota jiki, hade da daura kanta saman bosom dinta.

Awkwardly, Habiba ta dago tana scrunching up face dinta-she's totally not comfortable with these people, amma batasan yadda zatayi ba. "Babu komai, Hajia. Ai ciwon ma yayi sauki, Nagode sosai," a hankali ta raba jikinsu tana zama kasan carpet din.

Ganin su Hajian sun dan fara hira yasa ta mike da niyyar fita waje, ko iskar Allah ta shaka ta rage zafin da zuciyarta take mata. "Ina kuma zaki, Beeba?" Hajia ta tambaya, tana kureta da idanu.

Juyowa tayi a hankali, "Hajia zanje wajene na dan sha iska, kuma in dan motsa kafar kar jini ya kwanta," tana fadin haka bata jira komai ba ta saka kai tayi ficewarta; gudun kar ma suce ta dawo.

Koda ta fita wajen garden din gidan tabi, kujera ta samu ta zauna-ganinta a zaune kawai sai ta fashe da kuka. They're mixed feelings in her heart, with many unspoken pains. A duniyarta babu abunda yake mata dadi. Tun kukan yana fita in muffled sobs, har ya fara intensifying-sound dinshi yana echoing anguishly around the garden.

Yana zaune cikin motarshi, sai tsaki yake ganin Maama kiri-kiri tanasan maidashi driver dinta, dan dole sai tasa kullum ya kawota gidannan, gashi kuma bata yarda yaje ya dawo ba saidai ya zauna ya jirata.

Kamar daga sama ya farajin sautin kuka yana cika ears dinshi, finding a way and gliding through his heart. How the sound was anguishly echoing; it screamed an unspoken pain from the heart of the person crying. The sound unnerved his soul-baisan lokacin daya fita daga motar ba yayi inda yake jiyo sautin kukan na fitowa ba.

Hangota yayi zaune saman daya daga cikin resting chairs din garden din, her legs were brought to her chest-she was crying anguishly, her body vigorously shaking.

His legs started walking towards her without the consent of his heart, bai tsaya ba har saida ya isa gareta, ganin ya tsaya kusan two minutes amma batasan yana wajen ba yasa ya bude bakinshi kamar an mishi dole ya furta, "Are you naturally a lachrymose?" He asked, fixing his intense gaze on her face.





Thank you.

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now