BABI NA HAMSIN DA TARA

2.2K 301 111
                                    

Saida taci kukanta ta koshi bai furta mata kalma ko daya ba, ita dinma tasan he can't say anything a moment din. Dama kwana biyun maganganun dayake mata kirgaggu ne, balle yanzu ta kamashi da wannan hideous act din. Ganin baida niyyar yin magana yasa ta raba jikinta da nashi ta mike tsaye.

"I'll go make breakfast for you." Tana fadin haka ta fita daga dakin ba tare data kara ko kallon inda yake ba. Zuciyarta zafi take mata, ranta kuna yake, gaba daya ilahirin jikinta baya mata dadi. Tana sharar hawaye tana aikin har ta gama tazo ta ajiye a dining ta dawo daki.

To her surprise Arhaan ta gani kwance kan gadonta, yanayin kwanciyar ya nuna tunani yake baccin ya kwashe shi. Murmushi tayi kadan, sai yau ta yarda da love is blind. No matter how wanda kakeso zaiyi hurting dinka you'll always find a way kayi forgiving dinshi. Ita nata bawai ya tambayeta bane ba, amma tasan tabbas ya tambayeta zata yafe mashi.

Rage mashi sanyin Ac tayi ta rufa mashi blanket kafin ta wuce toilet tayi wanka. Har saida ta gama shiryawa tana zaune gaban mirror ta fada duniyar tunani kafin taji alamar anyi hugging dinta ta baya, firgigi ta dawo hayyacin ta. Ta cikin mirror din take kallonshi shima haka, sai can ya fara magana.

"Sakinah, I know from the first day you set your feet into this house babu abunda nake maki sai tarin bakin ciki da damuwa....and now it has escalated..." yatsunta biyu ta saka ta rufe mashi baki, yanzu suna fuskantar juna.

"Say no more," abunda ta furta kenan tana mikewa tsaye baki daya. "Kaje kayi wanka breakfast dinka zaiyi sanyi, I'll warm it for you yanzu." Bata kalleshi ba ta fita daga dakin still. Tasan silent treatment dinta bashi zai dawo da Arhaan daga hanyar da yake neman tsunduma kanshi ba, amma for now she has to do it first, in kuma ba haka ba sai tayi using alternative B.

Tayi warming har tana setting table din sai gashi ya shigo part din nata sai baza kamshi yake. A hankali ta juyo idanunshi suka sauka a nata, sai taji ta kara sanshi. So irin wanda yayi yawa har mutum yakanji kirjinshi na mashi zafi. Wasu hawaye ne suka sauko mata saman cheeks dinta, tasan ko sama da kasa zasu hade Arhaan bazai taba santa ba, yadda yake dinnan dan masu kudi ga kyau, me zaiyi da ita? She's just a maid.

Saurin goge hawayenta tayi, tana kudirta ma ranta cewar ba zata taba furta mashi cewar tana sanshi ba, ta gwammace sanshi ya kasheta, dan shi kam tasan saidai in ana soyayya a lahira zasuyi. Amma ko ba dade ko ba jima dole Arhaan yaje ya auro wacce yake so, diyar masu kudi, mai kyau da class daidai shi.

Serving dinshi tayi kafin ta juya zata koma seat dinta dake opposite him ta zauna taji ya riko hannunta. "Sakinah allow me to apologise for once. Ki bari na baki hakuri, nasan you're hurting, kinaji kin tsaneni because babu abunda nake face janyo maki bakin ciki da bacin rai. Sakinah na tsani hawaye a face dinki, face dinki is not for tears. Kiyi hakuri, na miki alkawari bazan kara ba, atleast dama ban wani saba ba, nayi taking excuse din abun ne dan kar na kamu da wata cuta saboda rashin Mama."

Ganin jikinta yayi sanyi yasa ya zaunar da ita saman laps dinshi ta juyo tana kallonshi ga hawayenta ta kasa controlling dinsu. "Nasan yadda kakeji, dole Arhaan kai daka saba da dadin mahaifiya ka tagayyara bayan ka rasata dukda bawai rasata kayi gaba daya ba. Arhaan ka zama mai tawakkali, wanda ya rasa tasa mahaifiyar ranar da aka haifeshi fah? Shi kuma sai ya kashe kanshi? All that aside, ni da kake gani na my mother is alive, but it feels like bata raye. Ko sau daya ban taba sanin dadin uwa da irin yadda soyayyar uwa take a zuciyar danta ba. Bazance bata so na ba, amma she acts like a wicked stepmother to me. Tunda nasan Mama naga yadda take maka sai nake jin dama nice kai, and still life brought us together, I got Mama. She was the kind of mother everyone would kill to have. Nasan your mother is the best, but that will never be the excuse for you getting yourself involved into drugs. It's not healthy, it's bad, too bad for someone as respectable as you. Gara hawan jini ya kama ka kaje kana zarya asibiti akan sunanka, na iyayenka, dana yaranka ya baci, Arhaan. Promise me, dan Allah."

Hugging dinta tightly yayi yanajin wani sanyi na ratsa shi, how she speaks, so cool with a cool voice. Ba hayaniya ko masifa, ba zaka taba cewa Sakinah bace wannan. "I promise." Ya furta a hankali. Ta dago da murmushi kan face dinta ya hade lips dinsu waje daya. Sai da yayi kissing dinta for a while kafin tayi hanzarin janye jikinta ta koma kan kujerar data saba zama.

Har sun kusa gama cin abincin yayi gyaran murya yana kallonta, dago ido tayi irin lafiya? Kafin ya fara magana. "Anina dazu naji kince yarana, are you planning on giving me one ne?" Yadda yayi maganar so casual kamar bai fadi wani huge untouchable part of their lives ba.

Wani irin tari ya sarketa saida tasha ruwa hankalinta ya natsa kafin ta dago ta kalleshi. "What's with the name kuma? Yau Sakinar ne baka iya furtawa? Yan shagwabar ne ko kuwa?" Duk burinta bai wuce Arhaan ya manta da yayi maganar nan ba, ya manta cewar ta taba furta kalmar ba itama. She's not ready, she doesn't think she can ever be. Dazu ta gwada kiran layin Aunty Halima amma its not going through, abun sudan crisis yasa an rufe masu network gaba daya.

"Oh that name, i find it cute. There is this sister of Baba da take zama gidanmu time din ina yaro, sunanta Sakinah. Ni kuma I couldn't say Sakinah lafiya lau sai Anina. Yanzu dai she's married with three kids suna zama UK. Back to my babies, are you ready to give me one? Ko twins ma dai?"

Zaro idanu tayi waje kamar ranta zai fado, zumbur ta mike ta fara tattara kayan tana kaiwa kitchen, a hanyarta ta kitchen ta furta, "Allah sarki idan kunyi waya ka gaidaman ita. Wataran zamu gaisa insha Allah." Saida ta gama kai kayan kitchen kafin dan dole ta fara wanke wanke harda abunda bai cancanci wankin ba.

Wata ajiyar zuciya ta sauke data leka taga baya kan dining din. "Oh ni Sakinah, he really thinks I'll answer that?"

Hugging dinta taji anyi ta baya yayi placing head dinshi on her shoulder. He pecked her neck, and she shivered. "Eh mana, I want you to answer me, Anina. Ko bakya so na sai yasa bazaki haifa man baby ba? Kinga kafin Mama ta warke saidai ta ganki da babyn Arhaan dinta a ciki."

"Arhaan ina aiki ko baka gani? Kuma yau ya kamata muje mu gaida Mommy an kwana biyu bamuje ba." Sai nema take ta zille amma yaki sakinta sai ma hands dinshi da yayi wrapping around her waist.

"Oh god, bakya so na kenan, ko Sakinah?" He sounded hurt.

Cikin hanzari ta fara girgiza kanta, "Aa ina sanka...Ahhh bana sanka...oh god, Arhaan!" Sai kuma ta fara dukan chest dinshi ganin sai dariya yake mata yadda duk ta rude ta rasa ansar da zata tsaya mawa. Yasan tana sanshi, amma he loves the way she keeps hiding and denying it.

"To a barshi a kina so na, I want some babies, atleast 15." Hannayenta duka biyu ya kama ya rike yana kallon yadda ta rufe eyes dinta wai ita taji kunya, dariya yake mata kasa kasa.

"15?? Haba Arhaan, sai in mutu ai!"

"Idan kin mutu kafin ki karasa man sai na auro wata wadda ta fiki lafiya, ba baka ba kuma, sai in samo fara me kyau."

"Laaah, to jeka aurota tun yanzu, ni bazan haihun ba. Kuma me na fada maka akan bakin skin dina? Arhaan kar mu kara irin na ranar fah."

Yar dariya yayi. "Yi hakuri Matata, ba kince sai mijinki ya fini kyau ba? Tohm yanzu that it's me ya zaayi? Ashe dai ana kishina tunda har ba'aso na auro wata, maida wukar, daga ke angama, yan mata." Pecking shoulders dinta yayi, and the side of her lips.

"Ni fa ka kyaleni, I'm too young for all this. You're the one that's lucky for having me ai, ka samu charbi kaita gode ma Allah wallahi." Hararar wasa ta mishi kafin ta juya da niyar komawa wajen kwanukan ta.

"You're too young ko? Yarinya bayani zakiyi wallahi. Yanzu dai dan Allah give me something, atleast I promised na daina abu because of you ko? What's my token?"

"Dama ba dan Allah ka daina ba kenan?" Wani kallon tara saura kwata ta mishi.

"Aa dan Allah na daina mana, amma dai still kece sila..." sai kuma yama rasa me zaice mata.

"Kasa Allah a ranka." Tana furta haka ta juya, "Anina," ya kira sunanta da wani heartbroken voice.

Juyowa tayi a hankali ta kalleshi da wani kayataccen murmushi, wrapping hands dinta tayi around his waist. "Wasa nake maka, Arhaan. Anina is yours kaji? Zata haifa maka har babies ma, not 15 amma." Ganin kallon da yake mata yasa taji kunya dole tayi merging lips dinsu waje daya. The first time she kissed him. And it was worth the wait.

Finally back. Sorry for the long wait.

How's the chapter?

THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅Where stories live. Discover now