CHAPTER FIVE

3K 104 0
                                    

*💦WACECE ITA💦*        

*Na ummu zaid*👌🏽                          
*PAGE 10*                       
  Washegari mukayi wanka muka kama hanyar asibiti muna zuwa mukaje Inda zamu amsa result muka amsa mukabi Layin ganin likita, mutum biyune kawae agabanmu Dan haka bawani dadewa mukayi ba mukashiga da sallama matar tadago da fararta ta amsa zama mukayi tareda mikamata result din tadan kalloni sannan tabude result din ta karanta, seda tadago tayi nazarina, kadan sannan tajefo min tambaya" zeenatu kincemin ba accident kikayi ba amma zaki iya tuna koda kadan daga cikin rayuwarki tabaya?" Jikina ne yayi sanyi yafara rawa"cikin muryar kuka nace " wallahi doc nifa bana iya tuna komae "toh ya akayi kikasan sunanki? Wani irin faduwar gabace Takara kamani" atake na fara hawaye idona suka birkice nadaka ma doc din tsawa" ya isa haka mana yazaki min haka kita tambaya ta kuma tambayar Mara amfani magani nace kibani bawae tambaya ba bansani ba!". Luby CE ta dafa ni hankalinta tashe tace zee lafiya?  Kallonta nayi idona yakara juyewa na galla mata wata uwar harara, naja tsaki, doc dince tacemawa luby "kukadae kukazo bawani namiji?" Luby ta amsa" aa tareda megidana Muke" doc tace" to kuje daga waje seki kirashi kushigo tare , luby amsawa tayi da toh, tareda Jan hannuna mukayi waje,FIFtA mukayi muka zauna a gossip chairs dake harabar asibitin tana rike da hannuna niba abinda nakeyi se harara da tsaki, dayan hannunta tasaka ajakarta ta lalubo wayarta no din ishaq takira tareda karawa a kunne, hello Dan Allah habiby kazo gamu a waje muna jiranka, daga dayan bangaren ya tambayeta lpy dae ko? Bashy amsa tayi" sedae kazo, Muna waje tawajejen consulting rooms din, sannan takashe waya, baa jimaba Sega ishaq din da bawan Allah sunkaraso, a kagauce ya tamvaya luby lpy? Cikeda tashin hankaki take fadin" wlh tunda likitar tafara mata tambayoyi yana yinta ya canza kwat2 itace ma tace mukiraka mutaho tare, akagauce yace OK muje batareda bata lokaciba, ina ganin an nufi hanyar shiga consulting rooms din nafara cijewa, dakyar da sudin goshi luby tajani mukashiga, doc din takalleni tacema luby kuje daga waje nagama da ita, yallabai bismillah, neman waje yayi yafita yayinda nida luby muka fita miko Mata key yayi "gashi kubude kushiga gani nan zuwa kuyi a hankali please, amsa tayi muka fice, doc takallesa tace nidae sir matsalar nan tawannan baiwar Allah gani nake kamar is not a medical issue tunda bata da wani history na psychosis(hauka) sbd duba danayi da lab result dinta kwakwalwarta is very much ok kawae shawara daya kuhada Dana Hausa kamar is a spiritual issue, ishaq ne yayi shiru sannan yace" mungode doctor insha Allah zamuyi amfani da shawararki" sallama yayimata yafito yasamemu a mota nidae inata kallon waje daya hawaye NATA zuba a idona bako kakkautawa, tafiya mukayi ta mintuna kalilan tasadamu da gidan inna dake tudunwada, fitowa mukayi hannuna cikin na luby mukashiga kai tsaye, inna CE tana tsakar gida tana wanke wanke tace" aaha lubabatu lpiya kuwa?, meyasami zeenatun!, dasauri ta tashy tadauko mana yar tabarma muka zauna nidae tunda nakalli waje daya bankara kallon kowa ba anyi anyi nayi magana abu yagagara ga bawan Allah sekuka yakeyi naki ko kallonsa, ishaq ne yashigo da sallamarsa tareda zama agefen tabarma kusa da luby, inna ce tarike haba oh ni diyar yunusa wai meke faruwane isyaku? Wani abin akama baiwar Allah dinan ne? Kallona ishaq yayi Kadan tareda cewa, wallahi inna kinji kinji abinda yafaru, inna tace wai to dama INA kuka samo wannan baewr Allah? Ishaq be boyema inna komae ba yafadamata Dan yasan matar batada Matsala ko kadan, innace tace" Allah gwani na muhammad, Allahu Akbar lallai isyaku Allah ya azurtaka da mace yar aljanna, yanzu abin yi   shine zamuje mukira malam salisu me rukiyya yazo yamata tashi zakai mutafi kada abarta acikin wannan hali ga danta sekuka yakeyi, Ke luba kizauna daita kikula dagida, tashy sukayi FItA Wanda har suka dawo INA nan yanda sukabarni INA hawaye, malamin ne yabada umurni da akaini daga cikin dakin, haka akajani muka shige dakin inna, shigowa yayi yazauna yakura min idanu sosae Wanda hakan yasaka hawayen idanuna kara yawaeta, tambaya yayi dawa muke tare? Shiru nayi, sannan yafara karanto ayoyin alqurani wani irin kara nasaka wanda yasanya bawan Allah fashewa dakuka svd firgitar dayay malam  ne yacema luby tafita waje dashy, sannan yacigaba da adduoinsa, ihu nakeyi ina birgima akasa naki mgna, secan daaka fara karanto suratul baqara sannan nayi wani ihu aljanin yafara fadin kuyi hakuri wlh turo ni akai vaze yiwu nabartaba, malamin yadaka masa tsawa tareda fadin" waye ya aiko ka! Aljanin yace abin sirrine malam, malaimn Yakuma cewa kabar jikinta kokuma mukonaka da ayar Allah, ahaka akai ta fama da aljanin nan tun azahar har yamma Wanda dakyar malam yasaka yafita badan yafita kwatakwataba, barcine menauyi yayi awon gaba dani, malam yashare zufar data tartso masa yace: agaskia aljanu na sihiri suna da matukar wuya atake yanke sufita daga jikin mutum, kawae yanzu aiki ne ja agaba zanje gida zanyi aiki akan alamaryn yarinyarnan insha Allah zaa dace, inna ce tayi godia tareda cewa toh yanzu malam yaushe zamu dawo, shiru yayi kadan kana yace: duk yanda ake ciki zanzo har gida namaku bayani, godia akama malam sannan yatafi, nikuwa ranar inata barci har bayan ishai sannan na farka, nayi mika tareda attishawa, firgigit hankalina ya dawo jikina tome nake har haka duhu yayi INA barci, saukowa nayi ina lalube kasancewar dakin da duhu babu wuta nafito parlour, luby ce takalleni cikeda tausawa tareda cewa," sannu zee" kaina yakara daurewa na nemi waje guda nazauna, luby ce tace: zee jeki kiyi alwala kiyi sallah kizo muyi mgna, jikina ne yakara sanyi kalau saboda kwata2 komai ya tsaya min, kwarae, alwala nayi luby  tace nayi azahar laasar magriv da isah'i, kara rudewa nayi nazaro idanu nayi😳 nace: wani abin akamin a asibiti ne har  yasani yin barci haka, luby tayie shiru yayinda nikuma nafara ramuwar sallolina, INA idarwa sega inna tashigo goye da bawan Allah yanata kuka saboda shi besan cin abinci Sam yafiga nono gashy yau besamu ba, inna ce tasamu waje daya tazauna tace: sannu yarnan ase wannan Abu beyi dadi ba..... Dakatar da ita nayi nace" inna meyafaru dani?" Kallona tayi tace zeenatu kiyi hakuri da duk abinda yasameki kowane Dan Adam datashy jarabawar, sannan tafada min meyasameni, kuka ne ya subuce min ina fadin nikuwa menayima mutane dazasu yi punishing dina har haka, anraba ni da dangina da gidanmu, an zalunceni bazan taba yafema kowaye yayi sanadiyyar rugujewar rayuwata ba, kuka nacigaba dayi me tsuma zucia sedanyi ma'ishi sannan nayi shiru, luby nagefe tana share hawaye Dan duk Wanda yakalleni a lokacin Seya tausayamin dakyar inna ta lallasheni na Dan ci abinci tareda kwancia Wanda kusan barci barawo ne yakwashe ni a ranar saboda tunani, da bakin ciki...                                 💦💦WACECE ITA?💦💦 *PAGE 11* NA UMMU ZAID👌🏽                                 Miko hannu takeyi cikin wani katon kogon rami yayinda kasa take kara fadomata tana kokarin leko wa tana kiranta: umma kitaymaka min kinga halin danake ciki, umma!!! Kara takwalla yayinda wani katon dutse yafado akanta yadilmiyar da ita cikin rami ummmmmaahhhhhh!!! Firgigit ta tashy daga mummunan mafarkinta tareda fadin innalilahi wainna ilaihi rajiun! Alhaji Ahmad ne yatashy a tsora ce jin dogon salatin da matarsa taja, "hajia lpy kuwa?" Kara share zufar da ta tatso mata takeyi dukda sanyin ac gabanta nata luguden faduwa takalli alhajin, wallahi Abba narasa dalilin dayasa yau kwana 5 kenan nake mafarki da wata yarinya tana yawan kirana da umma, to alhaji tunbana damuwa yanzu harnasoma damuwa, kodae muna da wata diyarne bayan nafeesa da haseen?, alhaji yayi nazari nawasu sakanni sannan yace: " hajia kintaba ganin mutum yana da Dan dabe sanshy ba? kawae sharrin mafarki ne mucigaba da addua kinji, hajia sakeena dae kada kai kawae tayi sannan ta canza gefen data kwanta tayi addua tashiga tunani batareda tadaena koda mafarkin wannan yarinyarba ko rufe ido tayi ita take gani.              ***** washegari su zeenatu suka tashy suka kimtsa domin komawa dauko abdulshakur dake hayin danbushia, zee dae haryau bata kwantar dahankali ba tayi wani rame lokaci kankani, fitowa mukayi inna namasu rakia, to isyaku kagadae dole se zeenatu tadawo nan saboda maganinta yanzu taje tadauko kayanta in ankwana 2 tadawo har Allah yasa adace, godia suka soma yi itako aranta tana mamakin kirkiri irn na wanan bayin Allah lalle adunia mutanen kirki basu kare ba Allah yabani abin yi nafarnta maku kamar yanda kuka taymakeni, tafada aranta tareda share hawayen daya taru a ramin idonta, tafia ce sukayi me tsawo zuwa kauyen hayin Dan bushiya, kofar gida yayi  parking tareda fitowa suka shiga da sallama, amsawa akayi sannan suka shigo, Abdul ne a shimfide kan tabarma yaron kamar me kanjamau irin stage 4 dinnan yarame yayi Sol daga kashi se fata, yayinda gwaggo ke kitchen tanafama da wuta kallon yaron mukayi luby ta fashe da kuka tace nashiga uku, kukanta ne ya tsananta taje tadauki danta tarungume, Abdul shakur! Kara matseshy tayi a kirjinta kamar wani ze kwace mata shi, gwaggo ce tafito daga kitchen jin koke koke salati tafara" lailaha illah Muhammada Dan abdullahi" wanan wane irin tashanci ne nake gani haka? Oh ni shatuwa na bani, duniya INA zaki damu! Yanzu kai isyaku irin wannan annobar daka kwaso kenan a zuriata? Yar bariki Mara kunya? ishaq ne yabata rai yace" haba gwaggo yazaki dinga irin wannan halin? Fisabilillah mahayfiarsa cefa...... Dallah rufemin baki shaka tafi, wallahi sena kwadeka tashy kubani waje! Sum sum muka tashi  muka shige daki yayinda lubabatu ke durkushe rike da Abdul tana kuka, gawaggo Dan Allah kiyimin rai kibani yarona natafi dashy namaidashy yacigaba da shan nono, kitausaya min, gwaggo tarike baki na Shiga uku ke! bura ubanki tsinanniyar yarinya nihar zaki gwada ma bariki? Isyaku! Fito Dan ubanka yau sedae kazaba koni ko shegiar yarinayrnan, fitowa yayi hankali tashe ya tsuguna, Dan bura ubanka kasaketa nace! Shiru yayi hawaye na silmiyo masa yace kiyi" hakuri gwaggo zanmiki duk wata biyayya dakikeso amma bazan iya rabuwa da matata ba! Salati gwaggo tasaka, naboni tareda fashewa da kuka, ishaq najin haka yayi wuf yabar gidan yacema zeenatu kuhado kayanku mutafi haka nashige daki nahada kayana Dana luba na kullo daki najawo luba dakyar rike da danta gwaggo dae iya kaduwa ta kadu saboda ishaq acikin yayanta shine kawae zatace yayi Abu yayi batareda yamata musu va, yayanta hudu  hafsa itace tafarko sannan se muazzam dake aiki a osun custom officer ne shidata fara ma matarshi sababi ma yake shigar mata danhaka ma aka shafa mASA lpy,sannan se ishaq dakuma yahanasu itama tana aure a talatan mafara (zamfara), gwaggo tana ganin luba ta dauki Abdul tace "watau da shi zaki tafi shegia tsinanniya yanda kika saka Dana juyamin baya kema haka zaa maki, luby dae kuka kawae takeyi ita tunda take arayuwarta baa taba mata zagi da alkaba'irae irin haka ba, fita tayi waje tareda samun mu a mota muka kara gaba luba inta kalli Abdul seta fashe da kuka, ahaka ishaq yayita lallashi wanda dakyar yasamu tayi shiru. Wajajen karfe 6 na yamma muka isa garin katsina tafiyar daya kasance kowa batama dadi ba Dan kowanne acikinmu akwae abinda yake kitsawa aransa ***Wahegari muka tashy dawuri muka kimtsa gidan sannan muka dauki abdulshakur asibiti, yaron na hannuna Dan korikeshy mutum yayi se tsigar jikinsa tatashy saboda ba dadin dauka, tafia kadance tasadamu da asibitin turai yaradua, nan muka tsaya mukayi komae aka kwantar da Abdul likitocin se fada sukeyi wae amatsayinmu namasu ilimi munbar yaro haka agida mudae kam bamu da bakin magana, luby ce tace zeena kikoma gida kawae zan zauna da Abdul, kallonta nayi tareda daure fuska nace: haba luby wlh bazaayi haka dani ba kekije gida keda abban ilham nizan dinga zama,luby tace" Dan Allah kiyi hakuri kinga kinada yaro" kara bata rai nayi nace: kinga luby Dan Allah kada muyi hka dake kuje gida kawae kukawo mana abubuwan dazamu iya bukata hakanan luby ta hakura ta kyaleta ba magiyar dabatayi mata ba, komawa gida sukayi suka dauko kayan bukata da yamma suka tafi gida yayinda sukabar zee din kwana da Abdulshakur.                            💦💦WACECE ITA?💦💦 *Page12*                                       *na ummu zayd*👌🏽                            WashegarI da safe nama bawan Allah da abdul wanka kasancewar a amenity block muke dakin mutum daya INA nan zaune har wajen 8 Sega doctors sunshigo round, gaysheni sukayi sannan suka soma abinda yakawosu, daga kan dazanyi se muka hada ido da doc zaid,daya kuramin ido cikeda mamakin ganina, sauri nayi nasauke idona kasa bayan sungama handing over suka fita suka barni ajiyar zucia nasauke sannan natashi nafara yan kintse kintse, knucking akayi nace shigo batareda nadamu da nasan kowanene ba Dan duk zatona cewa su luby ne sukazo, shigo wa yayi tareda kallona yace idonki kenan? Maman bawan Allah? Gaskia nayi fushi mutunci Sam bece hakaba! Katseshi nayi tareda gayshesa ina wuni? Ya amsa da lpy tareda kura min idanu, gabana ne yafadi nasadda kaina kasa nace bismillah zauna tareda bashi white chair din dake dakin, zama yayi tareda Dora kafa daya kan daya, araena nace mehali baya fasawa, cemin yayi zeena haka zumunci yake Ashe? Ba irin Neman dabanyi miki ba agarin nan narasa ki, murmushi nayi kadan sannan nace haba dae ranka shi Dade wlh ba haka bane kawae shaanin rayuwa ne amma ina yawan tunaka har namaka addua kaidin baabin mancewa bane ae. Dariyar jin dadi yayi dake kara ma fuskarshy kwarjini yace" kinjiki, yabayan rabuwa? Kafin nabashy amsa yakalli gadon yadan bude baki yace: ina kika samu wani yaron kardae wannan shine bawan Allah? Yanuna Abdul, kada kai nayi tareda nuna masa bawan Allah, murmushi yayi sannan yasa hannu yadauke shi yakara kallona akaro na biyu, now will u not mind if u tell me how u got this kid, yana kallon Abdul, nima Dan kai idona wajen nayi sanan nabashy amsa" yaron kawata ce wacce ta taymakamin alokacin danake neman taymako, wacce nake ganin ayanzu banida wani dangi sama da ita, murmushi yadanyi sannan yatambayeni, toyanzu ya maganar tunawa da yanuwanki? Ya akeciki? Dukar dakaina nayi sannan nabashi labarin komae banda fyaden daaka min Dan wannan ba maganar fade bace, idon zaid ne yakada yayi ja saboda tausayamin da yayi yace Allah ze saka miki zee kowaye yayi miki wannan asirin will never have peace in his mind, God will purnish his soul and will go to hell! Nidae shiru nayi ina saurarensa tareda goge hawayen dayazubo daga idanuna, ahaka mukayi ta hira da zaid araena inata mamakin canzawar halayensa Ashe dis man is very nice, shiyasa bature yace "u should never judge a book by its cover", muna cikin tattaunawa sega su luby sunshigo dauke da kayan abinci gaysawa sukayi da zayd sannan luby tace: kamar doc zayd cewa yayi nine sannan tace yauma kaine likitan Abdul kenan? Amsawa yayi da yes cikin faraa yayimata fada akan yanda sukabar yaro yazama haka alhali they are litrate," wlh ba laifina bane ix a family problem, tunda zaid yaji haka besake cewa komae ba yayi shiru, fita yayi yamana sallama, tundaga wannan lokacin zaid yamaeda dakinmu wajen zuwa sabawan damukayi kyace wani yaya nane.       Hajia sakeena ce zaune adakinta shiru itafa gaskia alamaryn mafarkin nan yafara bata tsoro kullum mafarkin yarinyar takeyi, intamawa alhaji Ahmad mgn yace Sharrin mafarki, yauma kamar kullum zaune take tana sake sake a ranta, dasauri tajanyo wayarta kirar iPhone 6, tafara dialling no din kawunta Dan shaf tamanta tanada malamin dawata kila ya San fassarar mafarki, daga can bangaren akadauko hello" sakeena, ina yini kawu, hajia tace amsawa yayi da lpy lau ya iyali? Lpy lau sannan shiru yadan biyo baya, lapia kike kuwa sakeena? Amsawa tayi da wlh kawu wani mafarki nake yawan yi dawata baiwar Allah kullum senayi mafarki d eta tana Neman taymako daga wajena tana cikin wani mummunan hali, tana yawan kirana da umma kawu tun abin baya damuna haryazo yana damuna, shine nace bari nakiraka naji tabakinka tukuna, shiru kawu isah yayi can ya nisa yace: lallae akwae wani alamary me girma tareda ke sakeena, gashi yara kowa yana nan insha Allah zamuyi saukar alqurani da sadaka kema ki yawaeta sadaka tareda sallah kina fadama Allah matsalolinki kinji Allah ya yaye maki, wae inama yar banzan yarinyar nan ne zeenatu ita watau tunda aka mata aure tayada kowa ni shaf senayi kamar nakirata sekuma namanta..... Gaban H.sakeena ne yafadi tamaymayta zeenatu kawu? kodae nafeesa? Kawu yayi shiru can yace zeenatu dae wae haryanzu bata hayhu bane? Hajia kara rudewa tayi batareda sallama da kawu isah ba takashe wayarta, tambayar kanta tashiga yi nikuma sakee wacece kuma zeenatu da kawu ke  tambayatane? Ahaka tai ta tunani tareda kudurin in alhaji Ahmad yadawo zata tambayeshi taji..... Da yamma alhaji yadawo daga wajen aiki, bayan yaci abinci yadawo daga masallaci ne sallar isha'i hajiya kecemasa" alhaji daxu mukayi waya da kawu isah, toh toh alhaji ya amsa, nima ko kinga na kwana biyu bamuyi waya ba wallahi, fatan dae lpy? Bashy amsa tayi " dama nakirasa ne gameda mafarkin danake yawan yi kullum dan nifa alhaji abin yadameni sosae, shine yakemin mgnar wae zeenatu, shiyasa ma nace bari inkadawo natambayeka koka santane? Alhaji Ahmad ya nisa kana yace,: tofa nibansan taba maybe ko cikin danginku ne kikirashy kitambayesa ae matambayi baya bata, hajiya sakeena ce tace: tobari inkira inji dai, daukar wayanta tayi tayi dialling kawu isah, bayan yadauka ne yakecewa" sakeena lpy daeko? Bashy amsa tayi " lapia dae kawu, uhmm dama dazune damuke mgna naji ka ambato sunan wata zeenatu shinefa nace bari nakiraka naji ko wacece Dan ta bacemin....innalilahi wa' inna ilaihi raji'un sakeena lpyarki kalau kuwa? Diyarta ki ce yau kika manta banson shakiyanci kinji,diyata kuma kawu? Tafada tareda kara daureawar kai Dan sejin kanta tayi yana juyawa, kawu ne yace: lallai biri yayi kama da mutum tabbas wannan maganar bata waya bace sakeena ina nan zuwa Lagos din dakaina ki kwantar da hankalinki a haka sukayi sallama, bayan ta ajiye wayar ne takalli Abba dayazuba mata ido yanajiran yaji yanda sukayi, kallonshy tayi sannan tafada masa yanda sukayi da kawu isah din, Abba iya kaduwa yayi can ya nisa yace: badan kawu bane yafadi hka dase nace makaryacine amma umma yazaayi muhayfa diyar dabamusan mun hayfa ba? Anya wannan abin me yiwuwa ne kuwa? Amma dae Allah yakawo kawun muji tabakinsa, ahakadae sukayita tattaunawa akan wannan abin alajabi har dare yayi nisa......💦💦WACECE ITA?💦💦.         Na ummu zaid👌🏽                            *PAGE 10*                          Washegari mukayi wanka muka kama hanyar asibiti muna zuwa mukaje Inda zamu amsa result muka amsa mukabi Layin ganin likita, mutum biyune kawae agabanmu Dan haka bawani dadewa mukayi ba mukashiga da sallama matar tadago da fararta ta amsa zama mukayi tareda mikamata result din tadan kalloni sannan tabude result din ta karanta, seda tadago tayi nazarina, kadan sannan tajefo min tambaya" zeenatu kincemin ba accident kikayi ba amma zaki iya tuna koda kadan daga cikin rayuwarki tabaya?" Jikina ne yayi sanyi yafara rawa"cikin muryar kuka nace " wallahi doc nifa bana iya tuna komae "toh ya akayi kikasan sunanki? Wani irin faduwar gabace Takara kamani" atake na fara hawaye idona suka birkice nadaka ma doc din tsawa" ya isa haka mana yazaki min haka kita tambaya ta kuma tambayar Mara amfani magani nace kibani bawae tambaya ba bansani ba!". Luby CE ta dafa ni hankalinta tashe tace zee lafiya?  Kallonta nayi idona yakara juyewa na galla mata wata uwar harara, naja tsaki, doc dince tacemawa luby "kukadae kukazo bawani namiji?" Luby ta amsa" aa tareda megidana Muke" doc tace" to kuje daga waje seki kirashi kushigo tare , luby amsawa tayi da toh, tareda Jan hannuna mukayi waje,FIFtA mukayi muka zauna a gossip chairs dake harabar asibitin tana rike da hannuna niba abinda nakeyi se harara da tsaki, dayan hannunta tasaka ajakarta ta lalubo wayarta no din ishaq takira tareda karawa a kunne, hello Dan Allah habiby kazo gamu a waje muna jiranka, daga dayan bangaren ya tambayeta lpy dae ko? Bashy amsa tayi" sedae kazo, Muna waje tawajejen consulting rooms din, sannan takashe waya, baa jimaba Sega ishaq din da bawan Allah sunkaraso, a kagauce ya tamvaya luby lpy? Cikeda tashin hankaki take fadin" wlh tunda likitar tafara mata tambayoyi yana yinta ya canza kwat2 itace ma tace mukiraka mutaho tare, akagauce yace OK muje batareda bata lokaciba, ina ganin an nufi hanyar shiga consulting rooms din nafara cijewa, dakyar da sudin goshi luby tajani mukashiga, doc din takalleni tacema luby kuje daga waje nagama da ita, yallabai bismillah, neman waje yayi yafita yayinda nida luby muka fita miko Mata key yayi "gashi kubude kushiga gani nan zuwa kuyi a hankali please, amsa tayi muka fice, doc takallesa tace nidae sir matsalar nan tawannan baiwar Allah gani nake kamar is not a medical issue tunda bata da wani history na psychosis(hauka) sbd duba danayi da lab result dinta kwakwalwarta is very much ok kawae shawara daya kuhada Dana Hausa kamar is a spiritual issue, ishaq ne yayi shiru sannan yace" mungode doctor insha Allah zamuyi amfani da shawararki" sallama yayimata yafito yasamemu a mota nidae inata kallon waje daya hawaye NATA zuba a idona bako kakkautawa, tafiya mukayi ta mintuna kalilan tasadamu da gidan inna dake tudunwada, fitowa mukayi hannuna cikin na luby mukashiga kai tsaye, inna CE tana tsakar gida tana wanke wanke tace" aaha lubabatu lpiya kuwa?, meyasami zeenatun!, dasauri ta tashy tadauko mana yar tabarma muka zauna nidae tunda nakalli waje daya bankara kallon kowa ba anyi anyi nayi magana abu yagagara ga bawan Allah sekuka yakeyi naki ko kallonsa, ishaq ne yashigo da sallamarsa tareda zama agefen tabarma kusa da luby, inna ce tarike haba oh ni diyar yunusa wai meke faruwane isyaku? Wani abin akama baiwar Allah dinan ne? Kallona ishaq yayi Kadan tareda cewa, wallahi inna kinji kinji abinda yafaru, inna tace wai to dama INA kuka samo wannan baewr Allah? Ishaq be boyema inna komae ba yafadamata Dan yasan matar batada Matsala ko kadan, innace tace" Allah gwani na muhammad, Allahu Akbar lallai isyaku Allah ya azurtaka da mace yar aljanna, yanzu abin yi   shine zamuje mukira malam salisu me rukiyya yazo yamata tashi zakai mutafi kada abarta acikin wannan hali ga danta sekuka yakeyi, Ke luba kizauna daita kikula dagida, tashy sukayi FItA Wanda har suka dawo INA nan yanda sukabarni INA hawaye, malamin ne yabada umurni da akaini daga cikin dakin, haka akajani muka shige dakin inna, shigowa yayi yazauna yakura min idanu sosae Wanda hakan yasaka hawayen idanuna kara yawaeta, tambaya yayi dawa muke tare? Shiru nayi, sannan yafara karanto ayoyin alqurani wani irin kara nasaka wanda yasanya bawan Allah fashewa dakuka svd firgitar dayay malam  ne yacema luby tafita waje dashy, sannan yacigaba da adduoinsa, ihu nakeyi ina birgima akasa naki mgna, secan daaka fara karanto suratul baqara sannan nayi wani ihu aljanin yafara fadin kuyi hakuri wlh turo ni akai vaze yiwu nabartaba, malamin yadaka masa tsawa tareda fadin" waye ya aiko ka! Aljanin yace abin sirrine malam, malaimn Yakuma cewa kabar jikinta kokuma mukonaka da ayar Allah, ahaka akai ta fama da aljanin nan tun azahar har yamma Wanda dakyar malam yasaka yafita badan yafita kwatakwataba, barcine menauyi yayi awon gaba dani, malam yashare zufar data tartso masa yace: agaskia aljanu na sihiri suna da matukar wuya atake yanke sufita daga jikin mutum, kawae yanzu aiki ne ja agaba zanje gida zanyi aiki akan alamaryn yarinyarnan insha Allah zaa dace, inna ce tayi godia tareda cewa toh yanzu malam yaushe zamu dawo, shiru yayi kadan kana yace: duk yanda ake ciki zanzo har gida namaku bayani, godia akama malam sannan yatafi, nikuwa ranar inata barci har bayan ishai sannan na farka, nayi mika tareda attishawa, firgigit hankalina ya dawo jikina tome nake har haka duhu yayi INA barci, saukowa nayi ina lalube kasancewar dakin da duhu babu wuta nafito parlour, luby ce takalleni cikeda tausawa tareda cewa," sannu zee" kaina yakara daurewa na nemi waje guda nazauna, luby ce tace: zee jeki kiyi alwala kiyi sallah kizo muyi mgna, jikina ne yakara sanyi kalau saboda kwata2 komai ya tsaya min, kwarae, alwala nayi luby  tace nayi azahar laasar magriv da isah'i, kara rudewa nayi nazaro idanu nayi😳 nace: wani abin akamin a asibiti ne har  yasani yin barci haka, luby tayie shiru yayinda nikuma nafara ramuwar sallolina, INA idarwa sega inna tashigo goye da bawan Allah yanata kuka saboda shi besan cin abinci Sam yafiga nono gashy yau besamu ba, inna ce tasamu waje daya tazauna tace: sannu yarnan ase wannan Abu beyi dadi ba..... Dakatar da ita nayi nace" inna meyafaru dani?" Kallona tayi tace zeenatu kiyi hakuri da duk abinda yasameki kowane Dan Adam datashy jarabawar, sannan tafada min meyasameni, kuka ne ya subuce min ina fadin nikuwa menayima mutane dazasu yi punishing dina har haka, anraba ni da dangina da gidanmu, an zalunceni bazan taba yafema kowaye yayi sanadiyyar rugujewar rayuwata ba, kuka nacigaba dayi me tsuma zucia sedanyi ma'ishi sannan nayi shiru, luby nagefe tana share hawaye Dan duk Wanda yakalleni a lokacin Seya tausayamin dakyar inna ta lallasheni na Dan ci abinci tareda kwancia Wanda kusan barci barawo ne yakwashe ni a ranar saboda tunani, da bakin ciki...                                 💦💦WACECE ITA?💦💦 *PAGE 11* NA UMMU ZAID👌🏽                                 Miko hannu takeyi cikin wani katon kogon rami yayinda kasa take kara fadomata tana kokarin leko wa tana kiranta: umma kitaymaka min kinga halin danake ciki, umma!!! Kara takwalla yayinda wani katon dutse yafado akanta yadilmiyar da ita cikin rami ummmmmaahhhhhh!!! Firgigit ta tashy daga mummunan mafarkinta tareda fadin innalilahi wainna ilaihi rajiun! Alhaji Ahmad ne yatashy a tsora ce jin dogon salatin da matarsa taja, "hajia lpy kuwa?" Kara share zufar da ta tatso mata takeyi dukda sanyin ac gabanta nata luguden faduwa takalli alhajin, wallahi Abba narasa dalilin dayasa yau kwana 5 kenan nake mafarki da wata yarinya tana yawan kirana da umma, to alhaji tunbana damuwa yanzu harnasoma damuwa, kodae muna da wata diyarne bayan nafeesa da haseen?, alhaji yayi nazari nawasu sakanni sannan yace: " hajia kintaba ganin mutum yana da Dan dabe sanshy ba? kawae sharrin mafarki ne mucigaba da addua kinji, hajia sakeena dae kada kai kawae tayi sannan ta canza gefen data kwanta tayi addua tashiga tunani batareda tadaena koda mafarkin wannan yarinyarba ko rufe ido tayi ita take gani.              ***** washegari su zeenatu suka tashy suka kimtsa domin komawa dauko abdulshakur dake hayin danbushia, zee dae haryau bata kwantar dahankali ba tayi wani rame lokaci kankani, fitowa mukayi inna namasu rakia, to isyaku kagadae dole se zeenatu tadawo nan saboda maganinta yanzu taje tadauko kayanta in ankwana 2 tadawo har Allah yasa adace, godia suka soma yi itako aranta tana mamakin kirkiri irn na wanan bayin Allah lalle adunia mutanen kirki basu kare ba Allah yabani abin yi nafarnta maku kamar yanda kuka taymakeni, tafada aranta tareda share hawayen daya taru a ramin idonta, tafia ce sukayi me tsawo zuwa kauyen hayin Dan bushiya, kofar gida yayi  parking tareda fitowa suka shiga da sallama, amsawa akayi sannan suka shigo, Abdul ne a shimfide kan tabarma yaron kamar me kanjamau irin stage 4 dinnan yarame yayi Sol daga kashi se fata, yayinda gwaggo ke kitchen tanafama da wuta kallon yaron mukayi luby ta fashe da kuka tace nashiga uku, kukanta ne ya tsananta taje tadauki danta tarungume, Abdul shakur! Kara matseshy tayi a kirjinta kamar wani ze kwace mata shi, gwaggo ce tafito daga kitchen jin koke koke salati tafara" lailaha illah Muhammada Dan abdullahi" wanan wane irin tashanci ne nake gani haka? Oh ni shatuwa na bani, duniya INA zaki damu! Yanzu kai isyaku irin wannan annobar daka kwaso kenan a zuriata? Yar bariki Mara kunya? ishaq ne yabata rai yace" haba gwaggo yazaki dinga irin wannan halin? Fisabilillah mahayfiarsa cefa...... Dallah rufemin baki shaka tafi, wallahi sena kwadeka tashy kubani waje! Sum sum muka tashi  muka shige daki yayinda lubabatu ke durkushe rike da Abdul tana kuka, gawaggo Dan Allah kiyimin rai kibani yarona natafi dashy namaidashy yacigaba da shan nono, kitausaya min, gwaggo tarike baki na Shiga uku ke! bura ubanki tsinanniyar yarinya nihar zaki gwada ma bariki? Isyaku! Fito Dan ubanka yau sedae kazaba koni ko shegiar yarinayrnan, fitowa yayi hankali tashe ya tsuguna, Dan bura ubanka kasaketa nace! Shiru yayi hawaye na silmiyo masa yace kiyi" hakuri gwaggo zanmiki duk wata biyayya dakikeso amma bazan iya rabuwa da matata ba! Salati gwaggo tasaka, naboni tareda fashewa da kuka, ishaq najin haka yayi wuf yabar gidan yacema zeenatu kuhado kayanku mutafi haka nashige daki nahada kayana Dana luba na kullo daki najawo luba dakyar rike da danta gwaggo dae iya kaduwa ta kadu saboda ishaq acikin yayanta shine kawae zatace yayi Abu yayi batareda yamata musu va, yayanta hudu  hafsa itace tafarko sannan se muazzam dake aiki a osun custom officer ne shidata fara ma matarshi sababi ma yake shigar mata danhaka ma aka shafa mASA lpy,sannan se ishaq dakuma yahanasu itama tana aure a talatan mafara (zamfara), gwaggo tana ganin luba ta dauki Abdul tace "watau da shi zaki tafi shegia tsinanniya yanda kika saka Dana juyamin baya kema haka zaa maki, luby dae kuka kawae takeyi ita tunda take arayuwarta baa taba mata zagi da alkaba'irae irin haka ba, fita tayi waje tareda samun mu a mota muka kara gaba luba inta kalli Abdul seta fashe da kuka, ahaka ishaq yayita lallashi wanda dakyar yasamu tayi shiru. Wajajen karfe 6 na yamma muka isa garin katsina tafiyar daya kasance kowa batama dadi ba Dan kowanne acikinmu akwae abinda yake kitsawa aransa ***Wahegari muka tashy dawuri muka kimtsa gidan sannan muka dauki abdulshakur asibiti, yaron na hannuna Dan korikeshy mutum yayi se tsigar jikinsa tatashy saboda ba dadin dauka, tafia kadance tasadamu da asibitin turai yaradua, nan muka tsaya mukayi komae aka kwantar da Abdul likitocin se fada sukeyi wae amatsayinmu namasu ilimi munbar yaro haka agida mudae kam bamu da bakin magana, luby ce tace zeena kikoma gida kawae zan zauna da Abdul, kallonta nayi tareda daure fuska nace: haba luby wlh bazaayi haka dani ba kekije gida keda abban ilham nizan dinga zama,luby tace" Dan Allah kiyi hakuri kinga kinada yaro" kara bata rai nayi nace: kinga luby Dan Allah kada muyi hka dake kuje gida kawae kukawo mana abubuwan dazamu iya bukata hakanan luby ta hakura ta kyaleta ba magiyar dabatayi mata ba, komawa gida sukayi suka dauko kayan bukata da yamma suka tafi gida yayinda sukabar zee din kwana da Abdulshakur.                            💦💦WACECE ITA?💦💦 *Page12*                                       *na ummu zayd*👌🏽                            WashegarI da safe nama bawan Allah da abdul wanka kasancewar a amenity block muke dakin mutum daya INA nan zaune har wajen 8 Sega doctors sunshigo round, gaysheni sukayi sannan suka soma abinda yakawosu, daga kan dazanyi se muka hada ido da doc zaid,daya kuramin ido cikeda mamakin ganina, sauri nayi nasauke idona kasa bayan sungama handing over suka fita suka barni ajiyar zucia nasauke sannan natashi nafara yan kintse kintse, knucking akayi nace shigo batareda nadamu da nasan kowanene ba Dan duk zatona cewa su luby ne sukazo, shigo wa yayi tareda kallona yace idonki kenan? Maman bawan Allah? Gaskia nayi fushi mutunci Sam bece hakaba! Katseshi nayi tareda gayshesa ina wuni? Ya amsa da lpy tareda kura min idanu, gabana ne yafadi nasadda kaina kasa nace bismillah zauna tareda bashi white chair din dake dakin, zama yayi tareda Dora kafa daya kan daya, araena nace mehali baya fasawa, cemin yayi zeena haka zumunci yake Ashe? Ba irin Neman dabanyi miki ba agarin nan narasa ki, murmushi nayi kadan sannan nace haba dae ranka shi Dade wlh ba haka bane kawae shaanin rayuwa ne amma ina yawan tunaka har namaka addua kaidin baabin mancewa bane ae. Dariyar jin dadi yayi dake kara ma fuskarshy kwarjini yace" kinjiki, yabayan rabuwa? Kafin nabashy amsa yakalli gadon yadan bude baki yace: ina kika samu wani yaron kardae wannan shine bawan Allah? Yanuna Abdul, kada kai nayi tareda nuna masa bawan Allah, murmushi yayi sannan yasa hannu yadauke shi yakara kallona akaro na biyu, now will u not mind if u tell me how u got this kid, yana kallon Abdul, nima Dan kai idona wajen nayi sanan nabashy amsa" yaron kawata ce wacce ta taymakamin alokacin danake neman taymako, wacce nake ganin ayanzu banida wani dangi sama da ita, murmushi yadanyi sannan yatambayeni, toyanzu ya maganar tunawa da yanuwanki? Ya akeciki? Dukar dakaina nayi sannan nabashi labarin komae banda fyaden daaka min Dan wannan ba maganar fade bace, idon zaid ne yakada yayi ja saboda tausayamin da yayi yace Allah ze saka miki zee kowaye yayi miki wannan asirin will never have peace in his mind, God will purnish his soul and will go to hell! Nidae shiru nayi ina saurarensa tareda goge hawayen dayazubo daga idanuna, ahaka mukayi ta hira da zaid araena inata mamakin canzawar halayensa Ashe dis man is very nice, shiyasa bature yace "u should never judge a book by its cover", muna cikin tattaunawa sega su luby sunshigo dauke da kayan abinci gaysawa sukayi da zayd sannan luby tace: kamar doc zayd cewa yayi nine sannan tace yauma kaine likitan Abdul kenan? Amsawa yayi da yes cikin faraa yayimata fada akan yanda sukabar yaro yazama haka alhali they are litrate," wlh ba laifina bane ix a family problem, tunda zaid yaji haka besake cewa komae ba yayi shiru, fita yayi yamana sallama, tundaga wannan lokacin zaid yamaeda dakinmu wajen zuwa sabawan damukayi kyace wani yaya nane.       Hajia sakeena ce zaune adakinta shiru itafa gaskia alamaryn mafarkin nan yafara bata tsoro kullum mafarkin yarinyar takeyi, intamawa alhaji Ahmad mgn yace Sharrin mafarki, yauma kamar kullum zaune take tana sake sake a ranta, dasauri tajanyo wayarta kirar iPhone 6, tafara dialling no din kawunta Dan shaf tamanta tanada malamin dawata kila ya San fassarar mafarki, daga can bangaren akadauko hello" sakeena, ina yini kawu, hajia tace amsawa yayi da lpy lau ya iyali? Lpy lau sannan shiru yadan biyo baya, lapia kike kuwa sakeena? Amsawa tayi da wlh kawu wani mafarki nake yawan yi dawata baiwar Allah kullum senayi mafarki d eta tana Neman taymako daga wajena tana cikin wani mummunan hali, tana yawan kirana da umma kawu tun abin baya damuna haryazo yana damuna, shine nace bari nakiraka naji tabakinka tukuna, shiru kawu isah yayi can ya nisa yace: lallae akwae wani alamary me girma tareda ke sakeena, gashi yara kowa yana nan insha Allah zamuyi saukar alqurani da sadaka kema ki yawaeta sadaka tareda sallah kina fadama Allah matsalolinki kinji Allah ya yaye maki, wae inama yar banzan yarinyar nan ne zeenatu ita watau tunda aka mata aure tayada kowa ni shaf senayi kamar nakirata sekuma namanta..... Gaban H.sakeena ne yafadi tamaymayta zeenatu kawu? kodae nafeesa? Kawu yayi shiru can yace zeenatu dae wae haryanzu bata hayhu bane? Hajia kara rudewa tayi batareda sallama da kawu isah ba takashe wayarta, tambayar kanta tashiga yi nikuma sakee wacece kuma zeenatu da kawu ke  tambayatane? Ahaka tai ta tunani tareda kudurin in alhaji Ahmad yadawo zata tambayeshi taji..... Da yamma alhaji yadawo daga wajen aiki, bayan yaci abinci yadawo daga masallaci ne sallar isha'i hajiya kecemasa" alhaji daxu mukayi waya da kawu isah, toh toh alhaji ya amsa, nima ko kinga na kwana biyu bamuyi waya ba wallahi, fatan dae lpy? Bashy amsa tayi " dama nakirasa ne gameda mafarkin danake yawan yi kullum dan nifa alhaji abin yadameni sosae, shine yakemin mgnar wae zeenatu, shiyasa ma nace bari inkadawo natambayeka koka santane? Alhaji Ahmad ya nisa kana yace,: tofa nibansan taba maybe ko cikin danginku ne kikirashy kitambayesa ae matambayi baya bata, hajiya sakeena ce tace: tobari inkira inji dai, daukar wayanta tayi tayi dialling kawu isah, bayan yadauka ne yakecewa" sakeena lpy daeko? Bashy amsa tayi " lapia dae kawu, uhmm dama dazune damuke mgna naji ka ambato sunan wata zeenatu shinefa nace bari nakiraka naji ko wacece Dan ta bacemin....innalilahi wa' inna ilaihi raji'un sakeena lpyarki kalau kuwa? Diyarta ki ce yau kika manta banson shakiyanci kinji,diyata kuma kawu? Tafada tareda kara daureawar kai Dan sejin kanta tayi yana juyawa, kawu ne yace: lallai biri yayi kama da mutum tabbas wannan maganar bata waya bace sakeena ina nan zuwa Lagos din dakaina ki kwantar da hankalinki a haka sukayi sallama, bayan ta ajiye wayar ne takalli Abba dayazuba mata ido yanajiran yaji yanda sukayi, kallonshy tayi sannan tafada masa yanda sukayi da kawu isah din, Abba iya kaduwa yayi can ya nisa yace: badan kawu bane yafadi hka dase nace makaryacine amma umma yazaayi muhayfa diyar dabamusan mun hayfa ba? Anya wannan abin me yiwuwa ne kuwa? Amma dae Allah yakawo kawun muji tabakinsa, ahakadae sukayita tattaunawa akan wannan abin alajabi har dare yayi nisa......

WACECE ITA?? Where stories live. Discover now