CHAPTER SEVENTEEN

1.5K 114 2
                                        

WACECE ITA?
NA UMMU ZAID

  Don't forget to vote and comment please.

Bayan sati daya mardiyya tadawo daga kd wanda hakan ba karamin dagula ma sabbin maauratan rai yayi ba, sosae suka ci amarcinsu a wannan lokacin dawowan mardiyya tadawo da wani sabon salon mugunta don ba karamin huduba tasha wajen kawayenta ba cewar tayi wautar barin muq da zee gida,a lokacin hankalinta ya tashi sosae amma tsabar son bikin ta yasanya takasa komawa abuja tadae ci alwashin inhar sun yi something fishy gaba daya zataci ubansu.

Zee kam tanada project dawani company dasuke tsara kayayyaki a london dan haka tun daga london din suka Nemeta akan project din, sosae ta maeda hankali kan aikin ta, yauma kokarin hada aikin take a system dinta mardiyyar tashigo dakin, dan nazarin system din tayi tareda zaro idonta dan ganin wasu doc na makudan kudi da zee ke kokarin cikewa, cikeda daga murya tace ke! Da sauri zee tayi saurin exiting page din tareda dago ido ta dubi mardiyya, kara hade fuska tayi tareda fadin "budemin abinda kikeyi nagani", dasauri cikin rawar murya da faduwar gaba ta bude page din mardiyya ta karance tsab wani irin bakin ciki ne ya mugun taso mata lallae tana underesteemating yarinyar nan ashe tana tareda multi millonaire a gida bata sani ba, batareda tace komae ba tafice daga dakin don tana bukatar tunani akan wannan kudin data gani na zee din, dole ko taki ko taso it must become hers! kam balain nan ashe ma tafi muq arziki" haka taketa babatu ganin ba mafita yasanya ta kiran sholly tareda kwashe komae ta fada mata, sholly ita kanta ta jinjina kudin zee din jin mardiyya nafadin tana da over 20 million a bank,, sholly tasake wata dariaya don tabbas saedae in ansami kudin a raba shi gida biyu bazae yiwu ba, rage murya tayi kamar kar wani yajita tace: "look mardiy ae amsan kudin nan ba abu bane me wuya kawae yanda zaayi muje wajen karkuzu saboda kada ma asami akasi mu tatse shegia tas kada mu barta da ko sisi kuma aikin datakeyi ta canza acct no din ta zuwa naki adinga mata sending kudin zuwa acct dinki" mardiyya tayi shewa tareda fadin shegiar mata wallahi shiyasa a dunia banda kamarki kwakwalwarki naja, sholly tace"dakata saeda fa agreement dole muyi 50 50 nidake maana a raba kudin gida biyu, nikan nace zee tun kan ki mutu ana rabamaki gado, cigaba sukayi da kulle kullensu na makircinsu sannan sukayi a washegari zasu je neman saa wajen boka.

.   
Washegari tun safe suka ziyarci gidan karkuzu dayaji irin kudin dasuke magana tuni ya karkace kai yafara surkullensa yadago kai, "hhhhhhh jairae wannan abu da wuya don haka dole sae kun biya kudi sosae don ba iya kudin kika sani ba, mardiyya ta jinjina kai "karkuzu ko nawane zamu biya indae dukiarnan zata zama tawa kaidae aiki naka dole aljihun ka yayi nauyi, wani irin ihu yasaki tareda fadin anyi angama, kan kuje gida zanyi aikin dabama saekin neme taba,duk abinda ta mallaka ba dakanta zata damka maki duk wata kadararta, godia suka shiga jerowa karkuzu tareda ajiyemasa dubu dari biyu somin tabi.

Tunda yamma zee take taji wani irin rashin sukuni  gameda alamarin dukiarta sam hanakalinta yaki kwancia jinta take kamar ana tilasta mata lallae saeta bama mardiyya kudin, gani take itace ma mamallakiar dukiarta don haka ba tareda ta nemi shawara wajen kowa ba tafara hada kan kudinta da duk wasu kaddarori nata don damka su a hannun mardiyyar, kusan bank account dinta ma karkaf tayi masa, saeda ta tabbatar data cike komae sannnan tanufi part din mardiyya dake zaune shiru hanakalinta naga kan zee din don yaci a ce iyanzu ae tazo kawo mata kudin, ajiyar zucia ta sake tanajin wani irin farin ciki mara misaltuwa yana ratsata, kallonta tayi a wulakance, ke!  Don ubanki meya kawo ki dakina!dasauri zee ta tsugunna tareda rusuna cikin in'ina "aah dama wae kudinki ne nakawo maki dasuke hannuna" ita yanzu gani take kudin kaf na mardiar ne ma, sosae mardiyya taji dadi tareda miko hannunta bani! Dasauri zee din ta mika mata
Mardiyya ta kalleta tareda fadin kina iya tafiya"sum sum ta tashi tabar dakin, bedroom dinta tashige dirrect tareda fadawa kan gado kusan sae tanzu taji wani peace of mind tareda ita, "oops at long last, ya Rabb ka kawo mabi agajin gaggawa,

Tunda mardiyya ta amshe kudin zee ta Kara Karo wulakanci Bata ragamawa kowa komae sabo ta canza hatta motarta saeda ta siya sabuwa,duniya namata yanda yakamata,shidae muqaddas shi da zee sae kallo basuda tacewa, sosae ta Kara cusgunawa zeena duk tayi baki ta rame Kamar ba zee Yar gayu ba.

Da sassafe zeena ta tashi tafara gyaran gida Wanda tayima suhail wanka ta shirya shi cikin uniform din makarantarsu ta radiant future,don yau mardiyya tace zata dropping dinsa school.

Mardiyya ce tafito daga bedroom dinta da mukullin mota a hannunta, kallon zee tayi wacce ta juya baya tana mopping tyles din wajen dinning area,dasauri ta Kara kallonta tareda jin wani faduwar gaba, zeeeenatu! a firgice ta juya tareda kallon mardiyya wacce tayi wurgi da jakkar hanunta, what the hell! munafuka algunguma,dama cikine dake!ni zaku ci Amana keda tsohon Dan iskan!wlh Bari naje nadawo see kinyi Dana sanin amanata dakukaci, fuuu ta fice daga dakin Kamar guguwa,

Dakyar zee ta iya Dora mazaunanta a gefen three seater din parlourn, innalilahi wainna ilaihi rajiun,allahumma ajirni fi hazal museebaty..... Ita kanta she doesn't have any idea cikin ne da ita, tabbas tanajin changes a jikinta musamman kasala da safe Amma Bata taba kawo cewa ciki bane,suhail ya kalle zee tareda rungumeta, "aunty kiyi hkr Inna girma zan rama maki, my mummy is a bad woman"dasarui zee ta kwabe masa baki,banace kabar fadin haka bane suhail,kadinga ma mumy addua Allah ya shirye ta kajiko,girgida Kai yayi alamar ya ji,"oya carry your lunch box let me drop u at school,hijab ta dauko tareda mukullin motarta don Kai suhail din makarantarsu.

Ranar haka zee ta wuni sakaka gabanta babu abinda yakeyi sae matsanancin faduwa,don tunda ta biya wani pharmacy ta sae pt strip ta ga positive taji Allah ya daura mata son cikin ta, so take ko ummi tafadawa halin datake ciki Amma Sam takasa Tama rasa haryanzu dalilin dayasa Bata iya fadawa kowa halin da take ciki Sam.

Mardiyya ce ta shigo dakin Kamar guguwa,tareda fadin"kisa hijab dinki zamu fita" "ina zamuje?" Mardiyya tace"oh so u have the gut to even ask me in zamu?,gidan uwarki Zamujie!"jikin zeena a matukar sanyaye ta mike tareda daukan hijab dinta tabi bayan mardiyya,motar tasuka shiga inda basu zarce koina ba sae wani Dan karamin clinic a yanya,Dan nazarin wajen zee tayi,very local area near kwatoci da bola ko ta ina,har maamakin mardiyya tayi inda ta Nemo wannan asibiti,addua kawae takeyi don zuwansu clinic dinnan tasan ba alhery ba ne sub conscious mind dinta yagama gano mata nufin mardiyya,jikinta na rawa haka tabi bayanta.

Reception din clinic din sukaje suka sae card 5000,sanan wata nurse tayi directing dinsu dakin likita inda bakin office din aka rubuta 'mini theatre'(tiyata),addua kawaw zeena keyi don batada tacewa Allah ne kawae zae agajeta a hannunta azzalumai Kamar mardiyya, direect shiga sukayi office din inda suka tadda wani narkaeken mutum a zaune akan office chair, samun kujera sukayi suka zauna,mardiyya ta Fara bayani"I want you to terminate her pregnancy" doc din yace"it's our work you know ae,but last price is  50thousand naira" batareda musu ba mardiyya ta lalo kudi tabashi tareda masa godia Kamar an cire cikin.

Janyo wata drawer yayi jikin office table ya ajiye kudin yakalle mardiy tareda fadin"okay you can leave us zamuyi aiki"ok tace tareda ficewa daga office din,nikam saboda tashin hankali har wani baki baki nake gani a idona wannan wani irin tashin hankali ne da musseba? Madam remove your skirt and go and lie down on that couch,"nuni yayi min da wani gado Kamar delivery bed, ko tsayawa saurare banyi ba na zube a kasa in rokoon doc ya rufa min asiri yabarni da cikin jikina, likita ya kalleni tareda fadin"look madam ure wasting my time we might even have a patient, if u're not ready come back wen ever you re,kuka nakeyi sosae ina bama likitan Nan hakuri yabar min cikina.

WACECE ITA?? Where stories live. Discover now