WACECE ITA
NA UMMU ZAID
DONT FORGET TO VOTE AND COMMENT.
Kalona yayi for some seconds" ok let's have a deal, if you really want me to disclosed your pregnancy then you pay more than what she pays"share hawayena nayi " nace Banda kudi doctor but.....tunawa nayi da zoben gold dake danyatsa na na Ciro da sauri tareda Mika masa, please have these gold instead,dasauri ya amshe gwal din don daga gani yasan in ya siyar zae kiashi naira 300,000. Komawa yayi mazaunin sa Yana wani murmushi yau yafito a saa," madam zan rufa maki asiri Amma u have to pretend that u're really suffering so that she won't suspect anything, sannan u have to stay a bit long, girgiza masa Kai nayi na cigaba da jero masa godia Kamar zan cire baki, at least I have save my unborn.Dazan tafi ya hado mani da magunguna Wanda zasu Kara min jini a jikina, ina fitowa daga office din na canza tafia dakyar nake dingisa kafata Kamar something has gone wrong,kallona tayi sama da kasa tareda sakin wata ajiyar zucia"wannan kadan Kika gani a cikin abinda zan iya akan kishina,wlh in har Kika kuskura Kika Kara kwanciya da mijina I would not hesitate in killing you, mark my words zeeeenatu!
Binta nayi abaya Kamar wata munafuka yayinda ta kalleni" ke!kina nufin wae mota ta zaki hau saboda na kawo ki? Get lost! Haka inaji in gani ta bade ni da kura gashi tsakanin jabbi da yanya akwae tafiya sosae,
Yankar titi nayi na ringa tafiya iya galabaeta na galabaeta zan iya cewa tunda nake a dunia ban taba tafiya irin wacce nayi yau ba,Amma ko rabi banyi ba, bakin titi na tsaya ina neman lift a kalla na tsaeda mota sun fi goma Amma bawanda yayi niyyar taymakona gashi dare yayi kusan 10 na dare,sosae hankali na ya dada tashi tsoro ya kamani yanda yanzu babu security addua kawae nakeyi a raena ina neman agaji da ga Rabbi samawati, wata motace kirar Hyundai 2016 ta tsaya a gabana,dasauri na matsa jikin motar "Dan Allah bawan Allah ka taymaka Mani lift zuwa jabbi......a 'aha zeenatu mekikeyi a Nan da wannan Daren haka,dagowa nayi don duk maganr danakeyi ban ko dago Kai na kalle me motar ba," baba sani!" "Oya shigo shigo maza dare yayi ma yi magana a mota.
"Zeenat ya akayi Kika fito da dare haka ina mijinki,ina motarki?samun kaina nayi dakasa fada masa gaskia"baba bayanan kuma motar ta lalace......
In mota ta lalace zeenat ae yakamata kisamu Koda commercial car ko?meke faruwa haka?" Shiru nayi tareda samun kaina ina zubar da hawaye.....
Cigaba yayi dacewa"is ok zan nema babanki zamuyi mgna dashi"har gida ya saukeni lokacin karfe 11pm, dirrect kofar main parlour nayi knocking,dasauri aka bude wanda hakan ya tabatar dacemin muqaddas ne, omg zeena inakika shiga haka wlh hankalina yakasa kwancewa I don't know what mardiyya will did to u hope u're safe? Waje yabani na shige ciki tareda cigaba da jero min sannu,duk jikina ciwo yakemin iya galabaeta na galabaeta dakyar na iya bude baki nace" habiby yunwa nakeji...."dasauri ya tashi yayi hanyar kitchen ya dauko Mani jollof sphag din da ni nadafa kamin mu fita, ko takan fork din banbi ba nasaka hannu nafara cin abincin, saeda na cinye tas sannan naji wani irin amae na taso Mani,dasauri nayi hanyar toilet din parlour na kelaya shi tasSannu muqaddas ya cigaba da jeromin sannan ya taymaka min muka Koma part Dina,komawa yayi kitchen ya hadomin shayi me kauri ya kawomin"habibty ki daure kisha wanna Dan Allah saeki Sha magani sorry kinji,karba nayi na kafa kaina ina kurba kadan kadan saboda zafi har saeda na shanye sannan ya gyare min pillow na kishingida,shiru ne yadan biyo baya kamin ya bude baki yacemin"habibty me kuka fita yine keda mardiyya?Dan gyara zamana nayi kadan batareda Bata lokaci ba na zayyano masa duk abinda ke faruwa har cikin danake dashi,rasa abin yi yayi murna zae yi na samun karuwa kokuwa tashin hankali ganin mardiyya na kokarin salwantar masu da abinda Allah ya azurtasu,don shikam a rayuwarsa yanason yaga ya Tara zuria, kallona yayi tareda fadin" zeena vansan irin farincikin Dana ke ciki najin wannan good news ba , saedae deep inside my heart I was very scared and agitated bansan me mardiyya zata iya Miki ba,inason in dau mataki dayawa akan alamura dasuke faruwa Amma sae na Sami kaina dakasa tabuka komae my dear please forgive me,u're the only one I love,kicigaba da Mana addua,hannunsa na kamo na matse cikin tafin hannuna,"habiby kullum addua nakeyi Allah ya fitar damu cikin wannan kangi na mardiyya,but yazamuyi mu rufe cikin nan?"nidae fatana habibty you should stay very strong har muga abinda Allah zae yi damu WALLAHU GALIBUN ALA AMRIHI" ranar zan iya cewa kusan Nan muqaddas ya kwana dama ita Yar mulki indae tasoma barci babu abinda ke tashinta, don haka sosae muka samu wanna damar in dare yayi muqaddas ke zuwa dakina, soyayyarmu mukesha sosae,sannan in ya fita yakan je asibiti ya siyo min magunguna daya kamata me ciki ta sha, in dare yayi ya kawomin ,Anti natal care dae shine ba dama sae kallo,sosae muke raenon cikinmu.

YOU ARE READING
WACECE ITA??
Spiritualta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kaya...