BAYAN WUYA part 5

1.2K 69 0
                                        

🌷🌷 *BAYAN WUYA*....... 🌷🌷
                        🌷

*( it torchs the herts of the readers based on true life story)*

      *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

          *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_this page it's for you my sister Zahra surbajo wannan nakine kekadai saboda naki kalar na daban ne kesha gabansu kin wutosu kedin ma ta daban ce Ina yin ki irin sosai dinnan I hert you my lovely sister_😘😍

*PAGE 20-25*

*BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM*

  ***************
Sai 6:15pm suka dawo daga islamiyya sallah sukayi Sannan sukayi wankin uniforms Sai aka ci abinci Sannan aka fara homework

Yayan sune huussain ya shigo suka gaidashi surayya tace yayana yaushe zaka kaini gidansu hjyr abbana na gansu na gaidasu shuru yayi baice mata komai ba *INTISAR* ce tace kici gaba da aikinki toh Kawai tace bata sake cewa komaiba dasafe sunshirya domin zuwa school saidai abincin da ya kwana kadan NE saboda haka surayya kawai taci *INTI* cewa tayi ita idan sunje school zataci da yake Kuma anabassu abincin school murmushi kawai mama tayi tayi tace karku damu yayana *BAYAN WUYA SAI DADI* wata rana Sai lbr sunji dadin mgnr  mamansu don haka suka fita cikin farin ciki

*Allah sarki tabbas hakane mama SARAH Bayan wuya Sai dadi Allah ya sa damu da dadin lahira  ameen*

     ************

*ABUJA CITY*
wata hadaddiyar hospital ce nahango a jikinta bangonta daga Sama an rubuta FEDERAL HOSPITAL ABUJA cikinta na shiga Inda Naga mutane kowa na aikin gabansa juyawar da zanyi sai nayi tozali da wani kyakkyawan saurayi Mai jini ajika daga kagansa kasan naira ta zauna masa bakowanne bane illa *ABDUL-MAJID MUKHTAR* cikakken doctor tafiya yake cikin Isa da kasaita hannunsa rike da labcort dinsa da jaka rataye a kafadarsa dayan hannun Kuma yana rike da wayarsa da alamu ma yana amsa calling ne wata dalleliyar Mota Naga ya nufa baka ce wulik Sai shining take shiga yayi tareda ajiye kayansa dayan sit din yatada motar gida ya nufa

Bangama tsinkewa ba saida Naga gidanda yanufa wani dankarreren gida ne ya hadu karshen haduwa Ina jira Naga gateman yazo ya bude  masa  amma shuru can kawai  sainaga gate din yabude da kansa

Toh Iko Sai rabbi wato haka abun yake yo yakaiya da dankauye yaje birni 🤣🤣

Shiga yayi parkinglote hmm wasu dankara2 motoci nahango kowace kagani kasan ba kananan kudi ne suka saita ba parking yayi yafito ya shiga cikin gidan yasalam tsayawa Baku lbr kyan gidan toh zamu Kare wannan page din Bangama ba part biyu NE dashi daya na maigidan da yayansa maza dayan Kuma na uwar gidan ne da yayanta mata shikuma masu aiki mata da yake idan  ba drivers ba sai masu ban ruwan shuke2 sune kadai maza DOCTOR MUKHTAR shine mahaifinsu hjy HAFSAT itace mahaifiyarsu *ABDUL-MAJID* su uku NE agun iyayensu mahaifinsu Dan kebbi state NE bafulatanine mahaifiyarsu Kuma kanuri ce zamani ya kawo su Abuja Har  Allah ya hadata da doctor MUKHTAR sukayi aure da yake shikuma anan yake aiki ummu Salma itace babba Sai ABDUL-MAJID Sai safiyya auta

*************

Koda ya Isa cikin gidan yatarar da mahaifiyarsa da kanwarsa suna falo da yake yau Saturday NE su safiyya nasu zuwa school cikin girmamawa da tsantsar ladabi yarisina my momy gud evng shafa kansa tayi cikin murmushi tace evng my lovely son andawo eh yace safiyya ce tace wlcm bro little sis yh kk lfy klw gud zama yayi kusa da safiyya yakamo hannunta ya saka mata zobe na gold yana murmushi yace tallan sa aka kawomuna a office shine nafita muna Nima Kinga GA nawa ya nuna mata cikin murna tarungume yayan nata tnx tnx tnx alot brother me OK tashi kizubo man abinci naci da yake baicika cin abinci a dining ba momy kallon yayan nata take cikin jin nice dakuma godiya ga ubangiji daya hada mata kansu am MOMY yau mun dauki hutu na 1 month kesan bikin MUHSIN zaayi Kuma a kebbi state ne ga ginin dady daya daura man akaina don haka dole nadauka hutu kada fireja tamin yawa hakane Kam gsky Allah ya taimaka Kuma ya bada sa a ameen yace safiyya ta kawo masa abincinsa yaci da dare yasamu dady yamasa bayanin komai Sannan suka tattauna Akan batun ginin company sa

        ************

Yau Thursday yau ne MAJID ya dauki hanyar kebbi Sai kusan dare suka Isa ba karamin murna MUHSIN yayima da ganin childhood frnd nasa karba ta musamman yayiwa MAJID Bayan ya huta ne yaje ya agaida Yan Uwansa da kakannin sa.......



Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

   AUFANA for life 😘😍

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now