🌷🌷 *BAYAN WUYA*......... 🌷🌷
🌷*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*
*writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)**DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*
_WANNAN page din na masoyan wannan book ne duk Inda kuke afadin duniyar nan Ina godiya Mara misaltuwa Allah ya bar zumunci da kauna_🌷🌷🌷🌷
*PAGE 30-35*
*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEM*
*************
saida MUHSIN ya bashi lbr gidansu *INTISAR* kaf ba abunda ya boye masa shuru yayi nadan wasu lkt Sannan yanumfasa tareda daban MUHSIN yace gobe wane event zaayi gobe ba abunda zaayi Sai jibi ne zaadaura aure Sannan su amare suyi friends day OK so nake ka rakani gidansu yarinyar plss hmm lallai MAJID ka kamu murmushi kawai yayi yace ya sunanta ma *INTISAR* yabashi amsa yana tashi tsaye saboda yagaji sosai yana bukatar hutu Shima din yagaji amma tinanin rayuwar da su INTISAR KEYI yasa yaji gajiyar duk ta fita babban abunda yakeso shine yaga yataimaka rayuwar su *INTISAR* saboda yanzu ba sonta kawai yake baMama ce a tsakiyar gida tana wanki INTI da zainab suna fira surayya Kuma tana cin abinci yayansu bayanan yana wajen kwadagonsa akayi sallama yarone yashigo yagaida mama ta amsa Wai Ana Kiran *INTISAR* dasauri ta dago tace kace bata Nan ita duk a zatonta mlm Hussain ne na islamiyyar su saboda tinda yace yana sonta batada wanda ta tsana kamarsa kusan duk Bayan kwana biyu Sai yazo dayake abokin yayansu Hussain ne shiyasa yake makale mata
Tsawa mama tayi mata da nuna alama tayi shuru bata sake cewa komai ba je kace tana zuwa toh yaron yace yafita maza tashi ki shirya kije zainab rakata toh mama tace itama ta tashi tadan shafa Mai ita kuwa komai ma bata yiba tasaka hijab dinta suka fita ai kusan Suman tsaye tayi ganin wadanda bata taba zato ba take baki tayi aranta tace yanzun ma bansan Dame suka zoba karasawa sukayi tareda gaidasu cikin fara a suka amsa shuru sukayi akarasa me mgn acikinsu can Sai MUHSIN yace sannunku Ina fatar dai kun ganemu ko zainab ce tayi murmushi tace eh Kai munsan ka abokin ka ne dai bamusaniba Shima murmushi yayi yace sunansa *DOCTOR ABDUL-MAJID* infact dai abunda yakawomu shine frnd dina ne yaga *INTISAR* yace yana sonta da mamaki INTI tadago ta kalli MAJID wanda tinda sauka zo yake kallon ta MUHSIN ne ya sake cewa so zamu Baku lkc kuyi shawara jibi zamu dawo domin jin amsarku daga nan Kuma kuhada mu da yayanku Hussain OK bakomai Allah ya kaimu ameen kudi MUHSIN yaciro ya mikawa zainab Taki karba yayi2 suka ki karba don haka suka kyalesu suka shiga gida SUKUMA suka wuce mamaki ne fal afuskar *INTISAR* Anya Wai dagaske NE ko mama ce takare mata tinani dacewa Har ya tafi ne zainab ce tace mama bafa mlm Hussain bane wannan sabon kamu ne tafada tana dariya mama ma ita tayi tace toh wanene Nan take ta fadawa mama duk yanda yanda sukayi da su MAJID mama taji dadi sosai saboda tasan MUHSIN bazai taba kawowa INTI wani mugun abuba saboda ta yarda da tarbiyyarsa Sannan mahaifinta mutum in kirkine duk shekara idan yafitar da zakkah ko yayi kyauta to Sai an kawo musu saboda haka tasan ko duk wanda zata gani tareda shi to tabbas Shima yanada kirki zainab tajima a gidansu INTI daga baya ta wuce gida*************
Yaune ake daura auren MUHSIN saboda haka sunyi ado angwaye da abokan ango Bayan an fito daga sallar jamaah aka daura auren MUHSIN DA AMARYARSA AYSHA taro yayi taro daga bisani aka Sha pics dayawa Kala2 Bayan ankare ne abokan angon suka shirya hadaddiyar liyafa Bayan anci ansha Sannan kowa yakama gabansa da dare aka kawo amarya
Yaune su MUHSIN SUKACE zasu dawo don haka tinda INTISAR ta tashi tasamu kanta cikin mama ma talura da haka amma ba taceda ita komai ba
Saboda tasan komai yayi wari toh zamu ji haka ne kuwa mama 💃💃😄😄😄
*DA DARE*
Zaune take a dakinsu amma hankalina baya Nan🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
Mujezuwa🏃🏼♀🏃🏼♀
AUFANA for life 😘😘😘😘😍
![](https://img.wattpad.com/cover/172016946-288-k869351.jpg)