BAYAN WUYA part 17

869 47 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*...... 🌷🌷
                    🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

   *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

   *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_hhhh gaba dai gaba dai sistu na kina matukar birgeni sosai kina raina wlh Sam ban manta dakeba inajindadin COMMENT naki over gsky Ina godiya cike da buhu da kauna Allah ya bar zumunci Ana mugun tare fa 💖 I HERT YOU OVER AND OVER 💖 LOVE YOU SO SO MUCH 😘😍_

   
    *PAGE 80-85*

*BISMILLAR RAHMANIR RAHIM*

  ******  ******  ******
Alhmdlh walima tayi munsha nasihohi daga bisani Kuma akayi adduah aka watse su INTI raka kawarsu sukaje Sannan suka dawo a falo aka tare anashan fira cikin farinciki Jaddu ne yadubi INTISAR yace amaryata yh kin Kare school don haka yanzu ayi batun aure Kinga ita wannan tace bata tashiba ya nuna aleeyah baki ta turo masa 😏 yoo Ina water dinka dani ne ehi nace karatu zanyi ban tashiba wannan tsohon akwai masifa wlh dariya sukayi duka mutan falon dama aleeyah da Jaddu ba Shiri fada sukeyi kidaina kula wannan fitsararriyar kinji ko murmushi tayi batace komai ba

       Kusan 2 weeks kenan dazuwansu mama Sudan sun *INTISAR* sun saba sosai dasu Kuma sunajin dadin familyn mama sosai wata rana ne su INTI suna falon jaddati suna fira ita da aleeyah sanye suke da sket da riga na material sunyi kyau matuka pink colour ne sunyi kyau ainun bama Kamar *INTISAR* coz girmanta yakawo sosai komai na jikinta ya ciko kirjin Nan nata cike yake tab Dana shanu 😍 ga bayanta yafito bul bul dashi hips dinnan kuwa hmm ba a mgn Sai abunda 👀 yagani barikallah kawai zance kwance take kanta nakan cinyar aleeyah sweet takesha saiga MAJID ya shigo falon gaida shi sukayi ya amsa tareda zama a falon itadai Surayya hannun amir taja suka wuce aleeyah ma barin falon tayi coz dama INTI tabata lbr soyayyar su da MAJID don haka yasa tagane meya kawo shi *INTISAR* duk takura tayi saboda ba mayafi ajikinta gashi rigar tafito da kirjinta waje Kuma ta lura da gogan kallon ta yake toh fa ALHJ MAJID tin yanzu 😍 rikicewa tayi da kyar ta gaidashi murmushi yayi Sannan ya amsa mata basu wata dovuwar fira ba saboda ya lura da yanda duk ta takura hakan yasa ya kyaleta duk da yana son jin muryarta saboda yayi missing nata sosai

      **************

Su INTI fa anji dadin SUDAN basu ma son ayi batun komawa gida 4 weeks Makin one month kenan da zuwansu aka fara Shirin dawowa gida saboda Yaya Hussain zai je school don haka ranar Monday zasu koma gida Shirin dawowa gida suke amma Sam su INTI basaso siyayya Mai tarin yawa ammi yayiwa su INTI Har mamaki suke dayawan siyayyar Kuma bai kareba kusan kullum Sai dunje kasuwa Kuma sunce Nan da 1 week suma zasu zo don suga Inda suke zaune yau Saturday don haka Shiri suke sosai su INTI anje ansha Lalle (KUNSHI) Jan Lalle habawa zo kuga irin kyanda tayi ya karbeta sosai yamata kyau abunka da farar Fata

Ba irin mu ba 😍 bakake wulik 🤣

Yau takasance Monday kowa ya shirya tsab Ana falo anacin abinci kasan balarabe akwai son cin abinci da iyalin sa sunci sun koshi Sannan aka fara Shirin tafiya dayake jirgin 12 zasu bi nasihohi abi yayi masu tareda saka masu albarka dakuma yi masu fatan alkhairi da sauka lfy kowa ma fatan sauka lfy yayi masu Har airport suka rakasu saida jirginsu ya daga zuwa NIGERIA ✈ sannan suka koma zuwa gida suna kewar Yarsu da kyawawan jikokinsu tareda Shirin suma zasu zo NIGERIA don ganin mazaunin su

  *******   *****  ******

Sai kusan 2:30pm jirginsu ya sauka direct gidansu *ABDUL-MAJID* na kebbi yace Mai taxi driver yawuce dasu mamakine yakamasu baice dasu komaiba Har suka Isa gateman ne yazo ya bude masu suka shiga MAJID ne da yaya Hussain suka kwaso kayan su Sai cikin babban falon gidan mama fa takasa hakura don haka ta kallesu Wai miyasa kuka kawomu Nan Yaya Hussain NE yayi dariya yace saidaku zamuyi tamke fuska mama tayi tace Kai Ina wasa dakaine ku gayamuna mana.........




Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now