BAYAN WUYA part 15

941 51 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
                       🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

  *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

    *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_WANNAN page din gabadansa na sadaukar dashi ga yan BAYAN WUYA FANS nakune kukadai ku shoshale abunku kudin ma na daban ne Ina jin dadin adduoinku gareni Allah ya bar zumunci da kauna Ina ji daku sosai Kuma Ina yi daku irin sosai dinnan fa Allah ya barmu atare ameen_😘😍



  *PAGE 70-75*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHEM*

  ********   *********

Haka dai yayita bata lbr na gidansu coz yanajin dadin zama da ita Sam bayason yatafi ya barta sun dade suna fira daga bisani ya tashi yaje yayiwa mama Sai anjima har bakin motar sa ta rakashi anan ma saida aka bata lkc Sannan yatafi bayan ta dawo gida NE take sanarda mama yanda sukayi MAJID na REGISTRATION din  Yaya Hussain da batun zuwansu SUDAN ba karamin jin dadi mama  tayi ba amma saidai tayi kuka na tinawa da mahaifarta da iyayenta su surayya da INTI kuwa murna suke sosai zasuje suga Yan uwansu

      ****************
Su *INTISAR* exam ake Saura daya su Kare don haka kuwa har sun fara Shirin tafiya ta fadawa kawarta zainab itama tayi murna sosai dayake suna  matukar kaunar junansu ba kadanba ahaka dai harsuka kammala exam din ranar sunyi kukan dadi na murna kallma babbar makaranta wato secondry kasaitacciyar walima principal ya hada masu Inda *INTISAR ABUBAKAR MUSTAPHA* ta lashes rabin kyaututtuka ba karamin jin dadi da murna Yaya Hussain yayi ba lkc da aka Kare sunsha hotuna kala2 nanfa wani Dan senator dasukazo walimar yaga INTI ya makale mata waishi sonta yake banza tayi dashi  daya matsa mata cemasa tayi anmata miji shiko yace indai ba  aure aka daura mata ba toh zaizo gidansu kudi yaciro masu yawa ya bata Taki karba da karshe ma tashi tayi ta barshi da zainab  murmushi zainab tayi ta bashi hakuri ZAINAB yamikawa kudin yace tabata idan sunje gida ta karba tayi masa godiya ta wuce can ta cimmata suka wuce wurinsu yaya Hussain surayya ce ke dauke da kyaututtukan INTI gida suka wuce mama ba karamin jin dadi tayiba Kuma ta taya *INTISAR* murna yanzu Kam Shirin tafiya SUDAN suke cikin satin Shiri suke  sosai

Ranar juma'ah ne suna  waya da MAJID yace mata su zama ready ranar SUNDAY zasu wuce hakan yasa  suke Shiri kasan cewar yau Thursday

Ranar Friday MAJID ya iso kebbi yakira *INTISAR* yace gobe  su shirya ita da surayya zasu  fita ne batayi masa musu ba amma tace Sai ta gayawa mama  duk abunda tace zaiji OK badamuwa sainajiki Bayan sun Kare ne ta fadawa mama yanda sukayi cewa tayi ba komai ai tinda ba ita kadai zata je ba Kuma ta yaba da tarbiyyar *MAJID* sosai saidai duk Inda kuke don Allah ku tsare mutuncinku karku bari wani ya yaudareku insha Allah mama toh shikenan Allah ya Kara tsaremu ameeeeeeen

  **********   *********

Ranar Saturday da misalin 10:30am MAJID yazo gidansu  INTI koda yazo harsun shirya tsab2 abunsu cikin hijab Mai kyau basu wani bata lkc ba suka kama hanyar kasuwa *INTISAR* ce gaba da *ABDUL-MAJID* surayya na sit  din baya firarsu suke cikin jin nice Har suka Isa kasuwa wani makkeken shago Mai kama da Supermarket Naga sun shiga woww shagon ya hadu over duk kayan mata ne kala2 gefen jallabiyyoyi suka je Inda yace su zabi duk wacca suke so surayya dama Ana nema a duhu balle yanzu ga haske ansamu zabar abunta tadinga yi kowace daidai jikanta INTI kuwa takasa dakansa yadinga zaba mata colours masu kyau jallabiyyoyi kawai suka Saya suka wuce na takalma nanma shine yadinga zaba mata Bayan sun Kare ne suka wuce zuwa gida surayya Sai murna take koda Isa gida baisbiga ba yace agaida mama yajika mata wata ledar daban yace takaiwa mama godiya suka masa Sannan suka shiga surayya Sai  murna take koda suka shiga sauka tarar da yaya Hussain Shima daga kasuwar yake ashe Shima MAJID ya bashi kudi yayi tasa siyayyar kayan su suka Bude suna gwadawa mama koda suka bude na mama itama duk jallabiyyo ne masu kyau  da tsada haka dai sukayi ta murna da yiwa *MAJID*  Adduuoin kwarai yaukam sam basuyi bacci ba  saboda tsananin murna tin 8:00am suka tashi suka fara Shirin tafiya sunyi sallama da mokwabta da abokan arziki INTI Har gidansu  ZAINAB taje sukayi sallama INNA ma tayi musu fatan dawowa lfy

*********  *******

Sun shirya tsab cikin shigar jallabiyya wowwww zokuga irin hadadden kyanda sukayi bama Kamar *INTISARL* suna zaune saiga Yaya Hussain da MAJID tareda wani abokin MAJID ne Bayan sun gaisa suka kama hanyar airport........



Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

  AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now