BAYAN WUYA part 23

868 48 0
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*....... 🌷🌷
                      🌷

*( it torchs the herts of the readers based on true life story)*

  *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO....*🌷
*[ tsintsiya madaurinki daya]*

    *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (ummun meenal)*

*hhhh gaba dai gaba dai sistu na BADEEYAH BEAUTY QUEEN kina kamshi muna binki da humrah Ina tayaki murnar kammala book dinki Mai nishadantar damu GIDA HAYA gsky kina kokari sosai mun nishadantu mun waazantu Allah ya Kara basira hazaka kaifin tinani da laushin hannu Saboda a cigaba da suburbudo muna muna jin nice and sweet Sai mun jiki a sabon book dinki wanda na manta sunanshi* 😁😘

   *PAGE 110-115*

*BISMILLAHUR RAHMANIR RAHIM*

  *********   *********

masha Allah amare sunsha make up Kam sunyi kyau ba karya wani hadadden material ne su *INTISAR*  suka saka Sannan suka aza Abaya black asama abunka da farin mutum Sai sukayi kyau sosai aciki sosai anyi kamu lafiya daga bisani aka watse kamun yayi kyau sosai agidan gwaggon su akayi bayan anwatse ne INTI ta nemi wurin hutawa tabi lfy gado harta fara bacci aka tashe ta basu ci kazarda akayi masu ba ta yau ainan fa INTI tafara turo baki ita akoshe take gwaggon su ce tace wlh baki isaba bazaki sakani aikin banza ba kudi fa nabada makudai akayo maku su Sannan kice bazakici ba matsar kwallah INTI tafara gwaggo don Allah kiyi hakuri wlh nagaji ne da shaye2 Nan wani mafa reaction yake bani nayita bacci nidai wlh nagaji ai wlh Bara kiji *INTISAR* Sai kinci kazar Nan inji gwaggo zama tayi tasaka ta gaba tana ci dakyar take hadewa coz batada dadi saima wani daci daci da takeyi hawaye kuwa Kamar anbude famfo dakyar taci rabi Sannan ta kyaleta su zainab Sai faman dariya suke mata haka Nan ta kwanta bacci

Sai 8:00am INTI ta tashi datayi sallah ashe sake kwanciya tayi bacci dayake yau bawani event daza ayi kawayenta ne Kawai suka zo suka Sha Dan fatinsu wanda gwaggo ta hada masu yau Kam su *INTISAR* atamfa suka saka super hollandaise ja Mai ratsin blue sunyi kyau matuka jibi juma'ah ne zaa daura aure don haka gobe walima zaayi Sai da magrib Sannan aka watse

DUK WANI abokin MAJID tindaga primary Har secondry Har University toh su MAJID  sun gaiyaceshi wasu antura masu invitation card wadan da ke nesa Kuma text aka masu su MAJID ango Sai shan kamshi ake

Yau ake walima 4:00pm aka fara walima amare na hango sunsha kyau sosai suna cikin alkyabba ta matan sarakuna ba karamin kyau sukayi ba munsha nasihobi Masu rasa zukata don harda Yan hawaye 🤧 saida nayi amare sunsha nasiha Akan Zaman aure daga bisani akayi adduah aka watse su INTI Sai kuka take coz nasihar ta taba zukata sosai saida aka dinga Bawa INTI hakuri yau dai tace ba Inda zata kwana Sai gidan mama gwaggo bata mata musuba ta kyaleta acan kuwa ta kwana din amma tinda safe tanayin breakfast ta wuce coz gidan cike yake da mutane haka ma gidan baba alhj Sai hadaniyar abinci ake a sauke wannan a dora wancan

30:00pm Bayan afito daga masallaci aka daura auren *ABDUL-MAJID MUKHTAR DA AMARYAR SA INTISAR ABUBAKAR MUSTAPHA* SAI *KHADIJA IBRAHIM MUSTAPHA TAREDA ANGONTA MUDASSIR MANSOOR* daurin aure ne wanda yasamu halartar manya2 likitoci da manya2 tsofaffin barristers tinda ga gidan baba alhj Har Saman titi mitocine Kuma Dan Adam ne can nahango ango *ABDUL-MAJID* Sai wasan baki yake Kamar gonar auduga gefensa kuwa duk friends nasa ne sunci wankan shadda Mai babbar riga milk colour ango kuwa tasa fara ce tass daka gansu kasan naira ta zauna masu hutawa kawai suke andaura aure Akan SADAKI mafi tsoka naira dubu dari da hamsin kowaccesu haka aka mata su MUHSIN da MAJID Sai faman shan pics suke da abokanansu alhmdlh burina ya cika inji MAJID

Mai Lalle aka dauko WA su INTI aka masu Sannan sukaje saloon woww gashin Nan na INTI angyarasa Sai shining yake yaji mayuka kala2 ya sauko mata Har gadon bayanta yake ba laifi itama  khadeeja 40:30 aka fara Shirin kama hanyar ABUJA domin Kai INTI gidanta toh fa su INTI anfara matsar kwallah komai nata an shirya mata tsab wata hadaddiyar atamfa ce light blue tasaka Sai takalma Plat shue da mayafinta daga gidan gwaggon su aka wuce da ita gidan baba dayake duk suna can su Abba Ibrahim da Abba Ahmad mama ce kawai a gidanta Sai yanuwanta na Sudan suna Isa gidan baba aka shigar da ita falon sa nasihohi suka mata masu ratsa jiki Akan Zaman aure *INTISAR* Sai kuka take daga nan aka wuce da ita wajen mama Nan su mama da ummi da ummin su aleeyah suka sakata a gaba sunata mata nasihohi sosai irin na Zaman aure *INTISAR* ajikin mama take tana kuka motocin Abba Ibrahim guda biyu data baba daya sune zaakai amarya dasu Kuma sun iso gwaggo ASMA'U ce ta shigo domin fita da INTI aikwa Nan INTI tace ba ita ba rabuwa da mama duk ta makalkale ta Sai kuka take saida mama ta raka su Har gun motocin amma duk da haka din Taki ta sauketa dakyar aka Raba *INTISAR* da mama aka sakata acikin Mota tanata kuka mamar ma kuka takeyi na rabuwa da yarta da sunkama hanyar ABUJA

*ABDUL-MAJID* tinda aka daura aure suka wuce ABUJA coz akwai dinner wacca friends dinsa suka shirya masu shiyasa suka wuce don su shirya daddy ma sun wuce tinda aka daura auren suna ABUJA Cox Shima friends nasa ya hadawa walima

  *******  *****  ******

Sai 8:00pm suka iso ABUJA direct gidansu MAJID suka wuce gate ya bude suka shiga aunty Salma da safiyya NE suka fito suna masu barka da zuwa gaggaisawa sukayi Sannan suka shiga cikin gida Salma na rike da *INTISAR* Har suka shiga cikin gidan mama ce zaune da kawayenta su biyu cikin faraah suka taryesu kusa da momy aka zaunar da INTI Yan nasihohi suka mata daga bisani suka wuce gidan aunty Salma INTI  zainab da aleeyah sune sauran mutane Kuma anan aka barsu

  Su MAJID sunsha kyau bakadan ba MUHSIN ankon shadda sukayi milk colour shikwa gogan  shaddarsa white colour ce Tasha aiki sosai Sai hularsa da takalma black colour Kai gsky ya hadu ba karya wuri ya cika amma amarya da ango basuzo ba..........



Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

  AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now