BAYAN WUYA part 28

1K 43 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA.....*🌷🌷

  
*[ it torches the herts of the readers based on true life story]*

*writing - by*
*ameenart umar fana (AUFANA)*

🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO....*🌷
    *[onwerd Together]*

*DEDICATED TO - Sainah uthman abubakar (ummun meenal)*

*AM BACK MY FAN'S insha Allah bazaku k'ara jina shuru ba kuma ina godiya over da k'aunar da kuke nuna man Allah ya barmu atare ameeen*

*RAMADAN KAR££M IN ADVANCE* 🌙🌙🌙🌙🌙

*PAGE 135-140*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Duk da wannan wahalar da *INTI* kesha amma sam taki yarda majid yasani sai boye masa take

Kitchen take tana yiwa habibinta special girki ammafa hancin ta a rufe cox batason kamshin miyar amai take sakata

" shikuwa zaune yake a falo yana daure da towel da'alama daga wanka yafito" ta kammala aikinta don haka itama sai tafito falon ganinshi zaune yasa tayi wani kayataccen murmushi Wanda yake dad'a fitar mata da kyanta

tace"my dear harka fito

  "Shima murmushin yayi eh pretty na

chanal ta canza tareda ajiye remote din janyota yayi ajikinsa tareda bata wani zazzafan kissing sannan yace "Niko nace Wai pretty na fuskanci 2days dinnan duk kin canza man kinkara haske ga kuma kayana sun wani kara ciccikowa sannan kuma idan na kusanceki Ji nake kamar lkc nafara kusantarki kullum kara zama new kike Wai miye sirrin yafadi maganar tareda kashe mata ido d'aya 😉

Murmushi tayi tareda boye fuskarta ajikinshi dariya yayi yace pretty sarkin kunya ni bansan yaushe zan cire wannan kunyar taki ba suna cikin haka kawai sukaji k'auri ashe girkin data d'ora masa ne aikwa da sauri tawuce kitchen ta sauke tareda zubo masa anan yamata izini takawo masa diba yayi ya kaimata  abaki aikwa nan take wani Irin ami ya rufeta a toilet din falon ta fada tadinga shekashi kamar zata fitarda kayan cikinta

          Abun yabashi matukar mamaki INTI dama bakida lfy shine baki sanar daniba

"batasami damar yimasa mgn ba rik'eta yayi harta karasa amai ya wanke mata jikinta sannan ya kamata zuwa dakin ta domin tahuta

Dakinsa yawuce yasaka kayansa sannan yadauko kayan aikinsa yafara gwajinta "jininta yafara d'iba sannan yabata wata yar bottle domin tabashi fitsarinta saboda yana wani tinani bata masa musu ba taje tayi tabaahi allurai yamata sannan yabata mgnI aikwa nan take amai yace slm duk saida ta amaye maganin harda ma dan abincinda taci ya tausaya wa matarsa matuka gurin yafara tsabtacewa "sannan ya dauketa zuwa toilet ya wanke mata jikinta ya dauro mata towel sannan yafito da ita ya sauya mata kaya wayarshi ya dauko yakira kanwarsa safiyya tana dagawa yace sis kizo gidana yanzu kinji

"aa bro meke faruwa ne cewar safiyya

lfy sis INTI ce ba lfy kizo kinji'

"toh brother gani nan zuwa

OK yace tareda kashe wayar ya ajiye yazauna kusa da pretty d'inshi yana shafa kanta tareda tausaya mata

Cikin yan dakiku  safiyya takaraso gidan tareda yin sallama Fita yayi tareda yimata umarni data shigo karasowa tayi ganin INTI a kwance yasa ta tausaya mata over majid ne yace'" Sist ki zauna zanje hospital kinji toh bro saika dawo OK yace ya fita karasawa tayi tanayiwa INTI sannu

                    ************     *************

Anyi engagements na zainab da yaya Hussain saikuma surayya da el-ameen alhamdulillah kowa yayi farin ciki sosai da wannan had'in baran ma mama Sarah wacca tsananin farin ciki yamata yawa ayau

Saidai kowa yayi mamakin rashin zuwan *INTISAR* da *ABDUL'MAJID* amma su MUHSIN duk sunje nan take muhsin yadauki wayarsa yakira majid nan majid yafadawa muhsin abunda yake faruwa bayan sun kare ne yake fadawa su surayya INTI ce ba lfy

Bayan an kammala hidimar engage ne kuma Abba Ibrahim ya had'awa d'ansa Hussain kasaitac'ciyyar walima domin tayashi murnar kammala DEEGRE d'inshi anci ansha kowa sai shi masa albarka ake

********* bayan majid yadawo ne safiyya ta wuce gida tinda INTI tadan sami sauki aikwa tana zuwa ta fada momy itadai momy murmushi kawai tayi batareda tace komai ba kusan 10:5pm majid ya karb'o result

driving yake amma murmushi yake farin ciki fal a fuskarsa yana karasawa gida da sauri yashiga gidan yana zuwa ya rungume pretty d'inshi yana sumbuntarta yana sanya mata albarka duk ya dumuimuyeta Sam bata fahimci me yake nufi ba ganin hakan yasa yamika mata result d'in

  tana karantawa ta fahimchi ciki ne na tsawon sati biyu da yan kwanaki murmushi tayi tareda rufe fuskarta da duka hannayen ta

hannun sa yakai yabude fuskar ta tare da cewa *INTISAR* akoda yaushe Ji nake k'aunarki nak'ara shiga zuciyata kunyarki birgeni take murmushinki kara faranta min rayuwa yake ina rokon Allah ya kara hada kawunan mu ya albarkaci abun da yabamu AMEEN tace tana murmushin nan dake kara haska kyakkyawar fuskarta janyota yayi ya rungumeta cikin wani irin farin ciki da k'aunar matarsa

        Dadyn shi shine farkon Wanda yafara gayawa ya tayashi murna

"Sannan yakira momy ya sanarda ita momy abun dariya yabata da mamakin rashin kunya irin ta yaran zamani haka yakira surayya ya fada mata ta fadawa su mama duk wani frnds nasa saida majid ya sanar dasu

Bayan wasu watanni
    Cikin yana bawa INTI wahala sosai haka tayita fama har cikin  yad'an gommata hutunsu ya kare don haka tayi shirin komawa kebbi domin cigaba da karatunta shi kuma majid yaci gaba da aikinsa weekend2 yake zuwa gun INTI yana matukar kula da matarsa lokacinda cikin INTI yakai 7months aka tura su majid Ghana domin Karin ilimi akan kwakwalwa ba karamin damuwa INTI tayi ba aikwa ranar da zai wuce dak'yar aka rabata da majid kuka take sosai tamkar karamar yarinya haka majid suka wuce su INTI suka dawo gida kebbi taci gaba da karatunta ammafa any time suna mak'ale awaya

A yanzu dai cikin *INTISAR* yakai 9months don haka akowane lkc ana duban haihuwa gashi kuma suna exam haka take ta shan fama ..................



Kubiyoni 🏃‍♀🏃‍♀🏃‍♀

  AUFANA for life 🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now