🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
🌷*( it torches the herts of the readers based on true life story)*
*writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO....*🌷
*[ tsintsiya madaurinki daya]**DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (ummun meenal*
_sistu na Aysha A garkuwa Ina tayaki murnar fara book dinki Mai suna HUKUNCIN ALLAH ubangiji ya taimaka maki yabaki sa a Allah ya Kara maki kwazo basira hazaka da kaifin tinani tareda laushin hannu Allah ya Kare mana ke daga magassada da makiya ameen daga Mai kaunarki AUFANA love you with all my heart_😘😍
*PAGE 115-120*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
******** ********
WASU shahararrin mata masu make up aka Kira suka saka *INTISAR* agaba Sai kwalliya suke mata saida aka bata kusan 30 minutes Ana shiryata Har MAJID yafara fitina kiransa dai ake jamaah an cika amma amarya da ango basu karasoba Kiran aunty Salma yayi a waya ta daga kufito da ita gamu bakin kofar gida dariya tayi Sannan tace shikenan gamu Nan zuwa cikin few minutes suka fara fitowa dayake Mota biyu ne daya ta amarya da ango daya Kuma ta kawayen amarya ce aunty Salma da motar ta zata tafi Aysha Kuma MUHSIN yazo da motar sa don haka mijinta zata BI atare suka fito *INTISAR* da kawayenta babbar Kawa zainab da aleeyah ankon wani material sukayi Mai kyau amarya kuwa wedding gown ce fara takalmanta hils ne golden colour da gwaggoronta Sai sarkarta gold ce hadaddiya gaya Tasha make up an tattare mata gashin ta tayi matukar kyau sosai barikallah masha Allah
Karasowa sukayi suka Bude mata motar ta shiga mamaki taji sosai ganin MAJID a zaune duk ya wani Sha Kuna toh shi mema ya kawo shi Nan Kuma me aka masa ne oho tace a zuciyar ta zaunawa tayi da kyau Sannan suka rufe motar juyowa tayi ba tareda ta kallesa ba tace barka da wuni Yaya shuru taji ba amsa hakan yasa ta juyo ta kallesa ashe kallonta ne yake hada ido sukayi Sai taji wata irin kunya ta kamata coz gani take rashin mayafi ne yasa yake kallonta Sai duk taji wani iri murmushi yayi ba tareda yace komai ba ya kamo hannunta yahada da nashi yayi kissing dinsa kunya taji sosai saboda GA abokan sa a gaba kila ma suna kallomsu hakan yasa tafara kokarin kwace hannunta amma Ina ba rikon wasa ya masa ba ahaka dole ta hakura ta kyalesa an karaso don haka yasake mata hannu ya fita Sannan yazagayo yazo ya bude mata ahankali ta fitowa suka jera gwanin ban shaawa tinda suka iso aka shaidawa mutane cewa amarya da ango sun karaso ahankali suke takawa fuskar INTI rufe take da wani net kanta na a kasa yayinda su zainab ke take masu baya tafiya suke dagwass dagwass harsuka karaso cikin wurin ai nanfa aka fara basu pics Kala2 Sannan aka sake Waka na tashi Mai dadin gaske Bayan an taka anyi pics Sannan akace sure su zauna zamansu da 30 minutes aka kawo cake Mai Zane da sunan *INTISAR AND ABDUL-MAJID* wani sassanyar kila Mai taushi Mai ratsa zuciyar Masoya aka saka masu first saida MAJID ya bude fuskar amaryarsa Sannan suka tashi domin yanda cake kowa Sai kallonsu yake cikin birgewa da shaawa *INTISAR* tafara rika wukar Sannan MAJID ya daura hannunsa Akan nata suka yanda cake Diba yayi zai Kai mata a baki Sai Kuma yadan lakura mata shi a dogon hancin ta Sannan yasaka mata a baki itama Diba tayi tasaka masa a baki cikin jin nice pics aka masu na tarihi anci ansha daga bisani aka fara watsewa 10:50pm aka Kare komai su INTI suka wuce gidan aunty Salma aka wuce da ita cikin sauri aka shirya mata cikin wata hadaddiyar atamfa Mai tsadar gaske Sai mayafi takalmanta ba Plat bane Kuma basuda tsini turaruka kala2 Salma tasaka mata su humrah Kam baa mgn nasaka mata su sosai motoci uku su MUHSIN suka zo daukan amarya dasu daya ta marya ce daya Kuma kawayenta Sai dayar Kuma duk Mai zuwa wani sihirtaccen hadin Zuma NE Salma tayiwa INTI Kuma tasaka ta saida ta shanye baki dai tana bata fuska ta shanye dole Sannan suka tashi suka fita Mota suka shiga zuwa raka amarya gidanta Yan mintuna ne suka Isa wani tankamemen gida gate ya bude suka shiga harabar gidan duk interlock ne Sai shuke2 flowers masu kyau wurin tsit Sai kukan tsintsaye ke tashi Kai gidan ya hadu iya haduwa fitowa sukayi Sannan suka shiga cikin gidan ai bangama tsinkewa ba saida suka shiga cikin falo direct bedroom dinta suka wuce basu wani dade ba coz dade yayi nasiha suka mata Akan tazauna da mijinta lfy yi nayi bari na bari shine Zaman aure dakuma hakuri Sannan suka wuce akabar INTI dasu zainab su Sai sunsayi baki zasu wuce *INTISAR* Sai kuka take zainab ko na aikin rarrashi suna haka angwaye suka shigo ango kusada amaryarsa ya zauna basu wani dade ba nasiha suka masu a tsattsaye tareda barkwanci tsakanin abokan ango Dana amarya saida sukayi sayen baki Sannan suka fito INTI rikewa zainab mayafi tayi tana kuka zainab don Allah karku tafi ku barni plss ita din ma kuka takeyi dakyar ta kwace ta fito suka wuce harsun shiga Mota MUHSIN yafito yace am frnd na am yadai Wai cewa nayi abi a hankali fa Naga madam din kwaila ce dukan wasa yakai masa ya kauce yana dariya bakada dama wlh frnd wucewa yayi ya shiga Mota suka wuce MAJID na daga masu hannu saida suka wuce Sannan yakoma ciki Kofar falon yarufe Sannan ya wuce dakin *INTISAR*.........
Kubiyoni 🏃🏼♀🏃🏼♀
AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷