BAYAN WUYA part 13

915 46 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
                       🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

   *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

      *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_WANNAN page din gabadansa na sadaukar dashi ga kawaye na class mates nawa ZULY ZYYN FAIZA ZYYN MERY GULMA AYSHA G/GAJI AND ME AUFANA Kuna raina sosai bazan taba mantawa dakuba Ina kaunarku Ina yi daku irin sosai dinnan Allah ya barmu atare ya Kara dankon kauna a tsakanin mu ameeeeeeen_😘😍


   *PAGE 60-65*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHEM*

   *****  *****  *****
*MAJID* ne yafito suka tashi suna kallon sa baice dasu komai ba yafita yayi abinda zaiyi yasake dawowa ya shiga ahaka dai Har aka Kai 5-6 hours abun yafara daga WA su *INTISAR* hankali amma dayake suna rungume da QUR'AN Sai abun yake masu sauki can saiga MAJID yafito yayo wajensu ganin yayo wajensu ne yasa suka dakatar da karatun suka bishi kawai da kallo wani gwauron numfashi ya fitar yayi shuru kawai yana kallon su tini hankalin INTISAR nema yake yafita a jikinta azatonta Wai mama ta mutu ganin yanda tashiga tashin hankali yasa yayi wani yalwataccen murmushi wanda saida hakoran sa farare tass suka bayyana CONGRATULATIONG yace masu anci narasa alhmdlh komai nrml ai Nan *INTISAR* tayi sujjada GA ubangiji su surayya kuwa kukan murna suke surayya ce tace Yaya MAJID yaushe zaafito da ita muganta murmushi yayi yace autar mama nanda 30 minutes za a fito daita kuganta insha Allah toh tace Sannan suka zauna *INTISAR* farin ciki ne fal azuciyarta Sai murmushi takeyi

6:30PM aka fito da mama zuwa dakin hutu hakan yayi daidai da shigowar Yaya Hussain ganin anfito da mama yasa yabi bayansu komai alhmdlh anyi nasarar cire abun duka dayake kwararrun doctors ne sukayi aikin ankai mama dakin hutu saboda haka su INTI suna duk suna ciki suna jiran farkawarta Sai kusan 8:30pm Sannan ta farka cikin jin dadi su *INTISAR* suka mata komai abinci taci Sannan tayi sallah daga nan coz babu halin tashi doctor yazo yaduba yaga bawata matsala allurai aka mata Sannan Tasha magani *MAJID* ya shigo yamata sannu taitayi masa godiya Har da kuka hanata kukan yayi tareda cewa ai Shima dantane Kamar su *INTISAR* lkc da dama suna mamakin kyawawan halaye irin na MAJID Sam yafita daga cikin sauran yayan masu kudi wadanda ke wulakanta talaka

Ahaka sukaci gaba da kula da mahaifiyarsu MAJID kuwa yana matukar kokari sosai tafannin siyan komai wanda suke bukata yau KIMANIN kwanan su MAJID biyar kenan da zuwa kebbi aikinsu naguda nrml Kuma suna jin dadin aikin


  *****   *****   ******

Yau KIMANIN wata daya kenan da yin operation din mama sauki yasamu sosai don Har ta fara tafiya Ana rike da ita MAJID kuwa sun kammala aikinsu don haka sun koma ABUJA amma fa baitafi ba saida ya tabbatar da su *INTISAR* bazasu bukaci komaiba har yaje ya dawo yabiyawa INTI kudin exam yayi masu sababbin dinkuna harda ZAINAB kawarta yahana su INTI tallah yanzu daga school Sai gida Sai wajen mama rayuwa suke cikin wadata alhmdlh *MAJID* ya siyawa *INTISAR* sabuwar waya phone harda simcard aciki kiranta yake susha love dinsu Allah sarki rayuwa kenan


       *************

*INTISAR* exam ta matso kusa saboda haka karatu ba wasa su surayya kuwa Ana ss1 one week yarage su INTI sufara exam........


Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

   AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now