BAYAN WUYA part 18

844 49 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
                      🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

   *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

   *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_WANNAN page din gabadansa na Yan BOLLYWOOD GROUP ne nakune kukadai ku shoshale abunku_
*MRS ADAM*
*HALYWAT*
*M BELLO*
*RAHAMA NASIR*
*FRND SUMY*
*SIS MARYAM*
*KHADIJA*
*AYSHA MA2 BESTIE NA HALY*
_kunada yawa bazan iya lissafa Kuba amma fa Kuna raina Ina yinku over kusani Kuma kukara sani Ana mugun tare irin a makalkale dinnan fa 😘😍_

  *PAGE 85-90*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEM*

   ******   ******  *****

Shidai MAJID shigewarsa yayi ciki Yaya Hussain ne yazauna yafara bata lbr yanda akayi MAJID yasaka asake sabon gini a gidansu *INTISAR* gabadai an rushesa sabo zaayi mamaki NE fall afuskarta tamarasa dawane baki dawace kalma ce zata godewa MAJID wannan yaro saidai suyi ta masa adduah da fatan gamawa da duniya lafiya murmushi tayi tace Dan Nan wlh narasa mema zaacewa yaronan dariya Hussain yayi yace mama kifadaina cemin Dan Nan ehi baga yarkinan ba kibashi INTI Kaci gidanku naki nadaina cewa din dariya su INTI keyi saboda yana Dan fari shine bata fadar sunansa

Tab lallai mama Sarah 😄 aradu  banda su  sistu BADEEYAH hmm garau garau take fada 🤣 nidai bazan fada ba 🙈😁

        *************

Ahaka dai suka duba  yanda tsarin gidan yake mama tace daki daya zasu dauka karsu lallata masu gida hhhh lolx daki daya suka  Bude suka shiga Shidai Yaya Hussain dama daya suke da yaya MAJID don haka wucewarsa yayi suka shiga dakin domin hutawa

Kwanansu hudu da dawowa Yaya Hussain yafara Shirin tafiya University duk wani Abu dazai bukata Hussain na kokarin siya saidai fiye da Rabin siyayyar MAJID ne yayi

   ***********
Ginin company dadyn MAJID yakai karshe don yanzu komai na Ginin an kammala Kaya ne kawai yayi saura azuba MAJID dady yakira my dady na don Allah kudi nake bukata aturo man son mezakayi da kudi haka my dad wani aiki nake a kebbi wlh plss my dad OK OK naji zaaturo ma tnx tnx alot my dad son kadawo kakoma aikinka fa karka janyowa kanka matsala a aikinka fa toh dad insha Allah nakusa dawowa shikenan kagaida man da hajiya ta zataji insha Allah yh su momy na da my little sis duk suna klw klw agaidasu dad saina Kira mu gaisa OK bye bye ka kula da kanka OK my dad bye haka dai sukayi yana matukar son dadyn sa da yanuwansa shiyasa baya iya Nisa dasu Allah ya hada kansu da yanuwansa suna kaunar junansu sosai

   *******  ******  *****

Duk wani Abu da yaya Hussain zai bukata MAJID ya siya masa shi saura 3 days ya wuce MAJID yace su shirya zasuje gidansu baba barrister wato mahaifin ABUBAKAR abban su *INTISAR* mama cewa tayi bazasu jeba yanda sukayi hakuri zuwa wannan lkc haka zasuyi hakuri Har lkcn da shi dakansa yanemi su shiga gidansa amma yanzu Kam ba Inda zasuje su  INTI kuka suke sosai harda majina suna  rokon mama tayi hakuri suje mama kuka take tana fadin duk nice silar faruwar wannan abun daban nace masa ba da yanzu ya auri zabin iyayensa yana taredasu gashi sanadin haka na rasa mijina masoyina abun kaunata abun alfaharina

Allah sarki mama Sarah haka Allah ya kaddara Kuma babu mahaninsa 😣😣

Mama kiyi hakuri don Allah kidaina Tina abunda yariga da ya wuce cewar Yaya Hussain kenan wanda Shima din kuka yake dakyar mama ta amince suka shirya suka kama hanyar zuwa gidan su baba barrister su INTI ne duka saka masa wannan sunan ba karamin dadi su INTI sukaji ba a motar MAJID suke

   ******  *****  ******

Sun iso gidan gateman yazo ya bude masu suka shiga falo suka fa shiga amma Sam mama takasa shiga coz tana Tina ranar da baba yakoresu ita da habibinta abubakar jin sallamar sune yafito da hajiya mahaifiyar Sadiq still tayi ganin su cikin mamaki dakuma tsoron abunda zai biyo baya coz tasan halin baba sosai takowa tayi ahankali cikin tsananin tsoro still Naga tasakeyi cikin tsananin razana.........



Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

  AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now