BAYAN WUYA part 16

908 42 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*...... 🌷🌷
                     🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

  *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

  *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_this page it's for you my lovely sister my bestie na HALIMATU HALYWAT Ina sonki sosai kina raina wlh Sam ban manta dakeba kawai dai abubuwa NE Sai ahankali amma kina raina wlh inayin ki over inayi dake irin sosai dinnan 💖 I HERT YOU OVER 💖_


  *PAGE 75-80*

*BISMILLAHIR RAHMAI RAHEM*

   *********   ********

DA isar su airport basu wani dadewa ba suka shiga jirgi luuu ✈ Sai SUDAN Allah Mai Iko ashe inada rabon shiga jirgi inji *INTISAR* da take zancen zuci ita kadai su surayya kuwa Sai zuba ido ake Ana kallon cikin jirgi

  Oh 🤔 toh ya kaiya da dankauye yaje birni 🤣 sister maimuna ta biyu kenan au 🙊 no water me woww 😂

Mama da su INTI kujerunsu duk waje daya suke MAJID da yaya Hussain Kuma suna gu daya koda suka Isa su surayya Har anfara bacci ajikin mama alhmdlh sun sauka lfy taxi driver suka samu guda biyu daya su mama ne aciki dayan Kuma su Yaya Hussain da kayan su wata unguwa ce Naga sun shigo ba hayaniya acikin ta kowa yana sabgar gabansa abakin wani kayataccen gida Naga taxi din tayi farking fitowa sukayi gaba daya duk suka tsaya cakk kwallace nagani a idon mama ganin wata kyakkyawar dattijuwa tazo ta bude mofar kasan cewar MAJID ne ya danna bel din gidan itama still tayi acikin fuskar ta kuwa dakagani kasan tsananin mamaki ne tareda da tashin hankali suka bayyana a fuskar ta juyawa tayi tashiga gidan tareda yimasu nuni da su shigo karasa sukayi acikin falon mamakuwa bin falon tayi da kallo matar kuwa ta kawo masu ruwa suka Sha Sannan suka gaisa su *INTISAR* ma sungaida ta amma acikin harsshen nasara ENGLISH ta amsa masu cikin faraah da sakin fuska itadai mama binta kawai take da ido itako ko kallon Inda mana take batayi tashi Naga tayi ta hau Sama coz gidan Hawa biyu NE shigar ta da Yan mintuna Naga wasu kyawawan iyali sun fito wani tsoho NE Sai wani Namiji ashe yayan mama ne tareda matarsa juwairiyya da yayansu biyu aleeyah da amir karasowa sukayi cikin mamaki dubawarda zanyi sainaga kwallah duka a idanunsu tsohon ne naji yace  SARAS   HABIBTI yana bude mata hhannayensa alamar taje aidasauri taisa garesa ya rungumeta tareda sumbuntarta a goshi fadar take ABI na ka yafeman ABI na ka gafarceni nagujewa zabinka Nabi son zuciya da rudar shedan ABI na ka yafeman binti nadade   da yafdmaki duk tsawon shekarun Nan kina Ina ne BINTI na nadade Ina nemanki acikin NIGERIA amma bansamekiba domin ki yafeman  Kuma na fadamaki cewar na yarda na amince da aurenki wani irin murmushi tayi tareda zubar kwallah nan take tabasu lbr duk irin wahalar da suka Sha tin Kan aurensu da ABUBAKAR har mutuwarsa har zuwa yanzu da *ABDUL-MAJID* yakawosu ba karamin tausayi sukaji ba yayan mama EL-AMEN ahankali yatako yana murmushi yazo wajen su *INTISAR* ya sunanki itama murmushi tayi tana sharan kwallah tace *INTISAR* wannan Kuma BADEEYAH amma muna karanta da surayya coz mama tace sunan ummin tane Sai Yaya Hussain shine firstborn duk da larabci take masa bayani Kuma yaji dadi  sosai ganin yar Uwarsa bata yarda yaren taba ahaka dai aka yafewa juna kuma sunyiwa MAJID godiya sosai domin shine silar hadamu

     ****************

Kasaitacciyar walima aka hada wacca tasamu halartar Yan uwan mama don tini sunsami lbr dawowarta kusan fiye da rabi sunzo Sai nan nan ake da su *INTISAR* wacca tasami Kawa Kuma yaruwa ALEEYAH yar amminta Sai yawo suke cikin SUDAN Yaya Hussain kuwa shida Yaya MAJID suna can tareda Ammi el-ameen surayya Kuwa tana wajen takwararta suna shan fira abunsu abun gwanin ban shaawa wlh gida ya cika Sai nishadi ake

Tofa zaafara walima su INTI Ana wajen yawo Yaya MAJID ne yakirata awa tace gasunan tafe are wajen makeup su kaje kusan 10 minutes anajiransu basuzoba saida Ammi ya aika mota aka daukosu lkc da zasu shigo atare suka shigo su  uku NE *INTISAR* ALEEYAH Sai kawar su AMEERA ya Salam zokuga matsanancin kyan da sukayi naki fa kasa dauke idonsa yayi gani yake duk MA tafisu kyau kyanta da haskenta tamkar hasken FARINWATA ASARARIN SAMANIYA ran daren 14-15 GA wata Sai yake ganin duk MA tafisu kyau  duk da suma din fa ba baya ba wajen kyau sanye suke da jallabiyyoyi da Rollin veil red colour habawa gsky ba karya wankan yayi ainun sunsha kyau karasawa sukayi suka zauna aka fara walima

   *********   ********

Anci ansha Kuma ansha nasihohi daga bakin malamai.........

 

Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

  AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now