BAYAN WUYA part 6

1.1K 61 0
                                        

🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
                      🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

     *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

        *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_WANNAN page din gabadansa na MATA MASU AJI GROUP ne nakune kukadai ku shoshale abunku kudin ma na daban ne Ina yinku over kusani Kuma kukara sani Ana mugun tare_🤝

*PAGE  25-30*

*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEM*

      **************
   
       familyn sa sunji dadi sosai da zuwansa Kuma sunji dadin company da dady zai gina sunyi ta fira sosai daga bisani yayi masu sallama ya wuce daga nan Kuma sauran gidajen Yan Uwa yaje ya gaidasu duk Inda yaje Sai yayi masu kyauta da yake dama *MAJID* akwai shi dayawan kyauta Sam bashida rowa gason mutane shidai yawan mgn ne bashida saida yazaga yanuwa Sannan yakoma gidansu da yake dama dady ya gina musu gida anan kebbi koda sunzo Sai su Bude su shiga toh haka akayi MAJID ba gidansu MUHSIN yake zaune ba

Kwanan *MAJID* biyu da zuwa kebbi suka shirya shi da MUHSIN suka fita yawo suna cikin tafiya saiga *INTISAR* da zainab da surayya cikin kayan makaranta na islamiyya da alamu can zasu suna tafiya suna nishadi kowace hijab dinta Har kasa saida suka iso kusa dasu Sannan suka gaidasu MUHSIN ne Kawai ya amsa amma MAJID Kam kallonsu yake shigar su ta birgeshi sosai basu ma San yanayi ba suka wuce abunsu MUHSIN ne yataba MAJID frnd yadai murmushi Kawai yayi kodai Lana ciki ne dariya sukayi suka wuce

     **************
Kwanan *MAJID* biyar da zuwa aka afara aikin ginin aiki akeyi babu kama hannun yaro alhmdlh Kuma komai natafiya nrml yau ne MUHSIN yakawowa *MAJID* ziyara domin yaga aikin Bayan sunfi to ne Sai MUHSIN ya hango *INTISAR* aa frnd gafa yan gidanka can ashe dama tallah suke amma wlh nayi mamaki sosai dakyar kasamu yarinya na tallah Kuma tana zuwa islamiyya amma su gashi sunayi Kuma suna zuwa islamiyya Shima MAJID abun ya bashi mamaki
Murmushi yasake yi wlh frnd tinda Naga yarinyar Nan naji takwanta man Arai idanu MUHSIN yaturo da tsintsar mamaki yanzu frnd duk yanmatan Abuja karasa wacca zaka so Sai Mai tallah Akan titi

Niko nace yo so inaruwansa da kudi ko kyau ko nasaba banda abunka MUHSIN 🤔🤔🤣

     Murmushi yayi yace nidai ita nake so Kuma insha Allah kamin nabar Garin Nan saina fada mata abunda kawai nake so shine ka taimakamin yanda zan Shawn kanta ba tareda wata matsala ba murmushi MUHSIN yayi yace dama wlh tsokanar nayi tashin wacca daga cikinsu kake mgn pointing din *INTI* yayi wlh daka taimaka kuwa saboda yarinyar idan nabaka lbr gidansu saika tausaya musu Kaga shikenan WAHALA TAZO KARSHE tafawa sukayi Sannan suka Isa wurinsu *INTI* abinci sukace asaka masu wanda da ganinsu kasan bashi ya kaisu siya ba saboda kalarsu tawuce ta masu siyan abinci Akan titi kwana uku kenan suna zuwa sayen abinci gunsu *INTISAR* su kansu su INTI abun yana basu mamaki ace gasu hadaddin Yan  gayu masu nera amma suke sayen abinci Akan titi
*WANNAN KENAN*

       *************
*CIGABAN LABARI*
sun Isa school dinsu cikin lkc basuyi letti ba karatu su INTI keyi Sam basa wasa gashi Allah yayi musu basira bakadanba hakan yasa ake sonsu sosai a school din Sam basa wasa da karatu

Kwanan MAJID bakwai da zuwa suka fara hidimar bikin MUHSIN saboda haka basuda zama ginin dady Kuma komai natafiya nrml Ranar da akayi dina da dare Bayan sun dawo suna gidansu MUHSIN a dakinshi *MAJID* yace real frnd baka ban lbr yarinyar Nan ba dakace zaka bani murmushi yayi yace lallai frnd ka kamu  sosai murmushi Shima yayi

MUHSIN NE yace gyara zama kaji hmm inajinka Nan take ya nashi lbr rayuwar su *INTISAR* tindaga auren iyayenta Har yanzu........


Mujezuwa 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

       AUFANA for life 😘😍🌷🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now