🌷🌷 *BAYAN WUYA........* 🌷🌷
🌷*( it torches the herts of the readers based on true life story)*
*writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO....*🌷
*[tsintsiya madaurinki daya]**DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (ummun meenal)*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
_wannan page din gabadansa na sadaukar dashi ga mahaifiyata abar kauna Mai sharan hawaye na Uwa mafi uba koda uba sarki ne kece tauraruwata wlh ba abunda zan iya saka maki dashi saidai adduah ubangiji yagafarta maki yasaka ki acikin rahamarsa ameen ameen my ummi na 💖 LOVE YOU WITH ALL MY HEART 💖_
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷*PAGE 125-130*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
********* ********
40:30am MAJID ya farka ahankali ya janye jikinsa daga jikin INTI toilet yanufa yahada ruwa Sannan yayi wanka ya dauro alwala Sannan yafito jallabiyyarsa yasaka ya shinfida prayermat yatada sallah rakaoi yadinga jerowa Sai kusan 5:15am Sannan ya daina ya rungumi QUR'AN Yana karantawa domin godiya ga ubangiji daya nuna masa wannan ranar Mai tarin sirrika ya mallaka masa abar kaunar sa cikan burinsa *INTISAR* yana Kai ya tsaya yajuyo yana kallon INTI cikin wani irin farin ciki Sai faman murmushi yake bacci take amma tamkar a farke take fuskarta dauke da murmushi motsawa tayi alamar ta farka ido biyu sukayi da MAJID ai dasauri ta kauce ta rufe idonta Wai kunya murmushi yayi yace my pretty ki tashi kiyi wanka kiyi sallah koh kin tashi tayi Kuma tayi banza dashi aranta takecewa
Kai amma wlh maza basuda kunya Kuma basuda tausayi mugwaye ne kadan ta Buda idonta taga ashe baya Nan ahankali ta tashi domin taje toilet ai wata irin Kara ta sake ta fadi kasa saboda tsananin azabar da taji a kasanta abunda yakara tayar mata da hankali shine ganin jini a jikinta dakuma bedsheet din Kan gadon aifa Nan ta Kara rudewa karar da tayi ne yasa MAJID dawowa dakin ganin ta a kasa ya bashi tabbacin tashi tayi domin tayi tafiya dariya yayi yace Wai ke pretty da kina nufin Zaki iya tafiya ne ko kallo bai isheta ba abunda ke damunta shine agabanta dajkanta yayi yamayar Kan Gado Sannan ya wuce toilet ruwan dumi madu sosai ya hada wasu magunguna Naga ya zuba ciki tareda detol Sannan yadawo dakin chakk ya dauke Sai toilet cikin ruwan yasaka ta da sauri ta Mike ta rikesa tareda buga wata irin Kara Kai karfi saboda azabar da taji wani irin tausayin yaji kwallah ce ke zuba a idonta haka dai ya daure yadinga wanke mata wurin saboda jinin yafita tayi kwance tayi shuru da alamu tafara jin dadin ruwan wani irin tausayinta yaji yana ratsa shi ahaka yawanketa tass yanade da towel Sannan yabarta domin tayi wankan tsarki ammafa Har yanzu INTI takasa bude idonta ya fahimci kunya takeyi don haka ya fita ya kyaleta wankan tsarki tayi amma saida takara gasa jikinta sosai Sannan ta dauro towel ta fito ahankali take tafiya coz wurin bai fa warke ba ga bobss dinta namata zafi sosai
Hhhh sunji bakon Abu ai dole suyi tsami 😜🙈
Kitchen ya shiga yahado mata tee Mai kauri tareda soyayyar doya da wainar Kwai dakin yakoma yasameta ta kammala sallah tana kwance Har tafa baccin gajiya murmushi yayi yaje ya dauketa zai maidata Kan gado da sauri ta tashi dariya yamata yace tashi kici abinci koh rufe fuska tayi tana tureshi ni ka kyaleni mugu kawai pretty nine mugu Kuma me namaki ba kaibane jiya inata maka Magiya I saurarana dariya yayi toh yi hakuri tashi kici abinci koh bazan ci ba OK toh kinaso asake yi kenan koh dasauri tace aa zanci yi hakuri harda fa Yan hawaye wainar Kwai yafara bata tareda doya Sannan Tasha tee ta kwanta rufeta yayi da blanket Sannan yafita
**********
Bacci yagagari INTI saboda zaxzabinda takeji makyarkyata take sosai MAJID ne ya shigo ganin yanda take makyarkyata yasa shi karasawa gunta blanket din ya yaye yataba jikinta yayi zafi sosai alamar zazzabi ganin haka kuwa nantake yasashi yin saurin hada mata injections da kyar yasamu yay mata coz INTI Sam batason allura magani ya bata Sannan ta kwanta shikuma yawu ce dakinsa domin ya shirya
Tindaga lkc INTI ta tsorata da MAJID bata Kara amince WA dashi ba coz tana tsoron sa sosai shikuma duk da a matse yake don tinda ya dandani INTI kullm a matse yake kwana Abu Kamar yau kusan satinsu biyu kenan da aure kullum MAJID na daki saidai idan ya fito cin abinci ko zai fita
Toh sabanin yau Kam don ko fitowa ma baiyiba Kamar taje ta duba koh lfy saikuma tafasa a kitchen take tana hadadden girkin ta wanda yasaka duk falon yin kamshi Kamar daga Sama taji sallamar MUHSIN Allah dai yasa da hijab a jikinta fitowa tayi suka gaisa Sannan ya wuce dakin MAJID
Irin yanayin da ya iske MAJID aciki ba karamin daga masa hankali yayi ba ai nantake ya dauko kayan aikin MAJID ya shiga bincikensa cikin kankanin lkc ya gano meke damunsa injections yahada ya mashi Sannan yasha magani saida yasamu yadan ji sauki Sannan yafara masa tambayoyi *ABDUL-MAJID* yakirani sunansa na am ya amsa miye tsakanin ka da *INTISAR* Ina nufin miya hada ku kallon sa yayi da mamaki MUHSIN me kake nufi ne haba frnd karfa ka maidani yaro a bincike da nayi ya nuna yawan Tara shaawarka yaja maka ciwon Mara idan har bawani Abu a tsakaninku taya haka zata kasan ce murmushi MAJID yayi yace frnd bazan boye maka komai ba coz Kai abokinane Kuma kazama aminina MUHSIN tin firt night dinmu INTI ta tsorata dani idan na nuna mata bukatata ta Sai tadinga kuka ita Wai tsoro takeji Kuma zafi take ji
************
Nisa WA MUHSIN yayi yace frnd na fahimci matsalar wayar sa ya dauko yayi dialing wata nmbr..........
Kubiyoni 🏃🏼♀🏃🏼♀
AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷🌷🌷