🌷🌷 *BAYAN WUYA......* 🌷🌷
🌷*( it torches the herts of the readers based on true life story)*
*writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO....*🌷
*[Onward Together ]**DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (ummun meenal)*
_WANNAN page din gaba dansa na sadaukar dashi ga *SIS LAINAT* gashinan ki shoshale Abunki sis na kina raina Sam banmanta dake ba inayin ki over Kuma kinsani kikara sani tabbas fa Ana mugun tare 🤝 irin a makalkale dinnan fa 😄 Kuma I LOVE YOU LOVY LOVY WOLLAHI 😘😍_
*PAGE 130-135*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
****** ****** ******
Wata number yayi dialing cikin few minutes aka daga tareda yin sallama ya amsa suka gaisa Sai yace Hussain kana school ne eh yace plss kazo gidan MAJID yanzu don Allah miya faru NE MUHSIN ince dai lfy ko aa lfy klw wlh kazo dai OK badamuwa ganinan zuwa toh Sai kazo kashe wayar yayi ya zauna yana kallon frnd nasa cikin tausayi
Sallama sukaji anyi a falo INTI ce ta karba tana daga kitchen da sauri ta fito tana cewa oyoyo my brother wlcm wlcm murmushi yayi yace little sis ya kk ya gidan lfy klw wlh shine baka fadaman zaka zo ba koh nayi fushi 😚 dariya yayi yace am sorry little yanzun ma kirana akayi amma insha Allah zan kawo maku ziyara very soon dariya tayi tace to shikenan MUHSIN NE yafito suka gaisa Sannan suka shiga ciki ganin MAJID a kwance yasa shi razana da sauri yace subhanalla MAJID meke damunka murmushi kawai ya iya yimasa Nan take MUHSIN yafayyace masa komai ran Hussain yayi mugun baci Sannan yayi WA MAJID fada Yama zaka tsaya kana biyewa shirmen INTI matar kace fa fita yayi daga dakin ya nufi dakin *INTISAR* fitowar ta kenan sukayi kicibis wani wawan Mari ya sauke WA INTI a fuska wanda yasaka ta ganin jiri ya daga zai sake mata wani MAJID yarike masa hannu haba Hussain kana haukane "kabarni na ballata cewar hussain kafita a dakin Nan zan fita amma wlh kika kuskura nasake jin wannan zancen to saina babballaki Kuma saina fadawa Abba fuuu yafita
Kuka take sosai ta rike habarta da hannunta abayan MAJID ta labe cikin matsanancin tsoro coz tasan halin Yaya Hussain Sam baya daukan raini juyowa yayi ya rungumeta yana rarrashi ahankali MUHSIN na ganin haka yafita karyaga abunda yafi karfinsa 🤣 ALHJ MAJID dama Ana nema 🙊
Rarrashin ta yake yana lashe duk wani kwallah dake zuba a idonta my pretty plss kidaina man asarar hawaye na kinji ko bata ce masa komaiba amma ta tsagaita da kukan fuskarta ya tallafo yana duba wajenda Hussain ya mareta harya dan kumbura yayi ja abunka da farar Fata harshensa yasa yana lashe gun
MAJID fa yakasa controlling din kansa hannunsa yakasa tsayuwa gu d'aya bakinsa kuwa a makale danata wasu zazzafan kisses yake bata wadanda sukafi karfin hankalinta daukan ta yayi chakk Sai Kan gado
Toh fa 🤔 ALHJ MAJID wasa ta canza Zane kenan balle Kuma anyi 2 days baahaduba 🤣
Towel dinda ke jikinta ya cire Shima yacire rigar sa nanfa aka fara kashe ARNA 🙊🙈 kissing yake bata ta koina na jikinki bobss dinta yakama da duka hannayensa yana murzasu son ransa ita kuwa Sai Kara turo masa su take da alamu sakonnin na isarmata murzasu yake yana tsotsar su tamkar wanda yasami lollipop yana tsotsa Sam baya cikin hayyacinsa burinsa kawai ya shige ta aikwa Nan tasaka masa kuka bai saurara mata ba Har saida ya cimma gaci aikwa Nan yafara aikin rarrashi
yauma dai Kamar jiya don bawani banbanci da INTI taji wuya Kam tashata don ko kafarta bata iya dagawa yauma MAJID ne yamata komai Sai sanya mata albarka yake
***************
YAU kimanin 1 month kenan da auren *INTISAR da ABDUL-MAJID* rayuwar aurensu suke Mai tarin farinciki da annashuwa suna matukar kula da junansu sosai yaudai INTI tace sai MAJID yakaita gun momyn shi bai mata musu ba yace ta shirya suje cikin zumudi ta shirya cikin wata hadaddiyar English wax tayi kyau sosai shikam English weres yasaka sunana kyau Shima Sannan suka kama hanya dayake bawani Nisa sosai suka Isa momy taji dadin ganin INTI sosai da yanda suke Zaman lfy Ranar dai wuni sukayi agidan Sai dare suka wuce gida kwanansu uku da zuwa gidansu MAJID suka wuce kebbi state
*INTISAR* Sai zumudi take Sai kusan 4:30pm suka Isa kebbi mama taji dadin zuwan su sosai INTI ta zaga dangi ko Ina taje gidan Abba Ibrahim Kam kwananta uku ba karamim dadi yaji ba ganin yarsa tayi dace da mijin kwarai haka ma gidan baba ALHJ kwana biyu tayi Kuma taje gidan khadija acan ta wuni sunsHappy fira sosai tabata kayan mata masu kyau Kuma ta nuna mata yanda zatayi amfani dasu Sai dare Sannan MAJID yaje ya dauko ta satinsu biyu Sannan suka koma ABUJA cikin kewar gida INTI harda kuka saida MAJID yay ta rarrashinta Sannan ta daina kukan
Rayuwa Mai sauyi yau kimanin 4 months kenan da auren su INTI hutun MAJID ya Kare don haka ya koma aiki wata rana NE INTI na kitchen tana girki saitaji anyi sallama ta amsa tareda fitowa don ganin su waye wayata gani zainab da surayya ai da gudu Tafito ta rungumesu tana murna falo suka iso suka zauna Sannan suka gaisa kitchen din tashiga ta kawo masu ruwa Sannan suka baje a kafara fira nanfa surayya ke Bawa INTI lbr jibi zaayi baikon zainab da yaya Hussain wani irin tsalle tayi takaiwa zainab dukan wasa shegiya kice wayo zakiyi mana koh dariya tayi tace lallai Kam dole ace man Anty dariya sukayi su duka Kai amma wlh naji dadi sosai ubangiji ya sanya alkhairi aciki wannan shine tuwon Mai na kenan dariya sukayi zainab tace bata fada maki dayan ba itama yimata zaayi da Dan Abba Ibrahim Yaya EL-AMMEE Kai don Allah amma wlh nayi murna yau sosai Allah ya Kai rayukan mu musha biki hararanta zainab tayi tace Sai munsha na bikin sunanki dukan Wasa tayi mata ke ni wlh banida komai fa hmm toh munji idan tayi wari dai maji wuni sukayi ranar suna shan fira Kamar karsu rabu saida MAJID yadawo Sannan ya maidasu gida dayake gidan abban zainab suke
Yau Monday MAJID yaje aiki tin jiya *INTISAR* ke Fama da zazzabi amma Taki fadawa MAJID a ganinta zazzabi ne Kawai amma saitaga akasin haka abun Sai karuwa yake GA amai da takeji GA shi Sam bata iya rike yawu a bakinta.............
Kubiyoni 🏃🏼♀🏃🏼♀
AU FANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷