BAYAN WUYA part 20

977 46 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
                       🌷

*( it torchs the herts of the readers based on true life story)*

   *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO......* 🌷

[ *tsintsiya madaurinki daya*]

     *DEDICATED TO - Hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_WANNAN page din nabadashi GA Masoya manzon Allah ( s.a.w) gashinan nabaku shi saboda kaunarda kukeyiwa fiyayyen halitta zababbe wanda akayi duniya da lahira domin shi ya Allah ka Kara muna son manzon Allah ameen ya rabbi izzati Wal kuwwa_ 👏👏👏



  *PAGE 95-100*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

wata ranar Saturday ne MAJID yadawo daga office kasancewar yau basuyi operation ba persons ne Kawai yaduba shiyasa yayi saurin dawowa da wuri dady yasama afalonsa gaidashi yayi ya amsa ya masa umarni da yazauna yazauna cikin girmamawa kusan 15 minutes baice komai ba dady Kuma karatu yake da glass a idonsa can dai dady ya aje karatunsa ya kalli MAJID my son lfy dai ko murmushi yayi yana Sosa keyarsa Kamar wanda yayi karya am... am.. dama dady batun mgnr yarinyar da nakeso ne shine nace Bara namaka mgn don aje a nemaman aurenta murmushi dady yayi yace son bako kunya koh murmushi yayi yana shafa lallausan Suman kansa OK toh shikenan on this month insha Allah zamuje kebbi gabadaya Kaga daga nan Sai ayi baikon koh yakarasa yana murmushi tareda kallon Dan nasa OK dad tnx alot Allah ya kaimu ameen ameen son

  Fita yayi yawuce fart din momy yasanar da ita yanda sukayi da dady itama tayi murna sosai haka ma yanuwarsa safiyya nantake takira aunty Salma tafada mata komai ba karamin jin dadi tayi ba kiransa tayi ta tayasa murna

Niko nace toh 🤔 tinma baayiba inaga anyi 😁

  ******  ******  ******

EXAM dinsu INTI tafito Kuma masha Allah tayi kyau sosai don *INTISAR* 9 credit tasamu aikwa Abba baiwani bata lkc ba yanema mata admission a FBUK KALGO abunka da manya ba tareda bata lkc ba yasamu acikin satin ya shirmata aka kaita school tafara karatu tareda yaruwarta babbar yarsa ta Kira MAJID ta fada masa baiso hakan ba yaso ace Sai anyi bikinsu Sannan ta fara karatun amma yazaiyi dole ya hakura

ZAINAB ma exam nata yayi kyau sosai amma saidai Kash 🤦‍♀ kanen mahaifinta yazo yadauketa ya tafi da ita lkc da INTI taji tayi bakin ciki sosai yanzu Inna kawai aka bari itama Zainab bataso tafiyar ba amma yazatayi dole NE ta tafi

Company dady fa yafa aiki sosai nrml komai yake gudana andauki ma aikata dayawa kusan 150 aka dauka da masu digiri da masu diploma dady ya gida wannan company ne badon komai ba saidon yaragewa matasa Zaman banza Kuma alhmdlh anrage Kam

Su dady anzo kebbi amma bada MAJID ba coz aiki ya masu yawa a office Sai daga baya zaizo shi kanin dady ne yasaka ranarda zaayi Ranar jumaah idan andawo daga sallah Sai ayi engage din haka koh akayi ankira gidansu INTI anshaida masu ba karamin farin ciki sukayi ba coz gidansu MAJID gidane da kowanne family zaizo hada zuriah dasu don haka basuyi wata2 ba suka amince tin saura   2 days AHMAD yaje yayi order din abinci a restaurance yawan gaske Kuma Mai tsadar gaske nantake aka  shadaiwa yanuwa da abokan arziki kowa  yayi  farrinciki  sosai

   *********   *********

*RANAR JUMA'AH*

wasu dalla2 mototi Naga sun tsaya agaban  gidan baba sankai guda 8 su dadyn MAJID ne da yanuwansa babban  falon gidan akamasu akamasu iso woww ya kayatu sosai komai ansaka aciki GA abinci kala2 an karbi  su dady sosai shikansa dady abun ya matukar birgeshi irin yanda ake haba2 dasu angaggaisa Sannan akayi adduah da  salati  ga fiyayyen halitta Sannan aka gabatar  da abunda yatarasu cikin farinciki Abba Ibrahim yabada yarsa INTI  kanen dady alhj isma'il ya karbawa dansa MAJID anyi baiko { engagement} na *ABDUL-MAJID MUKHTAR da INTISAR ABUBAKAR MUSTAPHA* alhmdlh tareda saka lkcn biki nanda 5 months coz zaahade ne dana yar uwarta yar baba Ibrahim anci ansha cikin nishadi da farinciki daga bisani su baba suka raka su dady Har gun motocinsu sunshiga suka wuce Sannan suka dawo cikin gida suna shaidawa su hjy yanda akayi sunyi murna sunyi farinciki coz lkcn da aka saka na bikin daidai yake da hutunsu INTI Nan take surayya takira su INTI tafadamasu aikuwa murna da tsalle suka dingayi

Oh ni ameenartu yaran zamani ba kunya koda yake kuyi abunku haka manyanku sukayi su sister maimuna ba au 🙊😂😂

Ankammala komai na gidansu INTI don haka baba alhj yazuba masu komai aciki ansaka masu tiles aciki da komai dai na more rayuwa mama haka take gani Kamar a mafarki Ina ma ace abubakar dinta na raye dayayi farinciki Shima su mama sun tare a sabon gininsu Sai godiya suke ga ubangiji domin shine ke canzawa mutum rayuwa daga wuya zuwa dadi

Ranar wata litinin ne mutan Sudan suka bakunci KASAR Nigeria tareda jagorancin abokin abubakar na Sudan Tabb farinciki agun mama baacewa komai.............



Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

  AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now