BAYAN WUYA COMPLETE

1.8K 63 13
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA......*🌷🌷

*[ it torches the herts of the readers based on true life story]*

*writing - by*
*ameenart umar fana (AUFANA)*

🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO....*🌷
*[ onward Together ]*

*DEDICATED TO - sainah uthman abubakar (ummun meenal)*

*RAMADAN KR££M IN ADVANCE*🌙🌙🌙🌙🌙

         
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
            
  
                  🌷🌷🌷🌷🌷
*PAGE 140-145*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Zama da kyar tashi dakyar
"Wata ranar Tuesday ne INTI ta tashi ba lfy haka dai tadinga juriya har taje school

      Frnds nata sunga canji dasuka tambaita saitace masu bakomai kasan INTI da zurfin ciki da haka har suka shiga exam suna cikin exam ne abun yamatsa mata sosai akwai wani dayake akusa da ita tinda suka fara yalura da ita ahankali yamata mgna

"Hjy lfy
dakyar tasamu cemasa banida lfy wlh " ayya sannu zaki koh iya yin exam eh zan iya dakyar tasamu suka kare gida ta wuce koda taje tasami surayya takammala mata komai dakinta ta wuce tayi wanka sannan tafito kan gadonta ta zube tanata shan fama har akayi sallar azahar tanata fama tintana dauriya bun har yafi karfinta

       Koda surayya tashigo ta tarar da halinda yar uwarta take ciki bakaramin tashi hankalinta yayi ba da sauri takarasa kusa da ita

Aunty INTI meke damunki ganin wasu ruwa masu kama da jini abayanta yasa hankalita yakara tashi dasauri ta fita tadauki wayarta takira momy matar Abba Ibrahim aikwa bata wani bata lkc ba tazo ganin irin yanayin da yarta take ciki yasa itama tsorata bata jima ba Abba yazo

Basu wani bata lkci ba suka federal medical center birnin kebbi cikin hanzari noses suka karbeta sai labour room tinda surayya takira majid ta gaya masa hankalinsa yakasa kwanciya time by time yakira ace masa da saura

                       Abu kamar wasa fa wahala iya wahala INTI tasha tintana iya nishi hartakai takasa wajen 6:15pm Majid ya iso Nigeria direct kebbi yazo koda tsananin mamaki ne yacika su momy baiwani damuba shi burinsa kawai yaga pretty shi

Shi a cwarsa wai laifin doctors ne
Kai kajimin majid kamar su zasu sakata ta haihu hmm
Labour room din yashiga abunka da kwarar'ren likita sai basu hana shiba ganin yanayinda matarsa take ciki yasashi zage dantse domin taimakonta

Baifi 30minutes da zuwa ba Allah yayi ikonsa
*INTISAR* ta santalo kyakkyawan yaronta mai kama da mahaifinsa murna da farinciki agun majid ba'a magana saida Nourse suka karbe yaron daga hannunsa suka yanke cibiya sannan yafito daga dakin yacire handsgloop dinda ke hannunsa karasawa yayi gunsu Abba Hana shafa kai  tamkar makaryaci yana shai damasu INTI ta sauka lfy tasamu da namiji

"Sunyi murna sunyi farin ciki sosai

Lokacinda aka fito dasu domin zuwa dakin Hutu aikuwa nan fa majid yadinga nuna rashin kunyarsa a fili rungume yake da INTI yana bata abinci wacca ita duk kunya ta rufe saida yatabbatar da ta koshi sannan yabarta ta kwanta kan yaronsa ya dawo Wanda yaketa baccinsa karbansa yayi yamasa huduba tareda masa kiran sallah sannan yamikawa momy shi

Wajen 8:20pm aka sallamesu suka wuce gida gidan Abba Ibrahim aka wuce da ita koda suka isa gidan yacika da yan uwa da abokan arziki su zainab su aysha matar muhsin dayake suna garin duk sun iso hjy kaka kuwa cewa tai ita sai dai akai mata babyn amma bazasu zoba haka kuwa akayi

Da dare kowa ya watse INTI na kwance momy tashigo cikin fara'a take fada mata *ABDULMAJID* yazo yana falo

Wasu kaya tasake sauyawa tareda feshe jikinta da turaruka sannan tasaka hijab ta fita koda ta isa yana zaune rike da yaronsa sai kallonsa yake yana witsil witsil cikin sallama ta isa sannan tazauna tareda masa sannu da zuwa jiyowa yayi yana kallonta kusa da ita yazo yahada su yadinga masu pics

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 19, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now