🌷🌷 *BAYAN WUYA*....... 🌷🌷
🌷*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*
*writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)**DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*
_na sadaukar da wannan page din gabadansa ga mahaifina abbana abun kaunata nayi rashin ka Ina sonka sosai wlh Allah ya hada FUSKOKINMU a aljannar FIRDAUSIL AALA AMEEN 💖 I LOVE YOU ALL WHITH MY HERT 💖_😘😘😘😍
*PAGE 65-70*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEM*
****************
KARATU suke sosai yanzu Kam cikin natsuwa da kwanciyar hankali take karatunta a duk lkc da ta tinada samun lfy mama wani irin farinciki takeji wanda itama kanta bazata iya misalta shi ba kusan duk bayan 3 days Sai *MAJID* yakira yaji lfy mama, Watan mama 2 cif a hospital tana jinya Kuma alhmdlh sauki yasamu saboda haka suka sallameta taje gida ta karasa jinya acan tasami lfy Sai kyanta na larabawa wanda wahala ta boyar duk ya fito dakaganta kasan tasami lfy
Yoo banda abunku koni aka aje bana aikin komai saidai ci ai dole ne nayi kyau 🤣🤣
Alhmdlh mama sun dawo gida anci gaba da jinya yayinda su *INTISAR* ake zuwa makaranta kusan duk Bayan 3 days Sai MAJID yakira su gaisa da mama daga baya Kuma susha firar su da a bar kaunarsa
Su INTI anfara exam baji ba gani Kuma nrml ba wahala sosai kwanan su hudu da farawa wata ranar ALHAMIS ce mama na waje tana hutawa surayya na wanke kwanuka *INTISAR* kuwa tana karatu kusa da mama saisukaji tsayuwar Mota abakin kofar gida sallama yayi tareda shigowa ciki da murmushi dauke afuskarsa aa manyan baki kegaremu yau *ABDUL-MAJID* wannan tafiya haka ba sani murmushi yakarayi yakaraso ya risina ya gaida mama cikin ladabi Sannan yatambaita jiki alhmdlh naji sauki sosai wlh ya iyayenka da kannanka duk lfy suke lfy klw suke Yaya MAJID sannu da zuwa auta yh kk ya school lfy klw ince dai Ana karatu koh eh wlh Yaya munayi sosai toh da kyau sannu da zuwa Yaya MAJID Sai yanzu kika ganni murmushi kawai tayi zama yayi shikam sunata shan firar su da mama Sai da akayi sallah Sannan yatafi masallaci *INTISAR* tana ganin yafita ta aika surayya tasiyo mata juices masu dadi da Swan water ta shirya masa Dan abinda zaici Sannan taje tayi sallah
Bayan yadawo ne tamasa iso Inda ta shirya masa komai ba karamin dadi yajiba ganin komai nrml bajewa yayi yaci abinsa yasha ita dai fita tayi Wai kunya takeji
Hmm jaira kinajin kunya kike waya dashi 😒😒😏😏
********** ********
BAYAN yaci ya koshi Sannan yakirata shigowa tayi cikin sallama tareda Kara gaidashi ya amsa cikin jin sweet my love Ina kewarki sosai murmushi tayi ba tareda tace komai ba am nace ya jikin mama ta warke alhmdlh Sai godiyar ubangiji toh madallah kefa Ina muka kwana murmushi tayi tace Inda muka tsaya dariya yayi sosai mgnr ta na mugun birgeshi ohhh jifa Ina nema namanta ki fadawa Hussain yasamu admission a university dake ABUJA acan yasamu idanu ta zero masa Kamar zasu fado aikuwa me zaiyi idan ba dariya ba don Allah karki batamin my beautiful eyes kinsan fa inaji da kyawawan eyes dinan naki kunya ce takamata ta rufe idanunta mamakine fal afuskarta dakuma murna da farincikin cikar burin mahaifinsu Nason suyi karatu Mai zurfi kukane ya subuce mata ai da sauri MAJID ya tashi daga giciyenda yake lfy dai my love miya sameki Mike damunki plss stop crying mana ahankali ta share hawayenta tace YAYA MAJID natina ne da abbana tin kamin yarasu yake cewa da yanada hali da dukan mu Sai munyi karatu Mai zurfi Kamar yanda suma sukayi amma Kash mutuwa da talauci sun hana cika wannan burin kwalla tasake sharewa ta kallesa YAYA MAJID bansan dawane baki konace dawace kalma zanyi amfani na gode maka ba ka taimake mu alokacinda muke tsananin neman taimako ubangiji Allah ya biyaka ya saka maka da mafificiyar sakayya Allah ya tsareka daga sharrin masheranta yakara daukaka ka da arziki na halak ameen my wife Kai gsky naji dadin wannan adduar taki Allah ya karba ameen tace am saura exam nawa ku Kare hudu tace dakyau dama so nake idan kun kammala daidai kamin Hussain ya tashi wucewa school zuwa lkc Kuma mama takara samun sauki Sai muwuce SUDAN arazane ta dago murmushi yasakar mata tareda daga mata Kai Sannan yace nasan *INTISAR* dole kiyi mamaki amma nikuma haka nake idan inason Abu toh dole nayi bincike akansa bazan boye makiba *INTISAR* naje SUDAN Har gidansu mama nake Naga abi da ummin mama Kuma Naga Mai kama dake yar abbunkice yayan mama sunanta SUMAYYA idan munje itace kawarki wani irin murmushin farinciki Dana murna ne tayi nagode sosai Yaya MAJID Shima murmushi yayi Sannan Naga yafito da wata cover da alamu dai ta zobece ya mikawa INTI ahankali ta karba Sannan ta Bude wani hadadden zoben gold ne godiya tamasa wani Naga ya sake daukowa ya bude amma shikam na azurfa ne yajika mata tareda hannun sa alamu tasaka masa karba tayi tasaka masa Shima ya karbi Nata yasaka mata ya kalleta yayi murmushi yace wannan shine ENGAGEMENT namu
Fira sukayi sosai yakamata lbr gidansu safiyya kanwarsa itace sa ar *INTISAR* aunty Salma kuwa tasake haihuwar ya mace Kuma tace idan bikinmu ya tashi ita zataje DUBAI tahado kayan lefe murmushi INTI tayi aranta tace Allah sarki Wai yau itace akecewa hadin lefenta bama a NIGERIA zaayi Shiba rayuwa kenan Mai sauyi daga WUYA ZUWA DADI........kubiyoni 🏃🏼♀🏃🏼♀
AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷