BAYAN WUYA part 12

1K 46 1
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*........ 🌷🌷
                      🌷

*( it torchs the herts of the readers based on true life story)*

   *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

      *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*


_this page it's for you my twins na my hussy na kina raina wlh ban manta dake ba gashinan naki ne kekadai ki shoshale Abunki Sai yanda kikaga dama dashi saboda kedin ta dabance kina Raina inayi dake irin sosai dinnan 4EVER insha Allah 🌷🌷I HERT YOU MY HUSSY NA 🌷🌷_


     *PAGE 55-60*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHEM*

   ******************

wani irin shoc sukaji su duka Kuma a lkc daya janye jikinta tayi ba tareda takallesa ba tajuya zata tafi da sauri yashawo gabanta ya risina a gabanta tareda rike hannayenta duka biyu am very sorry my lovely one kiyi hakuri kimin afuwa wlh uzuri ne yahanani zuwa gareki amma yanzu gani nazo gareki kimin afuwa don Allah insha Allah haka bazata sake faruwa *ABDUL-MAJID* ta Kira sunansa cikin mamaki na am yace dama zan sake ganin ka ai tini nadebe tinanin sake ganin ka arayuwa ta kiyi hakuri my love Nima bahaka naso ba yanayin aikin mune yanzu ma wani aiki ne mukazo yi anan but meya kawoki a hospital dinnan Kuma miyake damunki Diba idanunki duk sunyi ja suncanza Kala alamun kinsha kuka sosai wani sabon kukan ta fashe masa dashi bata boye masa komai ba tin Bayan lkc da yatafi ya barsu irin damuwar da tashiga na rashin sa dakuma rashin lfy mama

Bakaramin damuwa yayi ba sosai Sannan yace kidaina kuka *INTI* na insha Allah komai yakusa zuwa karshe batace komai ba Sai sharan kwalla take ki daina kukan Nan mana murmushi tayi wanda yake Kara haskaka kyakkyawar fuskar ta muje Naga doctor din OK tace Sannan suka kama hanya tare a tare suka jera suna tafiya acikin hospital din wowwww zo kiga irin kyanda sukayi Kamar mata da miji Sosai suka dace da juna

     ***************

DIRECT office din doctor suka nufa suna shiga yayi dariya yamika masa hannu sukayi musabaha frnd yanzu kuka shigo eh wlh Bayan sun gaisa yace frnd nawa ne kudin OPERATION din maman yarinyar nan kallon *INTISAR* yayi Sannan yafitar da numfashi Mai nauyi wlh frnd matar tana bani tausayi sosai saboda tana cikin wani Hali nasani doct nawa ne kudin yakatse shi ATAKAICE naira DUBU dari ne Sai Kuma ishasshen jini da saura kadai sani saboda Kai doct ne  ok tnx frnd Bara naje na biya koh OK tnx ya tashi Sannan yadubi *INTISAR* yace madam muje koh binsa tayi batareda tace komai ba wajenda ake biyan kudi sukaje batare wani bata lkc ba ya biya naira DUBU DARI BIYU saida suka masa mgn Sai yace komai banaso a bukata harda jini Asia akawo nanda 30 minutes abunka da manya cikin hanzari aka amsa masa wucewa yayi INTI na biyo dashi Kamar kaska bata iya ce masa komai ba saboda tsananin mamaki dakuma farin ciki kawai biyata take saida yace mata shiga gaba ki nuna man dakinda mama take bata ce masa komai ba tashiga gabansa tafiya suke yana kallon ta agabansa Har suka iso dakin murda kofar  tayi a hankali tashiga tare da sallama Yaya Hussain ne zaune shi kadai yayi tagumi yanata tinani banma San  sun shigo ba saida *MAJID* yadafa sa Sannan yadawo daga duniyar tinani murmushi yayi tareda tashi suka gaisa da MAJID Hussain karage damuwa karka Jawa kanka matsala hmmm kawai yace Sannan ya matsa masa ya zauna no no ba zama zanyi ba zanje aiki ne Kar anemeni nasamu matsala OK bakomai wlh mun gode sosai kallon INTI yayi yace my love saina dawo ko murmushi kawai tayi wanda yake Kara mata kyau idan tayi shi Sai dimfull yafito fita yayi Sannan ta zauna ta fadawa Yaya Hussain biyan kudin da MAJID yayi na operation din mama aikwa baisan lkc da yayi sujjada GA ubangiji ba saboda tsananin murna da farinciki saida yadago Sannan ya kalli *INTISAR* wacca ke kallon sa tana dariyar farin ciki zama Shima yayi yakama hannun ta little sis bansan Dame zamu saka wa MAJID dashiba Abu daya nake ganin Kamar idan mun masa zaiji farinciki Kamar yanda muma ya saka mu kallon sa tayi tace menene shi Yaya *INTISAR* Yakira sunanta na am inajinka Yaya don Allah ki yarda ki auri *ABDUL-MAJID* murmushi tayi tareda rufe fuskar ta na amince Yaya coz bazakamin mummunan zabi ba toh nagode


    *******    *******

An saka Ranar da zaayiwa mama tiater ranar TUESDAY don haka yanzu anan Yaya Hussain yake kwana *INTISAR* Kuma Sai sun dawo daga school idan sun kammala aiki Sannan tazo SURAYYA Kuma taje tallah ahaka sukeyi kullum

Yau TUESDAY 10:20am zaashiga da mama tiater saboda haka yau su *INTISAR* suka ki zuwa school harda ZAINAB kawar INTI Duk suna nan a hospital din Sai fira suke amma daka gansu kasan suna cikin damuwa ahaka suke Har time din shiga operation yayi norses NE suka shigo Sannan suka ce su *INTISAR* su fita zasu shiryawa mama zuwa tiaterroom fita sukayi zuwa 20 minutes aka fito da mama zuwa tiaterroom hannun yayanta takamo tahada da nata sumbacesu Sannan tace Allah ya albarkace ku bata Kara wata magana ba aka wuce da ita tiater 10 minutes dashiga da mama saiga *MAJID* ya iso yanata sauri ya shiga  tiater room din masallacin da ke hospital din Nan Yaya Hussain yaje yana rokon ubangijinsa saa yayin da *INTISAR* da zainab da sumayya kuwa suka rungumi QUR'AN suna karantawa domin neman sa'a

       Kusan 4-5 hours Ana Abu daya doctors Sai shiga da fice suke amma shuru bawani labari..........




Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

    AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now