🌷🌷 *BAYAN WUYA*....... 🌷🌷
🌷*( it torches the herts of the readers based on true life story)*
*writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*🌷 *INTELLIGENT WRITER'S ASSO...*🌷
*[ tsintsiya madaurinki daya]**DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (ummun meenal)*
_up up my momcy na kina kamshi muna binki da humrah gsky kina matukar shoshale mu kina ji damu kina sangartamu a book dinki na GIMBIYA LINDA ubangiji dai ya kiyaye mana ke ya kareki da kariyarsa Allah ya Kara maki basira hazaka kaifin tinani da laushin hannu ameen 💖 LOVE YOU WITH ALL MY HEART 💖 OUR DOTALLE AUFANA 🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*PAGE 120-125*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
*****************
kofar falon ya rufe Sannan yakarasa cikin dakin INTI tareda yin sallama zaune take a tsakiyar gado fuskarta rufe da mayafi pink colour karasawa yayi ya zauna a kusa da ita ahankali ya Kira sunanta *INTISAR* bata dagoba Kuma bata karba ba jin shurun da tayi ne yasa yakai hannun sa ya yaye mayafin woww masha Allah tubarrikallah tsarki ya tabba ga wanda ya halicci wannan kyakkyawar halitta amma saidai Kuma madaukakiyar wannan halittar kuka take Shima bata fuska yayi irin yanda keyi idan zasuyi kuka 😩 Wai Shima yin kukan zaiyi abun dariya yabawa INTI Shima dariyar yayi ganin ta saki ranta umartatta yayi da ta tashi suyi sallah bata masa musu ba tabi bayansa toilet suka shiga yayi alwala Sannan itama tayi ta fito sallah ya jasu sukayi rakaah biyu domin godiya ga ubangiji da yanuna masu wannan rana ta farin ciki agaresu ahankali ya juyo ya dora hannun sa Kan goshinsa yamata adduoi Sannan ya dauke itadai tana zaune tayi shuuu shi abun nata ma dariya yake basa da kansa yaje kitchen ya dauko plate da cups yazo ledar da shigo da ita itataga ya dauko ashe kaza ce da freshmilk ya zuba masu Sannan yamatso Har kusa da ita yace taci kin ci tayi yayi2 Taki ci
Kai INTI kazar ce bazakici aradu kawo ta Nan yanzu agama mata aiki wollah 🤣 gamu da manyan kuraye agida su hjy maimunatu 🙊😂
Duk yanda MAJID yaso INTI taci kazar kinci tayi daga karshe ma tashi tayi tayi cikin falo TSARIN gidanta take kallo da irin dukiyar da iyayenta suka narka mata 4 bedrooms ne da 3 falos Sai kitchen biyu da store a Bayan gidan kuwa wani hadadden lambu ne Mai cike da kayan marmari wurin hutawa kenan wajen tsitt yake Sai kukan tsintsaye dake tashi a kasa Kuma greens carpet ne core sharr harabar gidan kuwa duk interlock ne a gefe kuwa wajen farking motoci ne gasunan galls 2 na MAJID juyowa tayi zata koma ciki sau sukayi kicibis da MAJID wani irin shokk sukaji saida tayi saurin ja da baya murmushi yayi yace muje mu kwanta dare yayi koh daga masa Kai tayi alamu toh ciki suka wuce direct dakinta suka wuce wata Nightgown ya mika mata fara ce Sannan yace kiyi wanka ki saka yana fadin haka ya wuce binsa tayi da kallo ba tareda tace komai ba
********* ********Dakinsa ya shiga wanka ya fada Sannan yafito yayi Shirin bacci ita ma wankan tayi ta shafe jikinta da sihirtattu mayukkan ta tareda humrah dinta wacca Aysha matar MUHSIN ta hada mata Sannan tasaka turare Mai kamshin gaske rigar ta dauko tasaka Sannan ta kalli kanta a glass mirror wow gsky tayi mata kyau sosai saidai duk wata sura ta jikinta abayyane take kunya ce ta kamata ta dauki hijab zata saka shiga MAJID ya shigo
Still yayi ganin pretty dinshi cikin wata hadaddiyar Nightgown wacca yake mafarkin yaga matarsa tasaka da kansa yasiya mata su kala2 saboda yana so karaso WA yayi kusa da ita cikin wani kayataccen murmushi hogging dinta yayi tareda bata wani zaxzafan kissing a wuyanta nokewa tayi ta rufe fuskarta da duka hannayenta Wai kunya take ji daukanta yayi chakk Kamar baby yakaita Kan gado fitilar dakin ya kashe Sannan yadawo Kan gadon a tsorace INTI ta tashi zaune zata fara kuka ahankali ya janyota a jikinsa ya fara kaimata zafafan kissing kuka tafara masa Wai ita tsoro take ji ya daina badon yasoba ya kyaleta suka kwanta amma Sam bacci ya gagari idon INTI coz atsorace take
Bacci barawo ne yasace INTI shikuwa naki abun nema yasamu yaci gaba da gashi basuya can cikin bacci INTI taji Ana murzarta a tsorace ta Bude idanuwanta yana fuskantar ta tashi yayi saurin hada bakinsu go daya wani Salon tsotsa yake mata tamkar Mai tsotsan lollipop hannayensa sun kasa tsayuwa go daya a jikinta kissing yake bata ta koina na sassan jikinta musamman cibiya da wuyanta rigarda ke jikinta yake kokarin cire mata amma jikinsa Har bari yake ita ma haka da kyar yarabata da rigar jikinta Shima Kuma ya cire tasa fuskar sa yafara gogawa a tsakanin kirjinta bakin INTI ya mutu ba kuka coz sakonnin MAJID na isar mata Sai gantsarewa take tana Kara turo masa bobbs dinta shikwa naki abun nema yasamu Nan fa yacire WA INTI bre da pant dinta kokarin hanasa take amma Ina MAJID yafara Nisa tsotsar Kan 🙊 mamanta yafara 🙈 tsotsar su yake tamkar Mai tsotsar lollipop
Wayyo mami da momcy na 🙈 kuyi hakuri sis zainab ma2 fadila ce tace nayi abuna amma na daina 🙊🙈
Tsotsarsu yake son ransa ita kuwa abun namata sweet sosai don haka bata hanasa ba canfa salon rawa ya canza MAJID nema yake ya shiga *INTISAR* Sam baya cikin hayyacinsa nanfa INTI tafara kuka tana Kiran Yaya MAJID kayi hakuri Sam MAJID baya Jin ta yafa tsunduma tsundum acikin babban kogin nishadi na babban birnin ma aurata aikinsa yake ba wasa nanfa INTI tadinga kuka tana bashi hakuri
Yau dai *INTISAR* MAJID ya kwace budurcinta aikwa Tasha wuya tinta na kiransa hartafara dukansa tana kuka daga karshe takasa kuka kwallah sun Kare mata kwance kawai take idanuwanta a rufe tamkar Mai bacci tayi kuka tayi kuka Har ta godewa ubangiji lkc da yasamu natsuwa Sannan ya sauka daga jikinta janyota ta yayi a jikinsa yana rarrashi Sannan yajawo masu blanket yarufesu asuba tagari.........
Kuniyoni 🏃🏼♀🏃🏼♀
AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷