BAYAN WUYA part 4

1.2K 65 0
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*......🌷🌷
                    🌷

*(it torchs the herts of the readers based on true life story)*

     *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

          *DEDICATED TO-hussaina Usman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_WANNAN page din gabadansa na yan AMINAN JUNA GROUP ne nakune kukadai Ina godiya sosai da adduoinki agareni nagode sosai Allah ya bar zumunci Ina yin ku irin sosai dinnan_

_muje zuwa Anty maimoinath kina bamu nice and sweet a book dinki na BUSHRAH haka kika bamu a HUBBY toh muna godiya cike da buhu sis ummu Bashir naki kalar na dabanne kina matukar shoshale a books dinki banfa manta dakeba hajajju badeeyah beauty queen aradu kina bamu nishadi a book dinki na YAN GIDAN HAYA muna shan dariya sosai naki Salo na daban ne mlm habiba hubby Ina yinki over kina bamu nice a book dinki na SAMEERA jamu muje auntyn mu Uwa kike maba da mama Kinga jiya Kinga yau muna fatar gobe ma kigani naki kalolin na dabanne Anty Aysha a garkuwa Allah ya barmu ku yakuma tsare muna ku ameen_

*PAGE 15-20*

*BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM*

Ahalin  yanzu gidan abubakar rayuwa suke acikin wahala ganin irin wuyarda suke Sha ne yasa SARAH mama tayi dabarar fara sana a duk da abubakar bayaso amma dole yasa yakyaleta saboda yanzu anan abincinsu yake gwara ma Hussain  yana fita yana dan aikinsa na kwadago yana samun taro sisi domin arufawa Kai asiri yanzu abubakar ko fita ma bayayi saboda kasuwar ma ba ciniki yanzu ma kwata2 ciwonsa yahanasa fita

*AFTER ONE YEAR*

************
SARAH yanzu shinkafa da sauran Kaya take dafawa tana dorawa *INTISAR* tana kaiwa kasuwa watarana a siyar wata ranan Kuma akasin haka ahaka suke samun nasakawa a baka ahalin yanzu su *INTISAR* sun daina zuwa school saboda terms 3 kenan baabiya musu school pies ba sauran shekarun ma abokin mahaifinsu wanda sukayi karatu tare shine ke biya musu toh Daman baanan yake zauneba a Abuja yake toh basu San meyasa yanzu baibiya ba yanzu islamiyya kawai suke zuwa

         *********

Wata Ranar jumaah ce mama na aikin gida surayya na wasa da ruwa tana mata fada ta daina *INTI* na gidansu zainab kawarta Hussain Kuma na wajen kwadagonsa abubakar na daki taga ya rufe idonsa saboda haka tasan bacci yake lkc sallah NE yayi don haka mama taje domin ta tashi abubakar yayi sallah abubakar2 taji shuru saitakai hannunta domin tasarsa kawai saitaga ya biyota a firgice tasake tabashi taga Sam baya motsi Kuma baya numfashi Kara Mai karfi ta buga wacca tasa Har makotansu suka ji surayya dake wasa tazo da gudu ganin mahaifiyarta na matsanancin kuka yasa itama fashewa da kukan mama ce kefadin Sadiq karkabarni kada ka tafi kabarni duniya zata karayimuna kunci ya Allah kajikanmu ka tausaya muna

KULLU NAFSIN ZAIKATUL MAUT abubakar Allah ya maka rahama Allah ya bada iyalanka hakuri ameen 😭😭

    ***********

Koda *INTISAR* ta dawo saitaga gidansu da mutane sosai abun ya daga mata hankali sosai karasawa tayi cikin gidan Inda taga gawar mahaifinta yanuwanta duk Sai kuka suke ai batayi wata mgn ba tafada kasa somammiya ruwa aka zuba mata da kyar akasamu ta farfado kuka take Mai tsuma ZUCIYAR Mai sauraro abbana kada katafi ka barmu zamu rayu cikin bakin ciki ya Allah ka kawo muna dauki kuka suka sosai   gawar aka dauka akaje akayi masa sallah Sannan aka kaisa gidansa na gsky

ALLAH KASA MUCIKA DA IMANI AMEEN 👏👏

    ************

Kimanin one month da rasuwarsa mahaifin  su *INTISAR* yayansu hussain yasamu da kyar yahada kudin aikinsa na kwana biyar yaje YAYIWA su *INTISAR* dinkin makaranta amma government school saboda yanason su karasa karatunsu saboda shi ya kammala secondry don haka shikam ya tsaya anan saboda babu kudin cigaba

***********
Na kammala dinkin uniforms din Ranar Monday zasu fara zuwa
Yau ce Monday don haka sun shirya tsab hijab NE da wando da Riga saikuma dankwali sunyi kyau matuka abunka da jinin LABARAWA yayansu ya kaisu an musu komai na cike2 Sannan aka nuna musu class dinsu *INTISAR* ss1 aka kaita surayya Kuma prmy 5 da yake dama sunfara cigaba ne *INTISAR* class dinsu daya da kawarta *ZAINAB* 1:30pm suke tashi a school dasunje gida Kuma zatayi sallah taci abunci ta shirya zuwa tallah Daman koda zasu dawo gida mama ta kammala komai da tashirya saita dauka zuwa tallan ahaka suke samu Ana rufawa Kai asiri

     **********

Lkcn da Yan uwan abubakar suka samu lbr rasuwarsa sunyi bakin ciki sosai mama tayi kuka sosai Kamar ranta zai fita sun dauka ko Abba zaiyi wani Abu akai amma shuru
*wannan kenan*

       **************

*CIGABAN LABARI*
gida ta Isa bata wani bata lkc ba tayi Shirin zuwa islamiyya.......

Kubiyo ni🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

        Takuce AUFAN

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now