BAYAN WUYA part 8

1.1K 57 0
                                    

🌷🌷 *BAYAN WUYA*.......... 🌷🌷
                        🌷

*( it torchs the herts of the readers based on true life story)*

   *writing - by*
*ameenart Umar fana (AUFANA)*

          *DEDICATED TO - hussaina uthman abubakar (UMMUN MEENAL)*

_this page it's for you my lovely sister Farida Bashir (ummu safwan) Gsky sistu na kina matukar shoshale mu a book dinki na 👑 TAMBARIN SARAUTA 🤴kina bamu sweet sosai Allah ya dai ya biyaki da aljannah Allah ya Kara maki basira da hazaka da kaifin tinani da laushin hannu kedin ta daban ce 💖 I hert you 💖😘😍_


    *PAGE 35-40*

*BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM*

        ************
zaune take ita kadai tayi shuru Sai tinani take Wai dgsk kuwa yake yanasona gashi Dan gayu  Mai kudi indai ba kaini zaiyi ayanke man kaina ba inshiga uku 🙆🙆 in daina ganin mama na da yayana ahaka dai taketa tinaninta Har yayanta ya shigo taji mama nashaida masa zuwanda su MAJID sukayi jiya dakuma yau dasuka zasu dawo domin haduwa dashi toh mama Sai sunzo idan sunzo Ina Shagon baban gida Mai shayi Sai akirani toh  tace *INTISAR* tagaji da Zaman dakin don haka ta fito waje sanye da hijab aa Ina Zaki Kuma mama ta tambaita gidansu ZAINAB zanje kamin suzo toh kardai ki dade  toh mama tace tafita

       *************

*MAJID* ne sanye cikin wata dakakkiyar shadda fara taji aiki bakadan ba da hula akansa baka Sai takalma sa suma bakake ne yayi matukar yin kyau ring ne yadaura ahannunsa ya dauki  key din motarsa ya fita yana zuba wani uban kamshi Mai daga hankalin wanda duk yajisa direct gidan MUHSIN yanufa Bayan yayi horn gateman yabude masa baishigaba yayi parkin motar anan waje Sannan yafito suka gaisa da gateman am baba maigidan yana ciki ko eh yana Nan toh yace tareda shiga cikin falon da sallama MUHSIN ne yafito cikin shiga ta alfarma Shima  shadda ce ajikinsa marum colour  da hula da takalma sa iri daya ne Sai kamshi yakeyi cikin faraa suka gaisa suka zauna *MAJID* ne yace Ina amarya ne tana Sama aiki take hm kodai ka nuna mata halinmu na maza ne *MAJID* ne yafada yana dariya Shima dariya yayi suka tafa Sannan suka tashi suka wuce motarda *MAJID* yazo da ita aciki suka tafi zuwa gidan su *INTISAR*

        ************

*INTISAT* ce tayi sallama a gidansu ZAINAB koda ta shiga ta iske kakar ZAINAB tana girki aa kakalli yar tsohuwa Sai faman girki ake yar nan kece Kinga ko girkin tsoffi Mai dadi ba irin naku na zamani ba Kai kakalli kila ma baiwani yi dadiba zainab ce ta fito tana dariya taja hannun INTI suka shiga ciki kaka take baki tayi kudai  kuka sani ZAINAB tace aa yanaga kinzo Nan kobasuzo bane hmm basu zoba Naga naji Nikam nazo Nan musha fira da yar tsohuwa firarsu suke cikin nishadi kaka nabaku lbr suna shan dariya sallama sukaji anyi  suka amsa SURAYYA ce tashigo ta gaida Inna kakar ZAINAB ANTY *INTI* Wai kuzo bakon yazo toh zainab tace tareda tashi tasaka hijab dinta suka fita suna yiwa Inna Sai sun dawo ita abun dariya ma ya bata duka2 su *INTISAR* Naw suke dahar suka San soyayya

Koda suka Isa sun cimma su suna tareda Yaya Hussain a bakin kofar gida anshimfida masu tabarma ga ruwa  furewater da Yan drinks kanana wanda tasan duk aikin yayanta ne gaidasu sukayi suka amsa su duka cikin gida suka shiga Bayan Kamar 20 minutes saiga Hussain ya shigo ya musu umarni dasuuje tashi sukayi suka fita zaune suka taddasu suma din suka zauna Akan tabarman suka Kara gaidasu MUHSIN kadai ya amsa

   ***************

Shuru yamatsa wurin na wasu Yan seconds kamin MUHSIN yace ZAINAB mudan basu wuri ko ba tareda tace komaiba ta tashi tana murmushi saboda tasan halin kawar ta da kunya wajen Mota sukaje sauka tsaya suna yar fira

Shuru sukayi a karasa Mai mgn acikinsu barama ma ita da kanta yake kasa tana wasa da ya tsunta can dai yadawo yace *INTISAR* ne sunanki ko eh nikuma sunana *ABDUL-MAJID* murmushi tayi kawai ba tareda tace komaiba *INTISAR* ya sake Kiran sunanta aiji tayi yamafi kowa iya fadar sunanta ahankali ta dago abunda ya kawoni wajen ki *SO* ne *INTISAR* INA SONKI amma ke mekika ce NE kin amince kina SO NA yakarasa yana kallon ta da murmushi dauke a fuskar sa wanda yake Kara masa kyau

        ***********

*INTISAR* murmushi tayi tace.........


Kubiyoni 🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀

      AUFANA for life 😘😘😍🌷🌷🌷

BAYAN WUYA Where stories live. Discover now